Uncategorized

Babu abu mafi kazanta da muni a jikin Mace kamar farjin ta, cewar Sheikh Aminu Daurawa

 

Babban Malamin addinin Musulinci Sheikh Aminu Daurawa ya bayyaba cewa, maganar Mata kan cewa sune jin dadain Duniya ba gaskiya bane.

Inda Malamin yake cewa, babu abu mafi muni a da kazanta a jikin Mace kamar farjin ta, domin tana suke jinin al’ada, fitsari da kuma haihuwa.

Sannan Malamin ya ƙara da cewa, saboda munin da farjin yake da shi ya sa aka rufe shi, da Mata zasu na yawo tsirara da gudun su za’a na rinƙa yi saboda zai iya zama abin tsoro domin munin sa.

Ya kuma ƙara da cewa, saboda haka banga dalilin da zai sa wannan abu mafi muni a jikin Mace ya raba Mutum da Allah ba.

Zaku iya jallon bidiyon dake ƙasa domin kuji cikekken bayani daga bakin Sheikh Aminu Daurawa akan.

Back to top button