Hausa novels

Wace Ce Ita (Who Was She) Chapter 80 Complete Novel

WACECE ITA⁉️ (WHO IS SHE⁉️)

                   Unique Barakancy🌹

EIGHTY📍

I made mistake on the last page, it was supposed to be seventy nine not eighty…

Saukar wani abu me zafi eesha taji a bayanta, ba shiri ta saki baby tee tana sosa bayanta tare da juyowa dan taga menene amma ko kafin ta juyo ya cigaba da zuba mata wayar charger dake hannunsa a jikinta, taga taga baby tee tayi zata fadi saboda jirin daya dibeta dan shakar da eesha ta mata bana wasa bane deen yayi saurin tareta da hannu daya yana zubawa eesha duka da dayan hannun, zubewa a kasa eesha tayi sai basa hakuri take amma yaki kulata wani ikon allah kuma umm da mami babu wanda yaji, sai da ya mata lilis ko motsi bata iyayi sannan ya kamo hannun baby tee data sakar masa jiki yace;
“Me ta miki?”….
A hankali baby tee tace;
“Ban mata komai ba”….
Wani irin kallo ya mata yace;
“Ba abinda na tambayeki ba kenan, nace meta miki kafin ta shake miki wuya?”….
“Mari na tayi”…..
“Zo ki rama”….
Saroro baby tee ta tsaya tana kallonsa a tinaninta wani ramawa kuma zatayi bayan dukan daya gama yiwa eesha wanda tasan idan ita akayima irin wannan dukan sai tayi wata tana jinya…..
Hade girar sama da kasa yayi yace;
“Zaki rama ko sai na mareki?”….
Tana jin haka ta sunkaya da sauri hannunta na rawa ta dan mari eesha kamar me tsoron yi…..
Daka mata tsawa yayi yace;
“Zaki daddage ki mareta ko sai na gwada miki yanda zakiyi?”…
Da sauri kuwa ta daddage ta wankama eesha kyakkyawan mari dama tana da zafin hannu….

Also Download Banana Island Book 1 Hot Romantic Hausa Novel Complete Document

Wani kara eesha ta saki tana dafe gurin….
“Kara mata!”….
Ya bata instruction ko a jikinsa….
Sake sauke mata wani lafiyayyan marin tayi, ya gyada kai yace;
“Good girl kara mata wani!”….
Karawa ta kumayi ita da kanta marin ya isheta amma yanda yake masifannan tsoro take kar taki yin yanda yace ya mareta…..
“Kuma kara mata wani!”….
Haka ya sata ta dinga marin eesha har saida ya tabbatar ta mata lafiyayyun maruka guda ashirin sannan yace ta tashi ta wuce ciki…..
Wasu zafafan hawaye ne ke sauka akan kuncin eesha wasu na bin wani, tanaji tana gani baby tee ta mata irin marin da tinda tazo duniya ba’a taba mata ba amma babu abunda ta isa tayi, ba karamin ciwo abun ya mata ba dan har wani irin daci daci takeji aranta kamar ta hadiyi zuciya ta mutu dan wannan abun kadai daya faru tasan bata da daraja kona minti daya a zuciyarsa sannan duk yanda zuciyarta take karyata mata dole tayi accepting shima sonta yake ba ita kadai ke sonsa ba…..
Baby tee na barin parlourn ya janyo center table din parlorn ya zauna a gabanta ya daka mata wani mugun tsawa yace;
“Tashi ki zauna”…
Fashewa da kuka tayi cikin muryarta da bata fita sosai tace;
“Dan Allah kayi hakuri bazan iya motsi ba”…..

