Hausa novels

Matar Damisa Book 1 Chapter 19 Complete Novel

🐅 MATAR DAMISA🐅

(The Wife Of Tiger)

 

MALLAKIN
ASMEETAH ✍️✍️

sadaukarwa to my sister (Rukayyat)
with my bros (Gaddafi)..

Ga masu bukatar number nah akan
*Shawarwari*, da kuma *Gyararraki* nagode my fans,
Ina yinku over 😘

Ku sambad’o mun comments ni kuma na sambad’a muku typing 😁😁🙏
Please sharing🙏🙏

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________

💫💫 *{{N W A}}* 💫💫

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم

*BOOK* *ONE*
*PAGE* ➡️57 & 58⬅️

❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Bayan Ayush ta kammala karanta tarihin mahaifinta rungume littafin tayi a saman kirjinta, tana sau’ke numfashi!
Daga bisani kuma ta ce
“Why Abbah? Meyasa zakayi wa Junaid haka bayan kasan jininka ne kuma bai san komai akan ku ba,
Ka tausaya masa mana….”
Gani tayi madubin d’akin yana ta haske da she’ki,
Tashi tayi tana jan ‘kafa tayi gurin da madubin yake hannun ta kuwa ri’ke da booklet…

Suffar mutum ne ya bayyano a jikin madubin
Sarki Raamud ne zaune akan kujerar mulkin sa na zinare, ba riga a jikinsa sai tarun sar’ko’ki a wuya, jiki fari sol sumar gashi duk ya rufe masa gadon baya!..

Yace “6ingel, inaso ki sani a duk duniyan nan ba wanda nake matukar kauna bayan ke! sai kuma mahaifiyar ki da kuma Damusa na,

Babu wanda na tsana kuma fiye da d’an uwana Maahmud, babu shi yanzu a raye sai tsanar ta koma kan iyalansa,
Saboda haka kar kiyi tunanin zaki Auri Junaid, kada ki saka shi a ranki,
ke nake da burin ki hau wannan kujerar mulki ki mulki ‘kasar calfonia Gimbiya Mayushert….”

Tsayawa tayi tana kallonsa a zahiri ta cikin madubin
Cike da mamaki tayi murmushin takaici sannan tace “ni ce zan zauna akan kujerar masifan nan? impossible Abbah….”

“Dat compossible 6ingel, kisa wannan a ranki, sannan ban hanaki Aure ba but not Junaidd”
Yana ‘karisa maganar tare da zaro mata eyes!

Kuka ne yaci ran Ayush
Tace “insha Allahu saina temaki Junaid, kuma zai warke…”

Kafin ta karisa maganar ya katseta da cewa “ai kuwa zai mutu, idan kika cigaba da shishshige mashi zan hallaka shi ne har lahira 6ingel”…

Ji tayi kamar wanda aka soketa a zuciya ta kama saitin zuciyarta kanta a sunkuye tana zubda zafafan hawaye
Ta d’ago da idanunta wadanda suka rine wani irin kallo ta watsawa mahaifinta le6enta na motsi da ker tace “Damusar ka zai mutu, domin yasha jinin ajalinsa..”

A zabure Sarki RAAMUD ya mi’ke da daga zaunen yana fad’in “kada ki kuskura kiyi jayayya da ni 6ingel, domin ni mahaifinki ne kuma na fiki karfin iko..”

Murmushi Ayush tayi sannan tace “karfin ikon ka a tafin hannuna yake Abba! shin ka manta?”

“A’a 6ingel kada kice zaki bijire mun akan Junaidu, babu ruwanki kibar komai a hannu na…”

“Abba bazan iya gani ana cutar da wanda bai ji ba kuma bai gani ba, bazan ta6a bari a cutar da Junaid ba
Sai dai ka had’a mu biyu ka she’ke daman ai jinin mu d’aya”..

Kafin mahaifin Ayush ya kuma cewa wani abu
Suka jiyo knocking daga wajen d’akin.

Ayush murya na rawa tace “waye…”
Muryar Oga Junaid ta jiyo yana cewa “May I come in”
Zaro ido waje tayi tace “na shiga uku, aina zan ajiye littafin nan?”

‘Kara maimaitawa yayi
Da sauri tace “No no no wait for me..”
Itama kanta bata san lokacin da data fad’i hakan ba
Domin tasan dole saiya tuhumeta kan cewa metake yi….

Shi kuwa mahaifinta ya bar jikin madubin.

Bud’e drower mirror tayi ta ajiye littafin,
Tana ajiyewa kuwa Junaid ya danno kai ya shigo yana fad’in “wai since mekikeyi ne? ok daman ba wanka kika yi ba?”

Ayush kanta kawai ta d’aga ba tare da ta bashi amsa ba…
Ri’ko hannun ta yayi ya jata sukayi waje,
Tana tambayar sa Ina zasuje amma yashareta har sai da suka sau’ko falo tukun ya saketa
ya zuba mata sex eyes d’insa yana cije le6ensa
Lumshe idon yake kamar mai jin bacci, tin daga sama har ‘kasa yake binta da wani irin kallo..

Jikin ta ne yayi wani yarrr kamar wanda aka zare wani abu, duk jiki yayi la’asar, wani irin sanyi take ji yana ratsata,
Kawar da kanta tayi gefe tana maganar zuci
“wai shi Yaya Junaid sai ya rin’ka mun abunda zaisa feeling d’ina motsi kuma shi ba wani feeling yake ji ba…”

Katseta yayi da cewa “kina jin sanyi ne”
Gani yayi ta ‘kan’kame jikin ta.

