Hausa novels

Halysaah Page 190 By Khaleesat Haydar

HALYSAAH PAGE 190…Ajay ya dago kanta yana kallonta, hawaye ke zuba idonta tana kallonsa ita ma, ya kai hannu yana share mata hawayen yayi kasa da murya yace “Yanke gashin kika yi?” A hankali tace “Zubewa yayi….” Yace “Why?” Muryarta na rawa tace “Ai kai ne ka tafi ka bar ni” Ya jawota jikinsa cikin sanyin murya yace “Ya za ayi gashin ya dawo yanxu?” Tayi shiru bata ce komai ba, yayi kissing cheek dinta a hankali yace “Jeeddah…” Ta ɗaga idanuwanta ta kallesa, shafa bayanta yake yi da hannunsa yana kallonta, tun dawowarsa sai yanxu taji a jikinta ta yarda dari bisa dari mijinta ya dawo, it is now she is feeling her husband is truly back, ta rungumesa ta lumshe ido cikin sanyin murya tace “I missed you soo much, don Allah kar ka sake tafiya ka bar ni, duk inda zaka ka tafi da ni” Ya dago kanta a sanyaye yace “Thank you soo much for waiting for me Jeeddah, I can’t believe you waited for me this long, ban yi tunanin zaki jira ni har wannan tsawon lokacin ba….” Khaleesat dai kallonsa kawai take babu ko kiftawa, he only knew she waited for him but he never knew what she went through during the period of waiting for him, yayi kasa da murya yace “But i am sad Jeeddah, you didn’t keep my babies for me, Jay told me you miscarried the pregnancy….” Zame jikinta tayi a nasa ta tafi ta bude inda kayan baccinsa suke a ranta tana tunanin lallai bai ma san halin da ta shiga ba kuma da alama babu wanda ya gaya masa har yanxu, kallon wajen kayansa kawai yake cause the pajamas where well arranged alamar ana gyara wajen frequently, he still can’t believe he was away for good 2 years, everything seems just like yesterday to him, banda date da ya gani da bazai yarda he was away for 2 years ba, walking slowly ya karasa ya zauna gefen gado, ta rufe wajen kayan ta juya tana kallonsa hannunta rike da pajamas din da ta dauko masa, karasawa tayi har kusa da shi tayi unbutton din pajamas din zata saka masa, tana kallonsa a sanyaye tace “Me yasa naji jikin ka da zafi?” ya jawota ya zaunar da ita kan ƙafarsa yana kallonta yace “Za a min allura before i go to sleep later, ko a amso alluran kiyi min?” Ɗan murmushi tayi ta rufe fuskarta a shoulder dinsa tace “Zan maka” Ya kai bakinsa kunnenta yayi kasa da murya yace “Naga ko ina ya rame a jikin ki wife, both ur chest and ur back….” A hankali tace “A’a ni dai basu rame ba” Hannu ya kai bayanta yana tattabawa, ta shige jikinsa cike da shagwaba tace “Ka bari…” Ji yayi jikinsa ya fara mutuwa, kamar me rada yace “Da gaske sun rame wife, but they are very soft” Tana murmushi tace “Ni dai basu rame ba” Ya kalli chest dinta, sai kuma ya kai hannunsa nan ma, kara shigewa jikinsa tayi tana narke masa, bakinsa ya kai kunnenta a hankali yace “Su ma sun ragu wife” Tace “Uhm ni dai a’a” Yace “To mu gan su” Taki dago kanta tace “Ai ka riga ka taɓa” Slowly yace “Baza a nuna min ba kenan?” A hankali ta daga kanta suka hada ido da shi, ta sunkuyar da kai saboda kunyan da taji ya rufeta, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, a hankali ta fara cire rigar dake jikinta ba tare da ta bari sun hada ido ba, he was just looking at her ki rufe ido bai yi har ta gama cire rigar, idonsa ya sauka kan beautiful chest dinta masu daukar hankali, ta boye fuskarta a jikinsa da sauri tana murmushi ganin kallon da yake mata kamar zai hadiyeta, kokarin sauka ta fara yi daga kafarsa tana tura baki, ya ki saketa ya riketa kamar baby, ya fara cuddling chest dinta gently yana kallonta, ita dai idonta a rufe suke taki yarda ta bude, ya duka ya kai bakinsa kan lips dinta ta bude ido da sauri suka hada ido, ya lumshe nasa idon ya fara kissing dinta passionately, wrapping hannunta tayi ta bayan wuyansa hakan yasa ya