Harijin Tsoho Page 34 Romantic Hausa Novel
ƙarar jiniyar ambulance ɗince tasa su khadeeja fitowacaruɗe dan basu san meke faruwaba.da gudu daddy damaaikatan asibitin sukacshiga cikin gidn kota kansu khadeja bebiba suka shige ɗakin da zahran take kwance halima na gefenta tana mata fifita.ɗaukarta akayi akasacakan gadon suka ɗauka suka fito da ita daddy na riƙe da hannunta yana kiran sunanta.su khadeeja ganin zahra aka ɗauko sosai abun yabasu mamaki dan sun san basu daɗe da rabuwa da itaba.kai tsaye asibiti aka wuce da ita inda likitoci suka rufu akanta daddy se kaiwa da komowa yake,hlima nacgefese kuka take kamar gaske.tasowa tayi tazo gurin daddy tace araunane”daddy akira iyayen zahradan suzo su ganada ƴarsu dan dukan dazahra tasha ahannunsu zeyi wiya ta tashi”cewar halimacikin kuka.Runtse ido daddy yayi yace”halima kiyi haƙuri amma banaso kowayasan mgnr nan don Allah dakaina zanyiwa tufka hanci kuma insha allahu komai ze dedeta zahra zata tashi kidena kuka.fyace majina tayi taci gaba da cewa cikin kuka”shikenan kamar akanta aka fara ƙawa ta auri baban ƙawa se anemi kasheta bayan itama ba laifinta bane”cewar halima cikin kuka.”Nufinki wai dan ta aurenine suka daketa?”cewar daddy cikin damuwa.”Eh mana daddy,ay ba yyau suka fara ba ko sanda ta tafi sokoto khadeejace tabita da wuƙa wai seta kasheta inde batasa ka saketaba,shine tagudu tafakaice dabakamuamaladaitadan tasmuakashe auran,irin haka dasukearuwadaddy aysunadayawakullum hanata kai ƙara nike yi amma wallah izahra na cutuwa agidanka”tasake fashewada kuka.Daddy kaɗa ƙafa kawai yakeyi,zuciyarshi na tafasa ashe khadeejace kebarazanar kashe masacaurebe saniba,ayko se ta ci ubanta.likitane yafito yanamurmushi,dasauri daddy yaisagunshi,yana tambayarshi jikin zahran.”jiki dasauƙi sede akiyaye ɓata mata rai inbahakabakomai ze iyafaruwa,kuma ko yanzu kun shigaallurace batagamasakintbashiyasa zaku ji tana sambatu”cewar likitan kamar yadda zahra ta tsaramasa bayan an shigar daita.inda tace so ake akeshe mata aure ya taimaketa.Daddy da halima aguje suka isa gurin zahra,daddy na ruƙohannunta tasa kukatana faɗin”daddy kasakeni kamin khadeeja takasheni kayiwa Allah kasakeni tace indenaci gabada zama dakaise sun illatani”cewar zahra tana zabure zabure.”Kiyi haƙuri ƙawata nasan kinyi amma kiƙara insha Allahu se Allah yasakamiki “cewar halima tana kuka.Daddy ko tsabar tausayin zahran yakasa magana rungumeta kawai yayi ajikinshi yana tunanin irin hukuncin dazeyiwa khadeeja da marwa akan taɓamishi zahra da sukayi.”halima zan mutu ki yafemin wayyo “cewar zahra tana kakari.”Wallahi muddin kika mutu ba wanda zan bari cikinsu arayezahra kiyi haƙuri “cewar daddy araunane.”daddy kaje gida kasamu ka sauya kaya zan kuladaita insha Allahu kamin ka dawo”cewar halima dake burin daddyn yaje yasamu su khadeejantun da saurin zafinshi kan yahuce,dan inya huce hukuncimesauƙi zeyi.ayko bamusu yamiƙe ya fice a harzuƙe,yanufi gidanyana fita suka tafada zahra suna dariya dan sunsan yau kashin khadeja yabushe.”