Job

Sabuwar Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Aikin Kidaya

Assalamu alaikum jama’a masu bibiyar mu barkan Mu Da sake haduwa da ku a wannan lokacin.

A yau muna tafe da Sanarwar da hukumar Kidaya Ta Kasa ta fitar
Kamar yadda kuka Sami labarin daga ranar da Za’a fara bayar da training ga Wanda Suka Sami approve daga ranar 11 zuwa 13 ga watan April.

To hukumar ta sanar ga duk Wanda ya Sami approve da yaje office din Kidaya na garin su duba sunan sa.

Ana Umartar duk Wanda zaije yaje da takardun sa kamar Haka:

 

Nin number
Npc slip
Results din da ka Dora lokacin da kayi apply
Wayar Android
Shaidar approve na ka

 

Ko kuma ku shiga nan https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/

 

Wadannan sune Abubuwan da zakaje da su.

 

Fatan alkhairi gareku Yan uwa

Back to top button