Zakuna Biyar Page 26 By Princess Teema
Har Maya ta kammala wanka ta fito Zinta bata ga wani mistake ba a wannan result ɗin da ta duba, miƙawa Maya ta yi game da cewa. “Sister tayani dubawa ko dai ban gani da kyau ba, bari nima in yi wanka in fito”. Karɓa sister Maya ta yi, ta ɗaura saman bed kafin ta wuce ta hau shiryawa.Da alama daddynsu Leo ne yake da irin design na idanun nan nasu mai shegen kyau da ɗaukar hankali wanda a hausance ake cewa mai idon shinkafa, zaku ga idanun yana da tsawo kamar shinkafa a kwance, ga shi ya ɗan yi kamar zanen kifi, kuma idanun a buɗe suke manya-manyan, na su Maya farare kal-kal, amma nasu bai yi kalar sanyi watau jade eyes sosai kamar nasu Lion ba, su idan nasu ya ɗan yi duhu kaɗan, while na su Lion yana da haske jade ɗin.Cikin wani crazy jeans and top Maya ta shirya, kayan ya zauna ɗas a jikinta, ta gyara hair ɗinta da ya kai har tsakiyar baya, ta tara ta ɗaure a tsakiya tare da sake jelar a baya, ta yi matuƙar kyau sosai, a gefen gadonsu ta zauna tare da jawo paper ta fara dubawa. Ita ma ta yi iya dubanta bata ga wani mistake ba, sai kawai ta naɗe takardan ta mayar. A haka Zinta ta fito ta sameta, shiryawa ita ma ta yi cikin irin kayan Maya sai dai kowa da kalar tasa, na Maya blue jeans and white top, nata kuma black jeans and milk top. Sai tashin kamshi suke yi, ta ɗauki paper ɗin, suka kama hannun juna suka fito.Kai tsaye haɗaɗɗen gidan 3D suka nufa, dikkansu suna cike da tsoro da fargaba, dan sun san halinsa, yanzu yana iya hukuntasu ta hanyar kara masu ayyuka da sauransu. Abin mamaki kuma a wannan hospital ɗin ayyuka basa taɓa karewa fa, kullum Dr James yana da ayyuka bila adadi da yake sanya nurses ɗinsa.Guards biyar ne ke gadin gate na gidan, da suka yi knocking sai sister Maya ta ɓuya a bayan Zinta, saboda ita mayyar tsoro ce, bata son haɗa ido da waɗan nan shaggun samudawan masu gadin nasu. Zinta kuwa ta yi karfin halin tsayuwa har aka buɗe masu. Su kansu guards ɗin sai da suka haɗiyi yawu na ganin kyan su Maya, yaran sun haɗu. Dik cikin hospital ɗin su ne kawai idan an gansu sai an sake juyowa an gansu. Babu alamar annuri a kan fuskan guards ɗin ya tambayi lafiya. Sister Zinta ce ta kora mashi jawabin cewa sun zo ganin Dr James ne, zasu bashi rahoto. To da yake yasansu sosai, sai ya basu hanya.Kama hannun sister Maya dake laɓe a bayanta ta yi, ta jata suka wuce ciki, Maya jikinta sai kerma yake yi har suka karisa kofar babban parlonsu. Tsayuwa suka yi suna tinanin ya zasu yi su buɗe kofar nan yau? Dole sai da fingerprint na mamallakan gidan yake buɗewa, to ya zasu yi.Ana haka sai ga Dr Kamal ya fito rike da waya, yana sanye da short zuwa cinya, daga sama single farare kal-kal, sumar kansa bakinkirin tana wani irin sheki a kwance luff. Wani musulmin ajiyar zuciya suka sauke kafin su tsugunna har ƙasa su ɗaga mashi gaisuwa. Amsawa ya yi tare da cewa lafiya?. Yana magana yana kallon Maya take ta faman kankame sister Zinta. Dik sun yi ƙasa da kai, suna da kunya sosai, basu son ɗagowa su gansa a cikin wannan yanayi da yake na rashin wadataccen tufafi, dama dai dogon wando da singlet ne a jikinsa to da sauki, amma ɗan wannan shorts ɗin kai ina.Sister Zinta ce ta ce. “Mun zo ganin master ne”………. Hanya ya basu kan su wuce shi kuma ya karisa fitowa waje. Da sauri suka miƙe suka shiga ciki suna zuba mashi godiya. Like wow, main parlon nan nasu ya matuƙar haɗuwa, ga wani sahihin kamshin dake tashi. A tsakiyar parlon suka tsaya kallonsu a sama suna hangosa tsaye a saman bene rike da wani haɗaɗɗen cup mai ɗauke da hot green tea yana sha. Shi ma daga shi sai shorts and single irin na Dr Kamal. Ƙasa suka zube gwiwowinsu suna kallon saman, murya a sanyayye cikin girmama sister Zinta ta fara bashi hakuri tare da nuna mashi result ɗin nata.Shiru yai masu for almost 10 mins, har sun gaji da durkuso, tamkar Maya zata yi kuka, har sun fidda ran zai amsa sai suka ji ya ce. “Get out of my house!”. Yadda yai maganar ya yi balain girgizasu, jikinsu na rawa suka miƙe a zabure, kenan ya tabbata ba zai karɓi wannan aikin ba, ya soketa!. Juyawa suka yi, idanunsu ya ciko tab da kwallah, suka nufi kofar fita. Bayansu ya bi da kallon wanda tin da suka shigo bai ɗaga ido ya kallesu ba, sai da suka juya zasu fita ne slowly ya ɗago eyes ɗinsa a kansu. Kurawa mazaunan Zinta eyes ya yi, take ya ɗan shanye har da lumshe idanu kafin ya sauke ajiyar zuciya, yadda surarta take it melt his heart. Ji ya yi tamkar ya miƙa hannu ya jawota ya rungume, da alama da gaske yake sonta, iskanci ne kawai ya cika mashi ciki, dik wani step ɗaya idan ta taka sai ya ji zuciyansa ya amsa, yana jin tamkar yau ba zai iya barinta ba, kamar kawai ya ci amarcinsa tin da ya mallakawa kansa ita, amma bai motsa daga in da yake ba har suka isa bakin kofar parlon. Tsayuwa cirko-cirko suka yi suna tinanin yadda ake buɗe kofar, basu iya ba. Slowly suka juyo da kallonsu a kansa, da sauri ya ɗauke kansa daga kallonsu kamar wani mara gaskiya. Sister Zinta ce ta