Download>>> The Governor Wife Book 1 Complete Novel 

Wayar charger daya ajye a gefe ya dauko ya zuga mata a yatsun kafarta, ai da gudu ta mike ta zauna harda tankwashe kafa duk uban azabar da takeji kuwa……
Wani dogon sakin yaja sannan cikin dakakkiyar muryarsa me firgita mara ji yace;
“Kinci darajar mahaifinki da wallahi yau a cell zaki kwana dan da a tabamin mata gwara a tabani, an gayamiki akwai mahalukin daya isa ya tabamin zahrah a duniyarnan ya zauna lafiya? Toh banganshi koma uban waye, ke har kin isa ki cewa zahrah munafuka? A matsayinki nawa? Na taba cemiki inason ki ne? Wai keda a haukarki auranki zanyi ma? Inyi ubanme da banza mahaukaciya jaka kazama yar lesbian irinki? Toh bari kiji I just wanted to use you Allah ya rufa miki asiri, my plan is in miki saki uku ana daurawa kinga ko bakomai kin zama karamar bazawara kinga kinci ribar nacin da kikamin ni kuma ba za’a kara damuna da maganar aure ba, sannan ni nake son zahrah ba ita take sona ba kije ki tambayi ubanki ze gayamiki abinda yagani yace a fasa aurena dake, in bakisani ba ki sani zahrah is my first and only love, she’s the only lady I see in this world sauran matan including you kallan shanaye nake muku, lastly karki kuskara, karki kara koda wasa kazamin hannunki ya kara tabamin jikin mata, ke ko kallon banza karki yarda ya hadaki da ita in kuwa ba haka ba kasheki zanyi and I mean it, na kasheki kuma na kashe banza dan babu abinda ze faru, daga yau kuma bake ba ita dama kawancen bana tsakani da Allah bane toh na rushesa kuma karna kara ganin kazamar kafarki a gidannan”….
Be bata damar cewa wani abu ba ya cigaba da zuga mata charger ta ko ina a jikinta, ihu ta farayi tana kiran sunan mami da umm suzo su ceceta, amma shiru kakeji babu wanda yazodalilin dayasa kuwa duk bacci suke saboda kwanakin daya wuce babu wanda yake baccin arziki sai yau da lokaci daya allah ya kawowa baby tee sauki, baby tee kuma tanaji amma tsoron saukowa take tinda shi yace ta wuce, sai da ya mata duka na fitar hankali akaci sa’a umm taji, da gudu ta sauka ita ta dauka ma baby tee ce dan bata gane muryar sosai ba saboda tashinta daga bacci kenan, haduwa sukayi da mami da fitowarta itama kenan saboda hayaniyar da taji, ita abinda yasa ma bazatayi saurin ji ba saboda a dakin dake chan karshen corridor din sama ta kwanta shiyasa baby tee data dubata a bedroom dinta bata ganta ba, zuwa tayi ta duba wani file a dakin, bayan ta gama abinda zatayi kuma tayi kwanciyarta anan, da gudu suka karasa parlourn lokacin eesha na gab da sumewa, da gudu sukayi kanta hankali tashe zuciyarsa cike da tinanin abinda ya faru, sai da yaga sun karaso inda suke sannan ya mike ya raba ta gefensu yayi hanyar sama yace;
“She hit my wife ni kuma na rama mata”….

Also Download Hira Da Matattu Page 1 By Jamila Umar Tanko

Ya juya ya haye sama ko a jikinsa….
Sakin baki mami da umm sukayi suna kallon juna aka rasa me cewa wani abu a cikinsu, sai da ya bace daga ganinsu sannan suka dawo da hankalinsu kan eesha that is breathing slowly, kamata sukayi suka mai da ita kan kujera umm ta hau sama dan ta dakko first aid box, koda umm tazo da first aid box din eesha ta saka kuka tace;
“Dan Allah ku kaini gida kar ya dawo ya sameni, yace dukana kasheni zeyi”…..
Mami ce tace;
“Babu abinda ze miki, ki bari tayi treating dinki, zamu kaiki gida da kanmu”…..
Magiya ta fara yi musu akan lallai su kaita gida umm tasa baki itama tace bazeyiwu su kaita gida a haka ba dole sai anyi treating dinta, ta dai bari ko allurar pain relieve ne a mata, bayanda ta iya dole ta bari aka mata allurar aka kuma bata magani amma dukda haka bata daina musu nacin su kaita gida ba, dan ma dai suna parlourn ne data rarrafa ta fita ta hau napep tayi tafiyarta dama ba’a san ta fito ba, sai da mami taga ta dan ji dama dama sannan ta jeho mata tambayar dake ranta tin dazu…..
“Did you really hit her?”….
Shirun datayi ne yasa suka gane bata da gaskiya hakan kuma yana nufin ta taba baby tee kamar yanda deen yace…..
“Saboda me?”….
Mami ta sake jeho mata tambayar….
Kasa kasa tace;
“She betrayed me?”…..
Wannan karan umm ce tace;
“How?”…..
“She married the person I love”….
Girgiza kai mami tayi tace;
“And does that warrant you to hit her aisha? Where is your dignity as a woman to touch another woman because of a man? I’m not justifying your actions saboda ko wacece aka mata haka dole zataji ba dadi but where is your tawakkul and touching her is a no saboda bata da lefi, do you think inda khaleel yana raye za’a aura ma deen ita? In betraying dinki zatayi ai baza’a zo wannan gabar ba sannan baby tee batasan hawa batasan sauka ba infact haryanzu batasan da auren deen akanta ba but I dont know if you’ve break the news to her today sannan da a kwanakinnan kinzo asibiti kinga halin da take ciki am sure bazaki kara fadan abinda kika fada ba, she was in traumatic stress for the past one week sai yau muka bar asibiti shine zaki zo ki tabata, taya ransa baze baci ba bayan any slight thing ze iya affecting dinta, ke yanzu matar wani ce in mijinki yaji inda kika zo yau bazeji dadi ba, kiyi hakuri ki dauki hukunci Allah aisha, Allah ya baku zaman lafiya baki dayanku”….