ƙawata Allah ya yafe miki,amma wannan makirci nakiko alittafi sehaka,kishiyarki ta shiga uku”cewar zahra tana daria.Duka halima takai mata tace”to ay zahra inda nice kefa ko da tuni nasa mahaifin khadeeja yabada itasadaka, dan tsabar kirsata,amma kin tsaya tana cin kasuwarta akanki ay wallahi dasake”cewar halima”Ay na ɗauki haske halima bura ubar yanzu akafara dani tke mgn,wlh da tausayinta nakeji amma yanzu nadena””garade ki denadan khadeeja macijiyace wacce in ke baki kashetabaitazatakasheki intasamu damadan hakakikiyaye”cewar halima.daga haka takwashe yadda sukayi da daddyn yanzu awaje kamin su shio gurinta.Tsabar dariya zahra harda faɗowa agadon tana riƙe ciki.wai me yasami makirar yarinyar nan e da har se ambulance ce zatazo ɗaukarta kamar wata accident ko fire surviber?”cewar khadeeja.bayan an fice da zahra.”Nima abun yaban mamaki naga yanxu tagama yimin rashin kunya kuma se ace ba lafiya har haka gaskiya abun damamaki”cewar marwa.”Baƙar tsinanniya ay wallahi da zata mutu mani dnafi kowafarinciki,dan yadda na tsaneta ko mutuwata ban tsana hkabadn yarinyar makirace wallahi”cewar khadeeja.bugo ƙofar da akayi da ƙarfine ya hana marwa faɗin abinda tai niyya,daddy yacshigo kamar kububuwa da wata sharɓeɓiyar bulala ahannunshi.khadeeja dake tsaye aɗan ruɗe tace “Daddy me ya faru daantyzahran”saukar bulalar ajikinta ita tasata yin shurun dole daddy yabata amsa da”ubankine yasameta munafuka yau Allah ya toni asirinki baƙar munafuka ina mahaifinki amma kina kunnamin masifu agida to wallahi yau nidakene”cewar daddy yanadukanta ta koina tana ihu,marwace tamatso ta riƙebulalar tanabashi haƙuri.”yimin shuru munafuka ashe dan ku haɗu ku cutarmin damatane yasa tanace sena auroki to duka asirinku ya tonu,ki tattarakibarmin gida nacsakeki saki ɗaya,ke kuma khadeeja yau snaga wanda ya tsaymiki”cewar daddy.A gigice marwa ta kife agurin takama ƙafar daddy tana bashi haƙuri dn ita batasan akanme ma yke hukuntasuba zatonta batun kashewa zahra gabane faɗi take.”Alhaji kaimin rai ka maidani ɗakina wallahi nasande dani mukaje gurin boka akayi asirin da,zaka kasa kusantar zahhra amma wallahi bni na jefa kwaɗon cikin rijiyarba khadeejace,kuma gata da ranta wallahi sedanacemata meyasa tasa arijiyar”ta faɗi tana kuka.bulalarda daddy ke dukan khadeejace tafaɗi dan yji binda ko amafarki be taɓa tsammanin jinsaba kuma wai khadeejace ta aykata hakan.khadeeja gefe ta gudu tana yarfe hannu tace “wallahi daddy bazan ƙaraba kayi hƙuri kayafemin”ganin da tayi ya sa ido yana kallonta kawai ne yasa ta falla da gudu ta fice agidan direct gidan hajiya ta tafi, dan ayadda daddy ke kallonta ze iya kasheta inta tsaya.Marwa ganin ƴarmasu idma afecene yasata miƙewa dagudu itama zata fita,da sauri daddy ytsaida ita,juyowa tayi agigice ta zube gurin tana bshi hakuri.ga mamakinta murmushi tagani akan fuskarshi abinda yaso razanata.”marwa zan maidaki ɗakinki da kuɗaɗe masu tarin yawa dazan baki idan kika kawomin mukullin dakikace khadeeja tasa arijiya,”cewar daddy yana kallonta.Da sauri tadubeshi tace bakinta na rawa”dagaske kakeyi alhajji?”cewar marwa dan damuwarta dama zawarci tunda ta jima agidan ba mashin shini.”in yanzu kika kawomin yanzu zan tabbatar miki da abinda nace ɗin.”cewar daddy.Ayko miƙewa tyi da saurinta tawuce ɗakinta btajimaba tafito sanye da gyalenta da hndbag tace “gobe zan zo makadashi alhaji”tana gama faɗin hkan tafice daddy yabi bayantada kallon tsana wai ita akace zata kuldyarasegashi d itasuke haɗa kai asykata mummunan laifi.”Allah sarki zahra ashe asiri sukai manadan kar mu kasance tare,Allah yabaki lafiya zan nunamiki gata fiye da wanda kike tunani kosa ran samu”cewar daddy asanyaye.miƙewa