Hausa novels

Halysaah Page 201 By Khaleesat Haydar

Ajay na komawa part dinsa ya tarar da Khaleesat zaune bedroom tana sanye da hijab dinta bata cire ba tana shan sauran fruits din da ya bari, kallonsa tayi tana murmushi tace “Amma yanxu kawai sai Mami ta ganta a dakin ya Jawwad gobe da safe?” Ajay yace “To ba dakin mijinta bane” Khaleesat tace “Uhmm, a can Palace fa ake son ta tare shi yasa zata bi su Aunty Faridah idan za su koma” Ajay yace “Nan ma palace ne” Khaleesat na murmushi tace “To bata gudo ba da ka kai ta dakin?” Ajay ya cire jallabiyan jikinsa yace “Ina wasa da ita ne” Er dariya Khaleesat tayi don har tayi imagining abinda Hadiyah zata mata gobe, she was soo happy maida auren da aka yi, ko ba komai Jay zai dena shigo mata Bedroom kai tsaye yanxu, murmushi kawai take tana shan grapes dinta tana kallon Ajay kasa kasa don he is just wearing short, sai kuma ta kauda kai, ya zauna gefenta yana kallonta yayi kasa da murya yace “Meye wannan kuma a jikin ki kamar labule wife” Khaleesat ta kallesa tace “Labulen ne” Bai tanka ta ba ya g zamansa ya dau remote ya maida tasha zuwa football, a hankali ta cire hijab din jikinta ta a kamshin turarenta ya doki hancinsa, amma still yayi maintain bai dauke idonsa daga kan TV ba, ita dai ansa kawai take babu ko kiftawa amma yakı kallonta, by just looking at his muscular body she is feeling weak already, slowly ta matsa kusa da shi ta jingina jikinsa tana shafa broad chest dinsa tana kallonsa, can kasan ranta kuwa da ta sanin magungunan da ta sha take cause ita kadai tasan what is going on in her body, ganin bai cire idonsa a kan TV ba ta kasa daurewa ta shagwabe murya tace “Yaya” Ya kalleta a hankali yace “Slushie” Tuni nut din kansa suka kwance gaba daya ganin irin kallon da take masa, dagota yayi ya zaunar da ita jikinsa yana kallon kirjinta, ta lumshe ido cause she is feeling his quick reaction, gently ya sauke rigar jikinta, ita dai kallonsa kawai take da sexy eyes, ya daga idanuwansa ya kalleta suka hada ido, murya can kasa yace “I love you so much Jeeddah” Slowly tayi wrapping hannunta a wuyansa cikin sanyin murya tace “I love you too hubbyna” nan suka gangara zuwa wata duniyar daban yana bata hot romance, daga karshe kawai ganinsu a saman gado khale tayi, duk da yanda gabanta ya fadi haka nan ta basa hadin kai yayi yanda ya so da ita a wannan da cause she was also desperately in need, kuma bata masa gardama ko raki ba, sai ma hadin kai da ta basa. Da asuba Ajay na sanye da Jacket kan kayan jikinsa don snow sosai aka yi cikin dare, ba don sallan asuba ba babu abinda zai banbaresa daga jikin Khaleesat, ya fita part dinsa ya sauka downstairs as usual su yi sallan asuba tare da Jay kamar yanda suka saba tun sanda aka sallamesu a asibiti, ko a asibitin ma tare suke sallah, a duk sanda ya sauka kasa zai tarar Jay na jiransa a parlor, amma yau sai bai gansa a parlon ba, zaunawa yayi kan kujera ya lumshe ido memories din jiya da daddare na dawo masa, yafi 15 minutes zaune parlon yana jiran saukowar Jay amma shiru bai sakko ba, ganin lokaci na wucewa kawai ya tashi yayi sallansa shi kadai a parlor, still bayan ya idar bai ga Jay ya sakko ba, mikewa yayi ya wuce sama ya nufi part dinsa, Khaleesat na kwance cikin duvet din kan gadon, ya karasa ya zauna kusa da ita ya sauke duvet din yana kallonta yayi kasa da murya yace “Sanyi kike duvet, yana murmushi ya dagota ya kwantar da jikinsa yana shafa bayanta a hankali yace “Le give you warmth” Ta lumshe ido tayi lamo toa shakkan kamshin jikinsa, ya kai bakinsa kunnenta kamar me rada yace “Yesterday night was sweet thank you so much” Dan murmushi tayi taki bude idonta shi dai sai kallonta yake kamar zai hadiyeta, cikin sanyin murya tace “Good morning My prince…

Back to top button