sake Maya tare da dawowa in da suka tsugguna ɗazun ta sake tsuggun nawa. Hakuri ta hau bashi game da neman alfarman ya zo ya buɗe masu door. Hallau sai da ya yi good 10 mins shiru kafin ya yi mata alama da hannu a kan ta tafi. Da sauri ta miƙe tana zuba godiya, tana juyawa ya ɗago da eyes ɗinsa a kan mazaunanta. Zuba mata ido ya yi har ta kai bakin door ɗin. Suna tsaye sai gani suka yi kofar ta motsa ta ɗan buɗe kaɗan. Ya buɗeta ne ta wayarsa. Handle suka kama suka ja, kofar ta buɗe, da sauri suka fita suna jan numfashi. Suna fitowa Maya ta ci karo da Dr Kamal da yake ƙoƙarin komawa ciki. Karo suka yi kanta ya bugu da kirjinsa baya ta ja kamar zata faɗi yasa hannu ɗaya ya damki wuyar rigarta, ya jata ta tsaya a kan kafafunta. Ɗan zuba mata ido ya yi kafin ya wuce ya basu waje. Zazzare idanu a kansa ta yi tare da sauke ajiyar zuciya na ganin ya wuce. Rikota Zinta ta yi suka wuce. Slowly ta juyo dan ta ga ko Dr Kamal ya shiga ciki, ai tana juyowa suka yi 4 eyes, dan yana tsaye a bakin kofa yana karewa albarkatun jikinta ta baya kallo.Tana juyowa ya ɗauke kallonsa tare da wucewa ciki, wucewa ita ma ta yi da sauri tana kara waigo kofar har suka fita…….. Suna fito sister Zinta ta ce. “Sister Maya i wonder ooo”…… “Wonder for what?”……. Nisawa ta yi kafin ta ce. “Sister Lazy said that wancan babyn da ta fito da shi ranar is for Dr Kamal right?”. Kai Dr Maya ta gyaɗa alamar e. “But where’s his wife? Ban taɓa ganin maman baby ɗin ba, and tin da muke zuwa 3D House ban taɓa ganin mace a ciki ba, su uku suke rayuwa! Kuma tin daga wancan rana da naga jaririn ban sake ganinsa ba, ko ina yake? And kin yi tinani kan irin chemicals da muke haɗawa? Ki yi tinanin irin projects da muke yi, ki tina kullum a Section C sai mun haɗa chemicals mun shiryasu a kwalabe, kullum kuma ana fita da chemicals sama da kwalba 200 daga section C, a tinaninki me ake yi da dikka waɗan nan uban chemicals ɗin?”.Nima ina son sani, dan billahil lazi ba iya cutar suke kirkira da wannan uban chemicals ɗin ba, kada ku manta project na cutar nan sun fara ne shekara uku da suka wuce, kuma sai yanzu suka iso fagen haɗa chemicals na cutar, kunga which means chemicals da ake ɗiba kullum akwai wani gagarumin abin da suke aikatawa da shi, gaskiya akwai abin da ya saɓa babba, kuma da alama gagarumin abu ne ba karami ba, dan sun ɓoye shi sosai, basu bari kowa ya sani ba, ko ita Lazy bata sani ba.Sister Maya ta ce. “Ni kaina abin ya fara ɗaure mun kai, ina suke kai chemicals da ake ɗeba kullum? Kullum ana cikin shigo da sabbin chemicals, mu tacesu su shirya a kwalba, kullum da daddare sai an ɗebi chemicals ɗin, ina ake kaisu? Me ake ayi da su? Ina babyn Dr Kamal da sister Lazy ta shigo da shi Section namu ranar? Ina mother ɗin babyn?”. Sister Zinta ta ce. “Let me free my brain, leave it rest, kinga ki bari mu hutar da brain ɗinmu na ɗan lokaci, idan muka natsu sai mu tattauna a kan matsalar, dan da alama gagarumin aiki ne”. Na’am Maya ta yi da batunta, dan dama kanta kamar zai fashe saboda ciwo, ba aikin wasa suke yi ba, dan ma suna da kwarewa, tace chemicals da banbantasu ba dik kai ba, dan ma dai kullum idan zasu tashi daga aiki akwai kwayar da ake basu su sha na ɗan resting brain ne, sannan a hospital ɗin na dik karshen wata akwai wasu kwayoyin magunguna guda biyar fa ake basu suna sha, dik da suke malaman lafiya basu san kwayoyin menene wannan ake basu dik karshen watar ba, su dai suna sha kawai. Kuma idan sun sha ba karamin daɗin jikinsu suke ji ba, suna jinsu da ƙarin lafiya sosai, dik wata kasala tana barin jikinsu, suna samun karfi sosai, shiyasa tin safe suna aiki har dare basa gajiya.Cike da wannan tinani a ransu suka koma room ɗinsu, suna tinanin yadda zasu ƙare wannan aiki su huta da bala’in 3D. Suna komawa room ɗinsu ta ajiye result ɗin suka yi kwanciyarsu a kan gado, suka fara hira cike da tsananin kaunar juna, suna yi suna farinciki game da daddaɗar murmushi dake kwantar masu da hankali idan suka ga ɗayansu ya yi!. ———————–🔥CRYSTAL PALACE.Kwance take a saman bed ɗinta tana kallon saman ɗakin, ta gagara ko motsawa, farkawarta daga barci alluran da ya yi mata kenan, idanunta sun kumbura sosai, har kamar zasu rufe saboda kuka. Tunawa ta fara yi da abin da ya faru tsakaninta da daddyn nata. Lokaci guda ta ji kunyansa ya yi mugun shigarta, sai a yanzu ta fahimci ba abu bane mai kyau, sai kuma yanzu ta gane abin da kunya. Tana tsaka da tinani sai ji ta yi an turo kofar. Slowly ta kai kallonta a kan door ɗin.Madam ce ta shigo hannunta rike da cup and plate, a saman side sofa ta zauna tare da cewa. “Kin farka ne baby?”…. Da kallo kawai ta bita, lips ɗinta sun manne da juna, bata ce komai ba, ta zubawa Madam ido kawai…….. “Tashi ki sha tea mai zafi ki ɗumama cikinki”. Ta faɗa tana kamo hannunta. Dogon nunfashi ta ja, sai a lokacin ta iya motsa lips ɗin nata, da ɗan karfi ta buɗe shi, da kyar ta iya cewa. “Mom ina daddy?”