Also Download ABBAN SOJOJI BOOK 2 Hausa Novel Complete Document

Tsit parlourn ya dauka wani sabon reality yayi hitting eesha, a yau ta yarda da maganar hausawa da suke cewa naka naka ne dadin zama sai bare, tabbas mami indirectly ta nuna mata she’s in full support of auren baby tee da deen sannan cikin magana ta gayamata bataga lefin deen daya mata dukan daya mata ba tinda ta taba baby tee da bata da lafiya, ita kanta umm abinda yasa ta kasa cewa komai kenan saboda mami ta fito da intentions dinta kiri kiri amma itama har cikin zuciyarta bataga dalilin daze sa a taba mata ya’ saboda namiji ba…..
Sallamar sudais ne ya dawo da umm daga tinanin da take, akan eesha dake kuka har lokacin idonsa ya sauka, sarai ya ganeta itace wacce da deen ze aura Allah beyi ba, dama yasan kuma dole sai anyi karamin daru ta gurinta, kasa shiru yayi yace;
“Umm meya sameta?”…..
“Waye kuwa banda saif, zaneta yayi”….
Rike dariyar dake taso masa yayi yace;
“Hala diamond dinshi ta taba? Ashe mutanen da kaddarar shan dukan saif ta hau kansu yau sunada yawa”…..
“What are you saying sudais, kai ko fada baka masa akan wannan zafin zuciyar nasa?”…..
“Wallahi ina mishi umm, kawai dai in aka taba baby tee ne bayaji baya gani, idan nayi magana ma sai yayi kokarin hadawa dani, kema meya kaiki taba diamond dinshi”….
Ya karashe yana nuna eesha datayi kamar bata ganshi ba tinda taji yana wani cewa diamond dinshi, banza tayi kamar bataji ba, sai ma sabon kuka datasa musu akan su kaita gida, sudais na jin haka yace ta taso ya kaita su mami sukace ya bari su tafi tare, umm ce ta hau ta dauko musu mayafi bata bi takan deen da baby tee ba saboda eesha ta daga musu hankali, sakkowa tayi ta mikawa mami nata sannan suka fita sudais ya jasu suka nufi gidansu eesha…..

Direct bedroom dinta ya nufa dan yasan tana chan, murda kofar yayi a hankali ya shiga tare da sallama ciki ciki, suman tsaye yayi hangota daure da wani dan mitsitsin towel daya wuce butts dinta da kadan a gaban mirror tana kokarin drying gashinta data jika sakamakon sakarma kanta ruwa datayi saboda taji saukin ciwon da kanta ke mata, wani irin rikewa yaji mararsa tayi hango santala santalan cinyoyinta da suke farare tass kamar ka lashesu sai sheki suke, uwa uba surarta data kusa sasa yin sumar tsaye, a haka ma iya bayanta yake ganin sosai amma yana neman zaucewa musamman kugunta me fadi da mazaunanta da bai taba tinanin girmansu ya kai haka ba, lallai ya yarda mace duk kallon da kake mata bakaga komai ba sai ka ganta bare stripped sannan zakasan Allah da girma yake musamman baby tee da komai yaji gaba da baya, in dai kyan sura dana fuska ne toh a first class take dan kuwa Allah ya bata, idan yana kallonta a haka kullum Allah yasani baze iya dauke kai ba sai ya da’na, daman yasan za a rina shiyasa kwata kwata beyi buying idea din bappa da yace kar a fadamata zancen aurensa dake kanta ba, yanzu ta ina ze iya controlling kansa after seeing her almost naked? Duk wannan tsayuwar dayayi yana kare mata kallo batasani ba saboda gashinta daya rufe mata fuska, tana rike dai da dryer amma ta rasa ta ina zata fara saboda yalwar gashinta, wata muguwar sha’awa ce ta kamasa farat, ji yayi baze iya jurewa ba ya sakama kofan key a hankali making sure he’s not making any sound sannan ya tako sadap sadap ya karaso inda take ya kamo kugunta ya mannata da bayansa yana sakin ajiyar zuciya me karfi, ba zato ba sammani taji an kankameta ta baya ana manna mata abu a butts dinta, ihu tayi niyar yi yayi saurin toshe mata baki da hannunsa sannan cikin murya wanda ya fara fita daga hayyacinsa ya rada mata magana a kunne;
“Shhhhh don’t make noise sexy! I can see you’re struggling to dry your hair, don’t worry I will do that for you when we shower again”….

Karanta>>> Wace Ce Ita (Who is she) Complete Novel

Back to top button