kwantar da ita saman gadon yayi migrating bakinsa zuwa chest dinta, bata san sanda ta rungumesa gaba daya ba giving him more access, they were like that for just a minute, Da kyar Ajay ya zame kansa daga kirjinta yana kallonta da lumsassun idonsa, ita dai taki bude ido, yayi kasa da murya yace “Let me check the door, za ki min alluran ai?” Ta bude ido a hankali tana kallonsa ta gyada masa kai, ya jawo pajamas dinsa zai saka, mikewa zaune tayi ta dau rigarta ta saka tace “Zan amso alluran, sai in ce zan maka” Ɗan murmushi yayi yace “A’a, Jay ne… Let me get the injection my self” Shiru tayi bata ce komai ba, ya mike ya dau dogon wandon pajamas dinsa ya saka, can kuma dai kawai ya dau jallabiya ya dora kan wandon sannan ya nufi gaban madubi, turarrukansa sun fi kala hudu a gaban mirror din, ya juya ya kalleta yace “Who got them?” A hankali tace “Ni ce nake siya” Ya dau daya ya fesa sannan ya nufi kofa jin an sake knocking kofar parlon for the second time, yana isa kofar parlonsa ya bude yaga Jay a tsaye, Jay ya wani kallesa yace “You said 10 pm, and this is past 10, ka wani shige daki da matar ka, so kake ka kasa tashi gobe as a result of not taking ur night dosage?” Ajay ya ɗan yi murmushi yana kalle kalle yace “A ina ka ga matar? Ta zo nan ne? Ai ban sani ba, ko dakinta ta shiga?” Yana fadin haka ya tafi zai bude kofar dakin Khaleesat wai zai dubata ciki, Jay ya kalli takalmanta dake bakin kofar bedroom din Ajay, sannan ya wani kallesa yace “Ka rena ma kanka hankali dai Malam” Ajay yayi saurin canza zancen yace “Guda daya ne ai alluran ko” Jay yace “Biyu dai bawan Allah” Daga haka Jay ya juya yace “Ina jiran ka Main parlor, har na fara bacci na tuna alluran….” Ajay ya kasa ce masa Khaleesat zata masa alluran har ya koma can parlon ya zauna yana hada alluran, Khaleesat na ta jiran Ajay ya shigo da allura tayi masa amma bai shigo ba sai bayan kusan minti sha biyar ya dawo dakin ta daga kai tana kallonsa, ya dawo kusa da ita ya zauna yace “I am feeling hungry Jeeddah, alluran na sa kaina ya juya….” Gyara masa pillow tayi ya jingina jiki tana kallonsa cikin sanyin murya tace “Sannu… Me kake son ci?” Ya lumshe ido ya bude yace “Fish pepper soup, Mi Vida….” Ta ɗan bude ido tace “Dama kana cin kifi?” Ya girgiza mata kai yace “Yanxu dai na fara ci, and I love it…” Tace “To bari in je in maka yanxu” Yace “Baza ki wahala ba?” Tana murmushi ta girgiza masa kai tace “Ai ba shi da wahala….” Yace “Alright Ina jira” Sauka tayi daga kan gadon ta dau hijab dinta ta saka ya bi ta da kallo har ta fita daga dakin. Wajen karfe sha daya saura Khaleesat ta dawo dakin rike da bowl din fish pepper soup da tayi masa yana ta kamshi, sai da taje bangaren Mami ta duba kifi a deep freezer dinta, Mami ce ma ta wanke mata kifin tas sannan ta zuba mata a tukunya ta bata ta dawo part dinta tayi masa farfesun, bacci Khaleesat ta samesa yana yi a yanda ta jinginar masa da pillow, ta ajiye bowl din hannunta kan table ta tafi kusa da shi ta zauna tana kallonsa, yatsanta ta kai kan thick eyebrow dinsa tana shafawa, ya bude idanuwansa a hankali, tana murmushi tace “You slept off, gashi na gama maka farfesun” Ya mayar da idanuwansa ya rufe cikin muryar bacci yace “I will eat later wife” gyara masa pillon tayi ya kwanta da kyau, sannan ta rufa masa duvet tayi kissing lips dinsa, ta mike ta fita da kifin ta kai kitchen, wanka ta sake yi bayan ta dawo dakin ta canza kayan bacci ta kashe fitilar dakin sannan ta shiga duvet ta kwanta tayi lamo a kusa da shi. Karfe uku saura Khaleesat ta farka, zuwa yanxu ta riga ta saba tashi a wannan lokacin saboda sallan dare da take yi kullum, ko bata sallah sai ta tashi a time din don body system dinta ya riga ya saba da hakan for almost 2 years now, in kuma ta