…….. Madam dake ta faman jujjuya mata tea da spoon dan ya yi sanyi ne ta amsa da. “Tin da ya dubaki daren jiya yai maki allura ya fita bai dawo ba”…… Shiru ta yi tana tinanin ba dai ya sake yin fushi da ita ba, in kuwa haka ne ta shiga uku, ALLAH sarki zuciyata, ita ba damuwarta dukan da ya yi mata bama, damuwarta kada ya yi fushi da ita, wlh tana tsananin son Aryan, ta kuma karɓi laifinta, a shirye take da ta bada hakuri. Muryan Madam ne ya katseta da cewa. “Seraphina”…….. Ɗago ido ta yi ta sauke a kan Madam…… “Meyasa da aka baku waɗan can littafan a makaranta baki nuna mun ba? Meyasa dik abin da su Aana suke yi a room ɗinku baki taɓa faɗa mun ba?”…….. Idanunta ne suka cicciko da kwallah, da kyar ta yunkura zata miƙe Madam ta yi saurin ajiye cup ɗin hannunta a ƙasa ta taimaka mata, ta miƙe zaune game da jingina da jikin headboard na bed ɗin. Zuba mata ido Madam ta yi tana tinanin irin birkice mata da Aryan ya yi jiya, kai jiya ta ga bala’i, yana barin gidan Abba gidan ya dawo, yana zuwa ya kwashi takardun na Seraph ya nufi room na Madam. Tana zaune a kan bed tana tinanin meyasa ya rufe kofofin gidan nan ya daki Seraphina bayan kuma ya sanar mata cewa ta kula da Seraph baya son ko kuda ya taɓata, saboda ta kula da ita yasa ta bar karantarwa a school ta dawo ta zauna da ita, ya ce Seraphina rayuwarsa ce, amma yanzu da kansa yake dukanta haka? To me ya yi zafi. Tana tsaka da wannan tinani ne sai ta ji an buɗe kofa, kafin ta motsa ya faɗo cikin room ɗin. Yana wani irin huci ya watsa mata waɗan nan takardun a kan fuska, a fusace ya ce ta faɗa mashi yadda aka yi Seraphina ta samu waɗan nan littafai a school?. Hakika ta tsorata sosai, jawo littafan ta yi, ba karamin gigita ta yi da ganinsu ba, da sauri ta ɗago kai tana faɗin subhanallah. Muryarta na rawa ta fara faɗin. “Wlh bani da masaniya a kan wannan abin, sai dai mu tambayi director, ban sani ba… ….”. Wani irin gigitaccen tsawar da ya daka mata ne yasa ta haɗiye sauran maganar.”Bana son nonsense! A matsayinki na malamar dake kula da sashen ɗaliban kwana da hostel ɗinsu ne zaki ce baki da sani a kan waɗan nan littafai? Okey na ji, amma ai kina da sanin cewa maza suna shigowa hostel na mata ko? Kina da sanin cewa ƴaƴan mutane suna aikata zina ko? Kina da sani kan cewa har family planing drugs ake baiwa yaranmu suke sha! Kina kuma da sanin cewa ana ɗaukar yaranmu a fita da su ana lalata masu rayuwa ko?!”. Tin da ya fara magana ta kiɗime, hankalinta idan ya yi dubu to ya tashi, a razane ta sauƙo ƙasan bed ɗin, jikinta har rawa yake yi, hankalinta ya tashi da jin wannan magana, kuma ta yi tsananin razana da ganin yadda ya rikiɗe mata gabaɗaya, tsoron ta daku a hannunsa take yi!.Rantsuwa ta fara yi mashi da ALLAH kan wlh bata da sani kan dika waɗan nan tuhumar tasa. Ya fahimci tana da gaskiya bata san komai ba, ya gano daga sama abin yake, manyan makarantar su suke da sa hannu a kan wannan ɓarna, dan haka sai ya juya ya fita cikin fushi, shi ne ya dawo ya duba Seraphina ya fita zuwa makarantar tasu, dan wlh ya sha alwashin dole su yi aiki a kan nalaman makaranta, wannan ɓarna ta yi yawa.To mu koma kan labarinmu. Tamkar zata yi kuka ta ce. “Mom ban san cewa hakan laifi bane, na ɗauka tin da an bamu books ɗin ana son mu koya ne, all thoughts abu ne mai muhimmanci da yakamata mu mayar da hankali mu koya, shiyasa muke karanta littafan ni da Rimsha”. Shiru Madam ta yi tana tinanin irin ɓarnar da yake cikin littafan nan ace waɗan nan ƴan yaran har sun gama karantasa dik? Wannan ai sun san abin da iyayensu ma basu sani ba, har da yadda ake less dik an koyar a ciki, ya ALLAH, wannan wani irin musifa ce?.Ni kuwa na ce to iyaye, kuna sanin me yaranku suke karantawa a makaranta ne ko kuma dai kuna zaune a gida su je su dawo su ajiye school bag ɗin? Kuna tambayar me aka koya masu ko dai ku kam kun ɗauka irin makarantun zamanin da ne a yanzu? Kuna bincikarsu ciki da waje ko kuwa kun ɗauka har yanzu zamanin da shaiɗan yana rufe da bargo muke? Ina fatan hakan ya zame izina a gareku, yakamata ku tsaya ku san me yaranku suke karantawa a school, me suke yi, wani lokaci ba lallai su zo da irin waɗan nan abubuwa gida ba, wani lokaci a makarantar za’a koya masu kuma a bar littafan a makarata, dan haka sai ki ɗaura ɗamarar tambayarsu me aka koya masu, su faɗa maki kaf ki ji, tarbiyar yanzu sai an zage, dik ranar da kika haihu ai barci ya kare, duniyar yanzu ta zarce tinanin ɗan adam.Ɗauko tea ɗin Madam ta yi, ta miƙa mata tana faɗin. “Karɓa ki sha sai ki faɗa mun waye ya baku littafan kin ji?”