Uncategorized

A.A Zaura ya ware Miliyan 200 Domin Tallafawa Daliban Jihar Kano

AA Zaura Foundation tana sanar da Daliban da ke karatu a Jami’a a cikin Jihar Kano da dama wajen jihar Kano a kowace Cibiyar Gwamnati ta Najeriya.

 Yin karatu a wannan lokaci yana da wuyar gaske, yana buƙatar Kuɗi da masu yawa wanda hakan ta sa karatu ya gagari ‘ya’yan talakawa. Sakamakon haka, gidauniyar AA Zaura ta ware jimillar Naira Miliyan Dari Biyu (200,000,000.00) ga Dalibai 10,000 a wannan shekarar ta 2022 don bayar da Tallafi ga waɗannan matasa masu hazaƙa.

         KARANTA WASU LABARAN

 An tsinci gawar wata Ɗalibar Jami’a Yar 300 Level an kwakule mata Idanun a wani Otal

 Scholarship Ƙarƙashin Ma’aikatar Ilimi Ta Ƙasa Da Kuma Hukumar Samar Da Lamunin Karatu Ta Ƙasa. 

  Gwamnatin Tarayya zata dauki karin Matasa 400,000 aikin N-Power

 Yan Kannywood Sun fara yin Blue Fim

Are you from Kano State and studying in any of the Nigerian Public Tertiary Institutions?If the answer to the above question is Yes, take 5 minutes at Maximum to fill in the below form to get ₦20,000 Support Fund For the year 2022 from the A A Zaura Foundation, courtesy of His Excellency, Abdussalam Abdulkarim Zaura.
The portal will be opened on January 5th, 2022 at 12:00 am and close by February 4th 2022 12:00 am.
The scheme will empower 10,000 Kano State Indigenes with Two Hundred Million Naira only (₦200,000,000.00) and the Selection process Will be based on the following criteria:
1. Merit Based
2. Need-Based
3. Gender-Based
4. Institution type
5. Geographical Location


Applicants are expected to fill the form Promptly and will be communicated to on the processes vide their provided addresses.
For details about the Scheme and more follow us on our Social Media Platforms:


Facebook: @AA Zauranews

Instagram: @aazaura

Email:support@aazaura.org.ng

Phone: +2348093339991

Thank you

Team Zaura Project.

4th January 2022

Danna inda aka saka Click Here domin cike Form din.


CLICK HERE

Back to top button