Sirrin Rike Miji

Mene Ne Yakesa Nono Su Zama Ƙanana


Wannan tambayace da muke  samu daga mata a kusan kullum. Kuma yau insha allahu wannan gida mai albarka na kowace cuta da maganinta  zai share muku hawayanku.

 

Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa

Amsa

👇👇

Akwai hallita. wata dama haka Allah yayita nononta kanana ne.! Abu na farko kenan.  Akwai kwanciya a kansu idan kina kwanciya a kansu  komi shan maganinki  bazasu mike yanda kikesoba. Sai na uku akwai saka matsatsiyar rigar nono ( breziya ) wanda ake kira a cuci maza idan kinayi daga yau kidena indai kinaso nonoki ya daga

Idan bakiyin abinda na lissafa ko daya kuma sun kwanta  kinaso su tsaya sai Ki nemo wadannan Kayan zasu tashi da yarda Allah

. Hulba. Ruwan dumi. Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai,sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi Kinzo kwanciya sai Ki Shafa, Ki kawo breziya damammiya Ki saka amma ba acuci mazaba. da safe sai Ki wanke da ruwan dumi, shima wa jinna matar aure zata Iya yi.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Daya

👇👇

MAGANIN YAMUTSEWAN NONO 

Kayan Hadawa:;

Aya

Gyada

Ayaba (plantain)

Madara

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Uku

Yadda ake Hadawa: ki wanke ayarki sai ki hada da gyada ki markada su ki taceDama kin rigada kin yanka plantain kin busar dashi kin mai dashi gari kin kuma tankadeSai ki dinga diban garin nan kina hada wa da madarar ruwa ki dinga sha insha allahu zakiga abin mamaki.

A turawa yan uwa su amfana

Karanta>>> Dalillai 4 Da Suke Sawa Nonon Mace Zuwa Ba Tare Da Ta Tsufa Ba.

Back to top button