…….. Kai ta girgiza alamar bazata sha ba kafin ta ce. “Mom ba zan iya cin komai ba har sai daddy ya zo na bashi hakuri”……. Sanin cewa Seraph bata magana biyu yasa ta ajiye cup ɗin a ƙasa gefe kusa da ita, ta miƙa hannu ta ɗauko wayar Seraph ɗin dake saman gado. Kunnawa ta yi ta shiga contacts.Numbersa ta fara ƙoƙarin nema kenan sai suka ji an turo kofar. A tare suka kai kallonsu door ɗin. Ɗan razana Seraphina ta yi ganin shi ne, zazzaro idanu a kansa ta yi, sai dai kuma yana ɗagowa suka haɗa ido ta yi gaggawar yin ƙasa da kai.Miƙewa da sauri Madam ta yi, tana mashi sannu da zuwa, ta ajiyewa Seraph wayarta ta nufi waje, gefensa ta raɓa zata fita ba tare da ta damu da rashin amsa mata da bai yi ba. Fita ta yi, shi kuma gently ya tako izuwa cikin room ɗin. Sai satar kallonsa ta ƙasan ido Seraphina take yi, yana sanye da hoodie farare ƙal, ya yi masifar kyau sosai, ya kara kwarjini sosai yau. A saman side sofa ya zauna tare da miƙa hannu ya ɗauki cup na tea ɗinta da Madam ta ajiye, yana kallon fuskarta ta yi ƙasa da kai ya miƙa mata cup ɗin. Idanunta na rawa slowly ta ɗago da kallonta a kansa. Sai ta ga ya zame nose mask na face ɗinsa, ya kuma sauke hular hoodie dake kansa izuwa ƙasa saman shoulder ɗinsa, fuskansa babu alamar wasa, a ɗaure tamau. Ai ganin angry face ɗin nasa yasa ta yi gaggawar sanya hannu ta karɓi tea ɗin. Saitin bakinta ta kai cup ɗin, ba kakkautawa ta fara sha saboda kada ta kara ɓata mashi rai. Komawa baya ya yi ya jingina da jikin sofar yana binta da kallo, a ransa yana ayyana cewa yanzu Seraphina ta san komai, ya ALLAH, a fili kuma kallonta yake yi babu ko kyafta ido, ita kuma sai dai ta ɗago ta saci kallonsa, tana gudun su haɗa ido. Tin da wannan abin ya faru yanzu mugun kunyansa take ji.Tas ta shanye tea ɗin tare da yunkurawa zata sauƙa ƙasa ta ajiye cup ɗin sai ta ga ya miƙa mata hannu. Bashi ta yi, ya karɓa ya ajiye a ƙasa, sannan ya cigaba da kallonta. Ta yi ƙasa da kai tana wasa da yatsun hannunta…… Silent for almost 5 mins ne ya biyo baya kafin ta daure da cewa. “For give me daddy, na yi alkawarin ba zan sake ba”. Nisawa ya yi tare da ɗan ɗagowa daga jinginar da ya yi, ya matsa baki-bakin sofar. Hannayenta da take wasa da shi ya sanya nasa hannun ya kama. Wani irin faɗuwar gaba ta ji ya ziyarceta, shi kuma har cikin ransa ya ji wani irin spark, amma ya shanye tare da rike hannayen nata da kyau, can ƙasan maƙoshi ya ce. “Kada ki mun karya, faɗa mun kin taɓa aikata ɗaya daga cikin abubuwan da kika karanta a littafin?”. Cike da fargabar amsar da zata bashi ya tambaya, gabansa sai faɗuwa yake yi, yana jin kansa ba zata iya ɗaukar e ba, tamkar zai cinyeta da ido saboda kallo.Kai ta gigiza mashi kafin ta ce. “Ban taɓa aikatawa ba daddy, sai dai sister Aana ce take taɓa mun kirjina a lokacin sai ta ce breast ɗina basu fara girma sosai ba, na Rimsha sun fi nawa, ita ba zata yi mu’amala dani ba, kullum idan ina kwance sai ta taɓa kirji ta ce har yanzu breast ɗina sun ki fitowa sosai su kara girma yadda take so, wai tana jin sha’awata amma ita bata son waccen da bata da manyan breast, dan haka zata jira breast ɗina su girma sannan ta sameni, shi ne aka zo aka bamu hutu, amma ranar da zamu gama Jss1 ta ce mun tana jiran mu haɗu a SSS1 dan ba zata iya hakura dani da Rimsha ba”. Dauriya kawai ya yi ya saurari bayanan nan nata har karshe, dan yana son sanin komai, ba dan haka ba ba zai iya ji ba, gaskiya wannan makaranta sun cuce shi, ta wani ɓangaren kuma ya fi ganin laifin kansa, dan shi ne bai taɓa bibiyar me take yi ba, me take karantawa, shi dai ya yi mata shopping kawai ya kai mata school, da haka yana da nasa laifi shi ma.Yanzu ya gano Seraph bata da laifi, ita bata san komai ba, ta ɗauka wannan ɓangaren shi ma subject ne a school ɗin, shiyasa ma ta karance littafan. Jin ya yi shiru ne yasa ta ce. “For give me daddy, I promise you that I won’t do it again”…….. Kallon ɗan bakinta ya yi kafin ya ce. “Kin tabbatar baki taɓa aikatawa ba?”……. Da sauri ta gyaɗa mashi kai alamar e, sannan ta kara da cewa. “Daddy bayan sister Aana dake taɓa kirjina babu wacce ta taɓa taɓa jikina sai Madam da Rimsha da muke hugging juna for missing or lokacin farinciki ko munci Exams, sai kuma kai, ita ma sister Aana a saman rigana take taɓawa ba ciki ba, bayan ku babu wanda ya taɓa taɓani, amma akwai wani uncle ɗinmu ya ce wai yana jiran in girma ni ɗin tashi ce”. Wani musulmin ajiyar zuciya ya sauke jin bata taɓa aikatawa ba, ya ji matuƙar daɗi, har bai san lokacin da ya ɗan matse hannayenta a cikin nasa ba, cikin sanyin murya ya ce. “Ba zan sake mayar dake school ɗin ba, zan canza maki school, zaki dawo school na cikin CP ɗin nan, kuma da kaina zan dinga kaiki in dawo dake”……… Da okey ta amsa kafin ta sake cewa. “To daddy ka yi hakuri ka ji?”