Uncategorized

Yanda zaka kare sirrin whatsapp din ka

 

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa damu a cikin sabon darasin mu ya juma@ Allah ya karbi ibadun mu ameen. Kada mu manta da yawaita salati a cikin wannan Rana ta juma’a. Da kuma karanta suratul kahfi.

 Zamu shiga cikin bayanin abinda ya kawo mu. Wani app ne wanda muka binciko muku domin mallakar sa awayar ka. Zai baka damar kulle sirrin ka na whatsapp iya adadin wanda kake buqata.

 Misali. Akwai app da yawa wanda ake amfani da shi domin kulle whatsapp da kuma wasu suna amfani da whatsapp domin kulle dukkanin chat din ka.

To shi wannan application din amfanin sa shine zaka iya zabar iya mutumin da baka so a kalli chat din ku ka kulle ko wane group. Domin zakaga lokuta da yawa idan aka amshi whatsapp din ka sannan aka ganshi a kulle duka za’a saka sai ka bude shi sannan to idan ka bude za’a ga dukkanin chat din ka aciki. To shi wannan koda baka sakawa kowane application tsaro ba zaka iya zabar wani mutumi ko group ka kulle shi.

 Tuntuni na dora muku videon a facebook page da kuma youtube da yawa ma nasan zuwa kukayi kuyi downlaod din app din.

To kaje chan kasa zakaga na rubuta download sai ka taba shine zai baka damar ka sauke shi a wayar ka sannan kayi amfani da shi.

Domin Sauke Application Din Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Back to top button