Lips d’inta take motsawa kamar zatayi kuka ta tur6e fuska tana fad’in “Ni ni kawai banson kallon”

Murmusawa yayi har saida white teeth d’in sa ya fito
Yasa hannu ya jawota jikinsa yana shafar sumar gashin ta
Yace “kinsan Ina zamu je?”
Girgiza kai kawai tayi
Ya kuma cewa “hospital zamu je, Doctor Hasheem yana bukatar ganin kyakykyawar face d’inki my Yushert kanwata..”
Ya karasa maganar tareda d’ago kanta suna fuskantar juna,
Sai da sukayi kamar 5munite suna kallon kallo kafin ya kai mata sumbata akan goshinta!
Ya Kai hannu zai raba jikinsu
ta ‘kara ‘kankame shi ta tallafo fuskarsa da hannayenta sannan ta kai bakinta kan nashi
zura harshenta tayi cikin ‘karamin bakin sa,
Ta kamo tongue d’insa ta fara masa shan lollipop
Shima ri’ko kugunta yayi kamar yanda yaga akeyi, yana shafa gadon bayanta har zuwa tudun kunkuminta, musayar yawu suka shiga aikawa juna,
Ayush fa ta gama fita hayyacinta
nishi take sosai ta lalumo hannunsa ta d’ora saman breast d’inta
Jin hakan yasa shi latsa nonuwan a hankali, yana murzasu!
karfin jikinta ne ya ‘kare ta kasa aikata komai
‘Kasin lip d’inta ya kama yana lailaya shi da harshensa
wani irin hot kiss yake bata still hannunsa d’aya yana kan breast d’inta yanda yaketa matsasu kamar mai kwa6a fulawa, d’ayan hannun kuma yana kan tudun d’uwaiwayan ta shima matsa su yake kamar kamar dai mai 🙈🙈…

Tafiya tayi zuuuu zata fad’i ya yi saurin tarota
Tana fad’in “bazan iya komai ba, dan Allah ka Aure ni, inason kasancewa tare da kai Yaya Junaid…”

Murya a sanyaye take maganar a rashin sani duk ta fita hayyacinta,
Ido a rufe sai zara-zara gashin ido,
Dakatawa yayi daga tsotsar da yake yi mata
Ya zuba mata ido yana kallon ikon Allah sai sumbatu take tayi,
Shi kuwa ko kad’an baiji komai ba,
Duk wannan tsotse-² da sukayi Junaid baiji wani sha’awa ba
Kawai dai ya biye mata ne domin nishad’artar da ita….

Wani irin kukan kuliya sukaji marar dadin ji ta bayan Junaid!
Da sauri Junaid ya waiwaya bayan sa,
Itama Ayush wacce take cikin wani hali sai data figita ta dawo sense d’inta
Ganin kuliyar ne yasa ta ‘kankame Junaid jikinta har rawa yake tsabar tsoro…

Shima Junaid ganin kuliyar yasa ya razana!
Wata ‘katuwar kuliya ce ba’ka ‘kiriin da ita, idanuwanta jaja wurr ba kyan gani,
Fikokinta kuwa zara-² ga faratunta dogaye….

Ganin yanda kuliyar take yowa Kansu yasa Junaid ya hankad’a Ayush gefe yana fad’in “ki koma gefe..”

Kuliyar sai hura hanci take kamar mutum
‘Kara yowa kan Junaid take shi kuwa ya tsaya cak ko motsi bayayi,
Alamu sun nuna an kafar dashi ne yanda bazai iya yin motsi ba har kuliyar ta cutar da shi…!

Wani irin sufa kuliyar nan ta Kai wa Junaid
Da gudun gaske Ayush ta shiga gabansa da wani irin ihu tana fad’in “JUNAIDDDDD…”

kuliyar bata ankara ba ta yagi Ayush sai da rigarta ya 6ere
Kiyattt faratun kuliyar sukayi aiki a gaban rigar Ayush
Daga sama har ‘kasi sai dai faratun sun yanketa a cikinta…

Qara ta sau jin zafin yakushin kuliyar,
Abun yazo a rashin Sani kuliyar ta kawowa Junaid hari sai kuma Ayush ta shiga tsakani,..

atake kuwa aka sawa kuliyar nan wuta, nan kuliyar ta fad’i ‘kasi tana ci da wuta har tayi ‘kurmuss ta 6ace gaba d’aya,
Anyi mata wannan hukunci ne sakamakon yakushin Gimbiya Mayushert datayi a rashin sani….

Akan idon Ayush aka ‘kona kuliyar nan, itako ido ta zaro waje ta kasa kukan ma ganin ikon Allah take a gurin….

Junaid kuwa gashi yanda aka daskarar dashi ya tsangare guri d’aya,
Bai san halin da ake ciki ba……

Domin sauke CikakkenLittafin Sai Ku Danna bulun Rubutun dake kasa 👇👇

Matar Damisa Book 1 Complete Novel Document 

*MASHA* *ALLAH*
to be continue insha Allah..

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦350
2GB = ₦600. 2GB = ₦700
3GB = ₦900. 3GB = ₦1000
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1300
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1600

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦250
2GB = ₦700. 1GB ₦500
3GB = ₦1050. 2GB ₦1000
4GB = ₦1400. 3GB ₦1500
5GB = ₦1750. 4GB ₦2000

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*

*ASMEETAH* *CE* ✍️✍️✍️

Back to top button