. Kai ya jinjina mata alamar to kafin ya saki hannayen nata, ya miƙe ya dawo gefen bed ɗin, kamar mai tinanin wani abin ya ɗan yi ƙasa da kai, sai kuma slowly ya ɗago da eyes ɗinsa a kan kirjinta. Hannu ya miƙa saman side drawer ya ɗauki maganin da ya ajiye daren jiya. Buɗe maganin ya yi, kamar man goge baki haka maganin yake, a hannunsa ya ɗan zuba kafin ya ɗago da kallonsa a kanta. Sai ya ga shi ta tsare da dara-daran violet eyes ɗin nan nata dake kumbure. Yana ɗagowa ta yi saurin yin ƙasa da ido saboda kunyarsa da take ji. “Close this your big-big eyes for me”. Ya faɗa yana ɗan murza maganin a tafukansa. Da sauri ta datse idanunta tana sauke ajiyar zuciya. Matsawa dab ita ya yi, intently ya sanya hannunsa ɗaya ya kama haɓarta, ya ɗan juya kanta gefe. Wajen shatin bulalar dake kwance a wuyanta ya yi jajir ya fara shafa mata maganin. Ɗan tsuke fuska ta yi tana jin zafin maganin ya fara ratsata. Sake juya face ɗin nata ya yi, ya kara shafa mata, haka ya bi dik wajen shatin bulalar ya shafa mata. Da ya gangaro zuwa kirjinta sai da ya ɗago ido ya kalli face ɗinta, tana datse da idanu kamar yadda ya ce ta yi. Take kalamanta suka dawo cikin kansa in da take cewa sister Aana ta taɓa mata kirji, idanunsa a kan ƴan matasan tula-tulan nata a ransa ya ce. “Dole in hukunta koma wacece Aana, ta shiga hurumin da ba nata ba”. A fili kuma ɗan yin ƙasa da wuyar rigarta kaɗan ya yi tare da fara shafa mata man yana sauke ajiyar zuciya, musamman yadda yaga kirjin nata sun kara cikowa sosai, tana sha kunun alkamar Madam. A gaggauce ya shafa mata a wajen tare da sake mata wuyar rigarta, sannan ya ɗan ja baya daga kusa da ita.”Daddy should I open my eyes?”. Ta faɗa jin cewa ya ɗan ja baya daga kusa da ita. ….. No ya amsa da hakan a yayin da yake karewa surar jikinta kallo, ya zubawa face ɗinta idanu na ƴan sakanni kafin ya mayar da kallon nasa izuwa kan dogon wuyanta, ya gangaro da idanunsa slowly har kan kirjinta, kallon second 30 yai masu kafin ya gangara zuwa kan cibiyarta dake a buɗe, dan irin crop top ɗin nan ne a jikinta, cibiyarta a waje. Ɗauke kallonsa ya yi izuwa kan santala-santalan cinyoyinta saboda guntun wando tasa, yadda skint ɗinta yake sheki yasa gabaɗaya ta yi melting heart ɗinsa. Jin yana neman afkawa wani yanayi ne yasa ya miƙe ya koma saman sofa ya zauna tare da cewa. “Open your eyes”. Yana faɗa ya ɗauke kallonsa daga kanta. Da sauri ta waro eyes ɗin nata a kansa. Kara bashi hakuri ta yi, ya ce babu komai, matsawa ya yi ya kama hannunta, a natse ya fara mata faɗa kan cewa dik abin da ta karanta a littafin nan ALLAH ya haramta aikatawa face da mijinta na sunnah, dan haka kada ta yarda wani ya ce zai taɓata ko a school ne. Yai mata faɗa sosai.Sai dai yana gama faɗa ta ce. “Daddy to yaushe zan yi auren?”…….. A matsayinsa na babba ya fahimci already anyi damaging tinanin yaran nan, already an cusa masu kwaɗayin abin, an gurɓata masu tinani, abin ya shiga ransu! Abin ku da shaiɗan kuma, tuni ya kara zuzuta masu abun a rai, suna jin suna buƙata suma, shiyasa take tambayar yaushe zata yi aure, watau ta yarda haramun ne kuma ba zata aikata a waje ba, amma tin da zata iya aikatawa da mijinta tana buƙatar auren kenan. Babbar magana, lallai kuwa da matsala, ba shiyasa yara ƙanana suke faɗawa lesbian ka rasa daga ina suke koyowa ba, kuma ayi wa’azin duniyar nan suna ji ba zasu daina ba, dan an rigada an cusa masu kaunar abin a rai, makami na farko da ake fara cin galaba kenan a kwaɗaita masu shi a kuma gurɓata tunaninsu asa su ji lallai suna so, sun san ba abu bane mai kyau amma ba zasu iya bari ba, kai gaskiya ana cutarmu ta ɓangarori da dama, sai dai mu ce ALLAH ya saka mana.Jingina da jikin sofa ya yi tare da cewa. “Kina da mijin da zaki auran ne?”….. Kai ta girgiza alamar a’a, sai kuma ta ce. “Daddy shi mijin samo shi ake yi ne? Kuma a ina ake samo shi?”. Kai ya gyaɗa mata alamar e samo mijin ake yi. Da sauri ta ce. “To daddy gaka nan ai, sai kawai ka aureni ko ka samo mun wani mijin”……. Ai ɗan dauke wuta ya yi, sai kuma ya ce. “Ai ba’a aure sai wanda kake so, wanda kike so sosai shi zaki aura dan ku rayu a tare”….. Kuruci dangin hauka, da sauri ta ce. “To ai daddy ina sonka sosai, na fi sonka ma fiye da kaina”. Har cikin ransa ya ji wani irin musulmin daɗi, sai da ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce. “To ai ni ban ce maki ina sonki ba, idan za’ayi aure dole sai dik suna son juna, ke kaɗai kina sona bai isa ba sai har nima ina sonki sannan aure zai cika, kuma ni ina da mata, ina da wacce nike so zan aura”…..…. Ai wani irin ɗaure fuska ta yi, a kule ta ce. “Dama daddy baka so na?”.Gera guda ya ɗaga mata alamar e baya sonta. Haba take ta fara ruwan hawaye, shikenan daddy ya ce baya sonta. Hawaye fa sosai ta fara yi. Mamaki ne ya kama shi, ɗan waro idanu a kanta ya yi, sai kuma ya ɗan matso yana leƙo fuskarta da ta sunkuyar ƙasa, bata son su haɗa ido……… Hannunta ya riko da kyau tare da cewa. “Yanzu zaki iya nunawa daddynki soyayya? Ni fa daddynki ne, ta yaya zan aureki?”.Shiru bata amsa mashi ba, tana dai cigaba da kukanta. Shiru ya ɗan yi, sai kuma ya ce. “Zaki iya having sex da daddynki kenan?”