tashi tana kai wa har asuba bayan tayi sallan asuba sai ta kwanta ta tashi karfe bakwai ko bakwai da rabi, mikewa zaune tayi ta kunna bedside lamp tana kallonsa, ko motsawa bai yi ba daga yanda ta sa ya kwanta da daddare alamar he is sleeping heavily, a hankali ta cire duvet din jikinta ta sauka ta shiga bandaki don yin alwala, alamar period dinta ta gani, kawai ta saka pad ta fito ta zauna kan kujera don tasan bazata iya komawa bacci ba kuma, karatun Kur’ani ta dinga yi off hands amma a zuciyarta, tana nan zaune a haka har karfe biyar da yan mintuna, shi dai bacci kawai yake har sannan, knocking din kofa taji ana yi, sai da aka sake knocking din sannan ta mike ta fita daga dakin, tana bude kofar parlor taga Jay a tsaye, yace “Good morning Halysaah” Ta sauke Idonta tace “Good morning Ya Jawwad” Yace “Hope ya tashi?” Ta girgiza kai tace “A’a bai tashi ba” Yace “Ki tashe sa, it’s almost time for subhi prayer, alluran yana sa shi bacci me nauyi” Tace “Toh” Yace “Tell him am waiting for him mu tafi masallaci kin ji” Nan ma tace “Toh” Ya juya ya koma Main parlor ya zauna yana jiran Ajay, ita kuma ta tafi bedroom, ko da ta koma dakin taga har ya tashi ya shiga bandaki, ta tafi ta zauna kan kujera, bayan ya fito tana kallonsa tace “Ya Jawwad na jiran ka ku tafi masallaci” Ajay ya fiddo jallabiyan sa zai saka yace “I slept all night ko?” Tana murmushi ta gyada masa kai tace “Har da minshari kuwa” Zaro ido yayi yana kallonta, tayi dariya tace “Wasa nake yi, but you slept heavily” Ya saka jallabiyan bayan ya cire pajamas din jikinsa a hankali yace “Bana iya bacci sai da alluran ne, i am having insomnia” ta mike ta nufesa tana kallonsa kamar yanda shi ma yake kallonta, tada sallah da aka yi a masallaci yasa ya ɗan bude ido yace “Bari in je masallaci wife….” Ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita daga dakin, ta juya a hankali ta shiga bandaki, Ajay na fita parlor ya tarar da Jay a parlon yana jiran sa, mikewa yayi suka fita zuwa masallacin tare. Bayan Ajay ya dawo masallaci ya tarar da Khaleesat kwance gefen gado, ya zauna gefenta yana kallonta, ta mike zaune a hankali tace “Good morning My prince” Ya dafa shoulders dinta yace “Good morning sunshine” Ɗan murmushi tayi bata ce komai ba, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, gently ya rungumota jikinsa cikin sanyin murya yace “I missed you so much Jeeddah, I am grateful I had a second chance to spend life with you my wife, and I pray we will live together till the end, you will bore me beautiful princesses just like you, 8 lovely princesses” Ta daga manyan idanuwanta ta kallesa, a hankali tace “No prince?” Yana murmushi ya hade goshinsa da nata a hankali yace “We should leave the prince for Aunty Faridah to bore, she will give us a young charming prince in the Emirate….” Khaleesat ta sauke idonta tayi murmushi kawai, yayi kasa da murya yace “Ko ba haka ba?” Ƙin cewa komai tayi, yana massaging hannunta a nasa yace “Jay yace min Yakumbo ta tafi” Khaleesat ta daga idonta tana kallonsa a sanyaye ta gyada masa kai, yace “We will look for her in sha Allah, she will come back to us” Cikin rawan murya Khaleesat tace “Ina ta cewa baka mutu ba but no one is believing me” Kuka ta fara yi a hankali, lokaci daya jikinsa yayi sanyi ya dinga kallonta ya kasa cewa komai, lumshe ido yayi ya bude, ya kwantar da ita ya sauke rigar baccinta gaba daya, ya fara kissing dinta at the same time gently rubbing her flat tummy to her chest, ta lumshe ido tana shafa gashin kansa a hankali, kamar me rada yace “Let me give you a new baby today wife, kina so?” Ta bude ido da kyar tana kallonsa, bai jira cewarta ba ya fara sarrafata, she realized she misses her husband so much don kankamesa tayi…..

Back to top button