Uncategorized

Cikakkiyar Hira da Malam Aminu Saira akan mutuwar Mahmud acikin shirin labarina

 Cikakkiyar Hira da Malam Aminu Saira akan mutuwar Mahmud acikin shirin labarina.

Kamar dai yadda mutane suka kalli shirin Labarina daya gabata Season 4 Episode 5 a turance aga Mahmud ya mutu biyo bayan maganar da Sumayya ta faɗa masa, hakan ne yasa zuciyarsa ta buga.

Hira da Aminu Saira game da Mutuwar Mahmood a shirin Labarina Shin Da Gaske Ya mutu?Hakan ya buɗe wa masu kallo ƙofar yin sharhi da tsokaci akan lamarin, yayin da wasu suka yi farin ciki wasu kuma sam abin bai yi masu daɗi ba.

Wasu na cewa ko a farkina sai dai ba a cika yin mafarki a cikin shirin ba, domin guda ɗaya aka taɓa yi kuma shima daga Mahmud ne sai Sumayya idan yayi mafarki yana roƙon ta so shi ita kuma ta fidda bindiga ta harbeshi, amma wannan inda aka nuna Mahmud ya sha bambam da wancan domin wannan anga fuskokin mutane suna nuna alhinin mutuwar ta sa.

Aka ce magana a bakin mai ita ta fi daɗi ga dai tattaunawar da Voa Hausa suka yi da mai bada umarnin shirin Labarina wato Malam Aminu Saira.

Back to top button