. Unexpected maganar ta fita mashi, abin dake ransa ne ta kubce a fili, shi da kansa da maganar ta fita sai da ya ji kirjijsa ta amsa, da sauri ya sake hannunta ya ja da baya yana ɗan ciza harshen nan nasa da ta bari maganar ta fita. Ita kuwa jin kalmar yasa ta yi saurin ɗago kai, sai ta ga baya kallonta, da alama shi ma kalmar tai mashi nauyi yana gudun su haɗa ido, wani irin nauyi ta ji maganar ya yi mata, amma tin da tambayarta ya yi sai ta amsa da. “Yes daddy”…….. Miƙewa tsaye ya yi, ba tare da ya kalleta ba ya ce. “Zan sanya Madam ta kawo maki abinci, ki ci, bari in duba school dake cikin CP ɗin nan, zan dawo later”. Yana kai karshe ya fice da sauri, ko sau ɗaya bai waigota ba ya fice.Ita kuma bayansa ta bi da kallo, a ranta tana tinanin abin da ta karanta a littafan can cewa maza masu tsawo sun fi banana manya masu tsawo, kuma banana manya sun fi daɗin sex, so ga shi daddyn nata dogo ne, tsabar karatun ya shiga kanta a halittar Aryan dake bayyane take ƙoƙarin gano da auna yadda bananansa zata kasance, already an cusa masu abin a cikin kwakwalwarsu, idan Aryan bai yi da gaske ba za’a samu gagarumin matsala, domin kuwa ko ya canza masu makaranta a banza ne, karatun addini ne kawai zai cire masu wannan tinani, su dinga karanta Alqur’ani mai girma shi zai kore masu dik wannan shaiɗanin tinanin. Sai dai kuma kash Seraphina ba musulma bace, and bashi da ikon tursasa mata ta musulunta, saboda a agreement da iyayenta suka yi shi ne yaransu sai sun kai 18 years sannan su zaɓi addinin da suke son yi, daddynta da mammynta dik sun sa hannu, dan haka idan kunga ta shiga musulunci a ƙasa da 18 years ita ta so ba tursasa mata ba, amma sai ta kai 18 years zata zaɓi addini ɗaya, na Mammynta kristanci ne ko na daddynta Musulunci zata yi?. ————————-Aryan yana fita wajen Lion ya nufa, a cikin ransa yana tinanin yadda ya barota tana hawaye, wai daddy ka aureni, this word sweet him more ooooo, a cikin ransa ya ce soon zaki ga aure kam, ba sai kin yi sauri ba, auren sirri ma zamu yi, babu wanda zai sani sai Ammie na da guru, watau yasan Ammie tana son abin da yake so, dan haka zata goya mashi baya, kuma yana da yaƙinin guru zai goya mashi baya, zasu munafurci Lion kenan, yana da gaskiya dan yasan ko mutuwa yake yi idan Lion ya ji ba zai aminta ba, sai dai ma ya rabasu, dan haka a sirrance za’ayi komai. Ni kam na ce akwai kuwa kura in dai haka ne, muje dai zuwa, za’a munafurci Lion, sannan a munafurci Abba da ya haramta auren soyayya, lallai akwai case, jama’a wai kuna hango cakwakiyar da nike hangowa a gaba kuwa? Wani dirama ma ai sai mun shiga book 2, sai mun natsa cikin labarin, oooooo, kai ni kaɗai nasan me ƙwaƙwalwata ta shirya maku jama’ar arziki!. Yana shigowa main parlo ya isko guru bawan ALLAH rike da waya yana magana ƙasa-ƙasa kamar yana magana da mace. Harara Aryan ya dallah mashi kafin ya ce. “Are you okey?”……. Hararansa gurun ma ya yi kafin ya zare wayar daga kunnensa, ya katse kiran tare da cewa. “Mr president ne, magana yake son yi da Lion, Lion ɗin kuma yana barci”. “Har yanzu bai tashi ba? Ni fa wani lokaci zuciyar Lion tana rikitani tana kuma ɗaga mun hankali, ko da yake gado ba karambani ba”. Ya kai karshe tare da nufar hanyar room da Lion yake ciki. Sign guru yai mashi da baki wanda ya sanya shi juyowa, cikin zolaya ya ce. “Ina ka fito ne haka?”…….. Harara ya dalla mashi kafin ya amsa da. “In da ka aikeni”. Da sauri guru ya ce. “Ni ban aikeka in da zaka je ka dawo mun a harkitse komai a miƙe ba”. Da sauri shi ma ya ce. “Ban gane ba”….. Da ido guru ya nuna mashi gaban wandonsa dake miƙe sosai, cike da zolaya ya ce. “Menene wannan a wandonka yake tsaye haka?”…… Ɗan rintse idanu ya yi irin oh s*** ɗin nan, da wayarsa ya saita guru ya harbesa yana faɗin. “Baka da aiki sai sa ido! Ina ruwanka dani?”. Tsalle guru ya daka ya caɓe wayar tare da faɗawa saman sofa, ya ɗago ido suna kallon juna, gera guda ya ɗaga mashi kafin ya ce. “Arya Seraphina zata haukataka wani lokaci, wlh ka yi a hankali kafin Zayra’an ya damkeku, da kai da ita dik ba zaku ji ta daɗi ba”. Zazzaro ido Aryan ya yi, cike da mamaki ya ce. “Ya aka yi kasani?”…… Kashe mashi ido ɗaya guru ya yi kafin ya amsa da. “Soyayyar IRON FIST a jini take ba a iya baki ba, ai idan har ɗayanmu bai san me ɗan uwansa yake ciki ba bamu cika masu kaunar juna ba, ka kwana da sanin cewa Lion yasan kana zuwa wajenta a koyaushe, but he didn’t know you fell in love with her, ka dai kara taƙa tsantsan”. Shiru Aryan ya ɗan yi yana tinanin yadda suke tsananin kaunar juna, a cikin ransa ya ce. “Ya ALLAH kada ka jarabcemu da rasa ɗayanmu a kusan nan, dan ba zamu iya ɗauka ba”.Ganin ya yi shiru ne yasa guru cewa. “Ka daina shigo mana gida wando a tsaye, ka tabbatar ka kwantar da komai da ka tayar a in da ka tada shi ɗin kafin ka dawo ka ji ai?”. Yana ɗaure fuska ya faɗa…….. Zuba mashi ido Aryan ya yi, ai ya shiga uku tin da guru ya gano shi, ya dinga tsokanarsa kenan.”Aryan ka bani kunya, under 13 years ce kake wa irin wannan birkicewa, Seraphina fa yanzu 12 years 7 months take da, bata cika 13 years ɗin bama ai, ka zubarwa da IRON FIST mutunci a gaban ƴarmu”. Yana kara ɗaure fuska ya faɗa. Nisawa Aryan ya yi kafin ya ce. “Ba laifina bane, ta haɗu ne, ta zarce under 13, idan ka ganta zaka zaci she’s 15 or 16″…….. Gera guda guru ya ɗaga, cike da shakiyanci da iskanci ya ce. “ALLAH koh? Ka ce shiyasa komai yake miƙewa mana, to fatan dai baka zubar da mutuncinka na matsayin uba kana taɓa mana yarinya? Ka bari sai ka zo ka durkusa a gabana matsayina na mahaifinta, ka rokeni na baka ita an ɗaura, idan ka kuskura na kamaka kana taɓa mun ita to na haramta maka ita, dan na ji ka wani fara cewa kamar ƴar 16 years take, watau akwai komai kenan ko? Nasan halinka da shegiyar feeling, nasan zaka aikata matse mun ƴah! To wlh ka kiyayeni, zan ɓata maka……”. Ai bai iya ƙarisawa ba ya miƙe da gudun gaske ya yi sama saboda nufosa da Aryan ya yi. Da gudun gaske Aryan ɗin ya rufa mashi baya yana faɗin. “Ka tsaya in gwada maka dani da kai waye ne uban nata na gaske, bari in fara daka uban nata, ka bari in kamaka zaka cika bakin cewa ka haramta mun ita ne!”