yyi ya wuce yyi wanka ya kimtsa sannan ya nufi gidan wani malaminshi na siyasa dan ya,sanar dashi abinda ke faruwa dashi.malam yayi mamaki sosai inda yab,daddyn tabbacin inhar ba kwaɗon aka buɗeba aka cire layoyin jikiba to zahra aduniya ba namijin daze iya kwanciya daita.hankalin daddy sosai ya ƙaratashi,amma malamin yace yakwantr da hankalinsa ba abinda yafi ƙarfin Allah.haka yabaro gurin malamin jikinsa asanyaye dan gani yakemarwa bazata samo makullinba dan wannan tunanin yaisa asibitinyaji daɗin ganin zahran yanzu cikin natsuwarta ba kamar ɗazu da take ahargitseba,kusa da ita yaje ya zuna ya kamo hannunta yana wasa dashi yace”kiyi haƙuri zahra kinji zan ɗauki ƙwaƙƙwaran mataki akan koma waye ya taɓa minke wallahi bazan barshiba”cewar daddy.”Karka damu daddy inde khadeejace ay ba yau ta fara dukanaba banade faɗamakane dan banason tashin hankalinka,yanzuma dan sunmin taron dangine yasa har kaji labarin”cewar zahra asanyaye.”Ay daddy kawai de ayi haƙurinne amma wallahi dukaba yau aka,fara yimataba ammatundacabu na gidane,dukacse ayi rufa rufa abar mgnr”ceear halima.”Kubar mgnr har zuwa mukoma gida kuma bazata koma gidn canba nata daban zan kaita tundaitame haƙurice barnta tare dasu cutar daita kawai zasu dingayi gwarainyiwa tufkahanci”cewar daddy.Ido zahra da halima suka haɗa sukayi sigina najin daɗin abinda daddyn yace,amma afili zahra cewa tayi”yazaka rabamu daddy bakaso muyi zumunci kenan nide abarmu tare insuna dukana watarana ay zasu gaji su bari”cewar zahran a marairaice.”Bazaki zauna dasuba zahra nagama maganata”cewar daddy.”To ke zahra tunda ga abinda mijinki yace base kii fatan alkhairiba kimasa biyayya banfa sanki da hakaba”cewar halima dake gefe.*********”Wai nufinki akan matarsa ya miki wannan dukan.”cewar hajiya afusace lokacin da khadeeja taje gidanta tana kuka.”Eh wallahi hajiya danma na gudune da kasheni zeyi “cewar khadeeja cikin kuka.”Ay da kinsani baki gudunba kin barshi ya kashekin muga uban dazeyiwa kuka,lallai sammani bashida hankali besan makircin maceba kenan shine yahau kai yazo ze illata ƴarsa duk danmace?”cewar hajiya.”Nide hajiya kibashi haƙuri wallahi kasheni zeyi indena bari nacshiga hannunsa”cewar khadeejan.”Wai da kikai masa wacce uwane ze kashekin to wallahi zezo yahaɗu danisenacimasa mutunci tunda shi beda hankali”cewarhajiya.Itade khadeeja ba baka se kuka take dan sosai tadaku ahannun daddyn gashi uwa uba ita baa taɓa dukantabacshiyasatkejin dukanharƙwaƙwalwarta.kuma,duk sabidazara.jitayi tsanar zahran na ƙaruwa azuciyarta tunda tasa mahaifinta yau yazageta ya daketa yasata gudu ba takalmi agaban maaikatan gidansu wallahi bazata bartaba.hajiya sawa tayi aka gasawa khadeeja inda dady ya daketa aka shafa mata man zafi sannan tasha pain killer,”yanzu sauran ƙannan naki suna ina?cewar hajiya.”Ay jiya daddynmu yasa su a jirgi sukakoma Holland nice nace bazan komaba nafisonnan gurinshi”cewar khadeeja.”Ay gashinan ke kina kulafucinsa shi yana neman sabauta miki rayuwa sabida macen daya tsinta atiti, amma kiyi haƙuri zezo yasameni seya zaɓa tsakanin keda matar tashi tunda aure na,son maidashi mahaukaci”cewar hajiyar cikin fushi.dan taji haushin dukan khadeejan da yayi nesa ba kusaba.khadeeja shuru tayibataske cew komaiba dan itadama sawa hajiya zatayi yasaki zahran da tafijin daɗi kumacshine ribarta ita.
**********

