Hausa novels

Mijin Malama Page 11 By Nimcy Sarauta

 

*🌈MIJIN MALAMA🌈*


Nimcyluv Sarauta

*11……*

 

Masu Arewabooks follow my account👇🏾 akwai gift ga wanda suka fi kowa share da comments acan

https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv

 

Cikin sauri Barrister Aliyu zaki ya shiga mota tare da bin bayan Abraham, His Excellency Abu – turab ya shiga zagayawa a wajan yana sauke numfashi a wahale jiri na neman daukan shi, ganin yadda yake shirin rasa Jiddo a lokacin na biyu. Al’amarin na neman zame masa tamkar ta leko ta koma ne, ga koshi ga kwanan yunwa. Wanda bashi da mara ba da inuwar giginya na nesa kasha dadi. Ya fesar da numfashi tare da ikon ya kalli Uncle Isma’il wanda ya fito tare da ikon a harabar gidan nasa, gabadaya ya shanye kallon Abraham ya shayar da shi ta hanyar zubawa bakin gate duba a tunnsa ko Abraham zai dawo da Malama Majeederh. Amma zaton shi ya saba tunaninsa.

“Uncle a daura auren kawai” Uncle Isma’il ya dubi His Excellency, duba na tsanaki. “Matsayin auren fa ?” His Excellency ya ce “Zan sanya a rufe ko wacce tashar mota, data jirgin kasa, zuwa na sama, dana ruwa, zan zuba jami’an tsaro a kama shi zuwa gidan yari, ita kuma sai a akai mini ita gidana”

Kada ka tsauwala, gaggawa aikin shaidan Your Excellency “Ya kara girgiza kai ya ce “Majeederh ba auren sadaka za mu yi mata ba, tana da daraja sosai kaddara ce kawai ta fada mata, yadda aka juya mata baya ni ba zan zan ba. bari ba “cikin kwanakin His Excellency Abu turab ya dubi Uncle Isma’il kamar zai rusuna ya ce

“Afuwan bana yawan haka, ka littafin ni, ka dubi halin da nake ciki Uncle”

 

Domin Karanta Cikakken Page Din Ku Danna Bulun Rubutun Dake Kasa 👇👇👇👇

https://arewabooks.com/chapter?id=6474ed34ebf64467b56ed0ff

YADDA AKE BUDE ACCOUNT A AREWABOOKS

Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za’a cike Form din kamar haka: –

Enter your name: (Cikakken sunanki)

Enter your mail: (Email ɗinki)

Enter an username (Sunanki)

Enter your password: ( misali 12341234)

Confirm password: (misali 12341234)

Sai a taɓa Sign Up shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.

Continue with Google – Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za’a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

Register – Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.

AREWABOOKS LINK kai tsaye

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3

Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

Kuzo mu haɗa ƙarfi da ƙarfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai ɗan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buɗe App… Ɗin domin cigabanmu da jin daɗinmu. Wannan abin alfaharine

MARUBUTA DAKE NEMAN ƘARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER

+234 903 177 4742

 

Back to top button