. …….Guru na gudu yana faɗin. “Idan kana sonta sai ka zo ka durkusa a ƙasa a gabana ka girmamani, na shafa kanka na sanya maka albarka kafin in baka aurenta, in baka yi biyayya ba na haramta maka ita matsayina na original ubanta ba kai fake da kake fakewa da sunan daddy kana kalle mana yarinya ba”.”Tsayawa zaka yi ka fuskanceni gaba da gaba sai ka faɗa ba wai kana gudu ba”. Arya ya faɗa. Da gudu guru ya fito babban filin sauƙar jirginsu dake sama. A tsakiyar wajen ya tsaya tare da rike waist ɗinsa yana faɗin. “Kai dai baka cika uba na gari ba, zo nan ka faɗa mun ma me ka je ka yi mata da yasa wannan abar ta miƙe haka?”. ……. Da gudu Aryan da ya hauro yanzu ya nufesa yana faɗin. “Wait let me show you abin da na yi mata abar ta miƙe”. Ai guru yana ganin ya kusa iso shi ya watsa da gudu ya nufi bayan wata haɗaɗɗiyar jet ɗinsu dake pake a sama, jama’a jet ɗin nan ya haɗu, karshen haɗuwa, sai kyalli jirgin yake yi tamkar ba’a taɓa hawa ba. Da gudu Aryan ya bisa suka fara kewaye jet ɗin yana faɗin ya tsaya ya fuskancesa ya maimaita abin da ya faɗa. Suna tsaka da wannan gudu aka kira number Aryan, in baku manta ba wayar a hannun guru take. Picking ya yi yana cigaba da gudu. Yana gani anyi saving number da my cherry bloom amma ya ɗauka dan neman magana, saboda yasan Seraphina ce. Aikuwa yana ɗauka ta sanya mashi kukan shagwaɓa tana faɗin. “Daddy ka zo knife ya yankeni a hannu jinina nata zuba”. Ga shi ya sanya wayar a H-Free.So Aryan ya ji, ai cikin zafa ya yi taku biyu ya iso shi, kwace wayar ya yi, yana sauke haki a hankali ya ce….. “Meyahaɗaki da wuƙa har zai yankeki?”. A ruɗe ya yi maganar. Tana kuka ta ce. “Zan yanka beef ne in ci sai ya yankeni”. Yana hararar guru ya fara faɗa a kan ina Madam da ba zata yanka mata ba, ina masu aikin gidan dikka?. Shiru bata amsa ba tana ta faman kuka. “I’m coming now”. Ya faɗa tare da katse kiran, ya zura wayar a aljihu kafin ya damko gashin kan guru dake tsaye yana kallonsa. Jan gashin ya yi da karfi yana faɗin. “Maimaita abin da ka ce a kan matata! Ta haramta gareki ka ce?”.Da sauri guru ya ce. “A matsayina na ubanta na baka ita na ce”. Ya san idan ba haka ya ce ba gashin kansa sai ta kusa tsinkewa saboda jan da Aryan zai mashi……. “Ka taimaki kanka”. Aryan ya faɗa tare da sakesa. Da sauri ya juya ya bar wajen, yana jiyo muryan guru na tsokanansa amma bai tsaya ba ya sauƙo ƙasa har yana haɗawa da gudu dan ya koma benenta ya dubata, dik hankalinsa ya tashi. ———————— DOL🔥Zama a ƙasan wata bishiya Arya ta yi, kawai sai ta tsinci kanta da yi wa Leo kuka, tana addu’ar su kuɓuta, tana jin tamkar ta tashi ta ɗauki bindigarta ta je ta kwatosu. Ita kuwa V kuka sosai take yi, ta lafe a jikin Angelina, har da shessheƙa.A yayinda su kuwa su Leo an shigar dasu can cikin sansanin ƴan ta’adda, an ɗaɗɗauresu da igiya, sun kwana sun wuni ba abinci babu ruwan sha. A rana ta biyu da yamma wani mutum shirgege da shi bakinkirin ne ya fito daga cikin wata ɗaki na tampol da aka yi, wani katon gaske da shi, ga shi bakinkirin mai zubin samudawa, jikinsa a murɗe sosai, yana wani hura hanci. A gabansu Leo dake ɗaɗɗaure ya tsaya, yana wani buɗe hannaye, yai faɗi, da wata fasasshiyar muryansa kalar ta samudawa ya ce. “Ku saita camera, kua kawo mun wuƙar da bata ci sosai wanda sai na yi ta dirza wuyarsu kafin ta yanzu, ina son su ɗanɗani kalar azabata, ko mutuwa sai ta shaida da sun shigo yankina, sai ta shaida a yankina aka ɗauki ransu”.Take dik ƴan ta’addan dake wajen suka hau ihu suna ɗaga bindigu sama alamar jinjinawa a garesa, Leo da Noor ko a jikinsu, dik da sun kwana sun wuni basu ci abinci ba amma wlh basu jigata ba, bayansu na manne da na juna, suna bin ƴan ta’addan one by one da kallon walaƙanci da ƙasƙanci.Wani ɗan ta’adda ne ya karisi wajen hannunsa rike da katuwar wuƙa, ya miƙawa ogan nasu, wani kuma daga can gefe ya saita camera dan ɗaukar yadda za’a yankasu a turawa duniya ta gani. Karɓar wukar ogan nasu ya yi tare da nufar in da su Leo suke, dab kusa da su ya tsaya tare da zaro wukar daga kotarta, ya buɗe hannayensa yana fasa murya wajen cewa. “Dole in sha jininku, kuma nasan jinin naku zai yi daɗi, amma na ji takaicin cewa zan kasheku fa, kuna da kyau sosai, yanzu wannan kyan kawai zai tafi a banza? Gaku matasa da ku! Na tabbata baku bar baya ba, baku bar iri ba, kash wannan abu bai mun