Sirrin Rike Miji

Amfanin gishiri a gaban mace

Gishiri na maganin cututtuka wanda bature ke cewa Bacteria.

 

Dan haka ana amfanin dashi wajan magance kaikan gaba na mata kuma yana aiki sosai, wasu ma nan take suke samun saukin kai kayin.

 

Karanta>>> Maganin Zubewar Nono…

 

Saidai kada a shafa gishiri kai tsaye a kan gaban mace, sannan a lura kada a yi amfani da shirin kwata-kwata idan akwai ciwo a gaban mace.

 

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

 

Yanda za’a yi amfani dashi.

 

Idan kina fama da Kaikayin gaba, ki zuba gishiri a ruwa, idan so samu ne a samu ruwa me dumi, sai a zuba gishiri, kadan. A wanke gaban dashi, kada a zuba ruwan cikin farji.

 

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

 

Hanya ta biyi shine, a samu ruwan dumi a zuba madaidaicin gishiri a ciki, sai a zauna a cikin ruwan na tsawon mintuna 15.

Da yardar Allah ana samun sauki nan take, wani kuma yakan dan dauki lokaci.

 

Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki… (Vaginal Tightening)

 

Baya ga maganin kaikan gaba, amfani da ruwan gishirin na kuma bada kariya na hana kananan cutuka zama a gaban mace.

 

A kiyaye, kada a yi amfani da sabulu, ko wasu mai da ba likita yace a yi amfani dasu ba wajan wanke gaban mace, yin hakan ka iya kara yawan kaikanyin da ake ji.

 

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

Back to top button