daɗi ba”. Da yake hannayensu zuwa cikinsu ne a ɗaure sai Leo ya ɗaura ƙafa ɗaya bisa ɗaya tare da yin fito mai kamar sauti kafin ya ce. “Kana jan lokacinka fa, bana son ka haura lokacin da na ɗeba maka”. Da harshen turanci suke magana.Wani irin dariyar samudawa mutumin ya yi kafin ya kara taku ɗaya, ya danki golden white hair ɗin Leo tare da ɗaga kansa sama. “Kisan da zan yi maka sai ya fi na brother ɗinka munu”……. Nisawa Leo ya yi tare da yin fito da karfi. Unexpected harbi ne ya ratso cikin wajen kai tsaye sai damtsen hannun ogan nasu.Wani irin ihu ya kurma tare da ja da haya ya saki wukar hannunsa yana dafe in da ake harbesa. Take dikka ƴan ta’addan suka haɗe kai tare da ɗaga bindigunsu suna ƴan waige-waige. Leo ne cikin ɗaga murya ya ce. “Fire!”……. Haba take wajen ta kaure da harbi.Watau dama da gangan ya miƙa wuya, sun yi ƙoƙarin sanin in da ainahin tsakiyar sansanin ƴan ta’addan yake da kuma hanyar da za’a bi a je wajen, amma sun rasa ganewa, shi ne suka shigo bakin sansanin nasu, Leo ya shirya cewa shi zai je, idan suka kama shi sai sojojinsu su bi bayansu su ga hanyar da suka bi da su, daga nan sai su dawo su yi shirin gagarumin yaki su yi wa ƴan ta’addan zobe lokaci guda kawai su kamasu, kada ku manta a ƙaida an ce su kama ƴan ta’addan ne ba su kashesu ba, shiyasa suka harbi ogan nasu a wajen dantsen hannu in da ba zai mutu ba.Sosai Noor ya ji tsoron rasa Leo a lokacin da Leo ɗin ya ce zai je ya miƙa wuya su kamasa, sai ya ce ba zai yarda ba sai dai su tafi tare, shiyasa kuka ga sun shigo su biyu kawai, tarko suka kafa ƴan ta’addan, ga shi yanzu sun kamasu a sauƙaƙe.Kafin ƴan ta’addan su farga su Zaynish sun kewayesu sun kuma matso izuwa cikin sansanin nasu. Vash ne ya yi shahadar zuwa da gudu zai nufi in da su Leo suke dan ya kwance unexpected aka harbesa. ALLAH sarki burinsa ya zo ya kwancesu kada ƴan ta’addan su fusata su harbesu, ashe shi ne da rabon wahala, bullet bai taɓa shi a in da zai mutu ba, dan a wajen cinya ya same shi. Faɗuwa ƙasa a wajen ya yi. Zaynish ne ya saita kullin igiyar da aka ɗaure Leo ya harbeta take ta tarwatse, hakan yasa Leo ya samu damar zame hannunsa. A gaggauce ya miƙe ya fara ƙoƙarin kwance Noor. Zaynish ya tsaya masu sosai, dan ya rike wuta ta saitinsu, yaki bada sararin ƴan ta’addan su iso in da suke bare su kashesu, da ya ga motsi ta kusa da su zai yi harbi, har Leo ya samu dama ya miƙe ya kwance Noor. Suna miƙewa a tare Leo da Noor ɗin suka ɗaga hannu suka yi wa Zaynish jinjina, dan ya yi namijin kokari, musamman yadda ya tsaya masu ya ki bada sarari ƴan ta’addan su samu damar kashesu.Suna sauke hannunsa daga jinjinawa Zaysh Noor ya danna da gudu izuwa in da Vash yake kwance, dan sun fi kusa. Dai juyi yake yi saboda zafi. Hannu Noor yasa ya ɗaukesa cak ya ɗaura a bayan wuyansa, ya kuma ɗauki bindigarsa dake yashe a ƙasa da ɗayan hannunsa, ya harbawa Leo bindigar Vash ɗin, sannan da gudu ya nufi in da Zaysh yake tsaye, yana da ɗan nisa da su. Zaysh ya tsaya mashi, ya yi ƙoƙarin hana a kawo mashi hari ta baya da bindigarsa, Leo ma da ya caɓe bindigar Vash sai ya tarewa Noor ɗin samun damar kawo mashi harin baya. Da gudu ya fitar da Vash waje zuwa in da sauran sojijinsu suke, bindiga ya karɓa wajensu Unays da jakar bullet ya nufo ciki babu ko tsoro, shi ba zai iya barin Leo shi kaɗai da mutanen nan ba, shiyasa ya nufi dawowa ciki. Cikin zafa Zaynish ya biyosa suka dawo.Musayar wuta suka fara yi sa gasken-gaske, dikkansu sojojin babu sa ran komawa a raye a cikin zuƙatansu, idan sun mutu ma dama hakance a ransu cewa in su fito ba lallai su koma ba. Da ƴan ta’addan suka ji wuya sai suka fara dannawa a guje suna kutsawa cikin daji. Ai rakasu a guje sojijin suka, sun sha alwashin ba zasu bar ko ɗaya ya gudu ba, dik wanda suka gani sai su harbesa a ƙafa su wuce sauran sojojin dake biye dasu kuma suna tattarasu waje guda. Leo, Noor and Zaynish babu ɗaga kafa suka raka ƴan ta’addan a guje, sun jajirce wajen ganin sun kawo good result a Mission ɗinsu na farko. Wani irin yaki suke yi mai salo na ɗaukar hankali su ukun nan, kamar ba mutane ba. A garin bin ƴan ta’addan ne suka shiga wajen wani sunkurun daji, fili ne dake cunkushe da bishiyoyi masu cikar ganyayyaki, sun sanya wajen ya yi duhu, ga tarin maɓoya sosai, wanna waje ake cewa fidda ran fita idan ka shiga. Ko tsoro basu ji ba suka tsaya a tsakiyar wajen suna duba ta ina ƴan ta’adda suka yi. Zaynish ya buɗe bututun bindigarsa yana duba bullet nawa ya rage masu. Fito da karfi Leo ya yi wanda hakan yasa suka raba kansu da gudun gaske cikin zafin nama. Suna raba kansu bullet ya wuce a tsakaninsu. Ai da gudun gaske Noor ya juyo ya nufo su Zaynish, kamar Zaysh ya sani ya ɗan duƙa mashi Noor ya taka shoulder ɗinsa yakara tsawo tare da ɗaga bindigarsa sama ya yi harbi uku a jere izuwa saman bishiyar dake ta kusa da su. Yana harbin ya faɗi ƙasa cikin ciyayi, akwai su da saiti, ƴan ta’adda ukun dake kan itacen dik ya harbesu a kai sun mutu. Kansa Zaysh ya yi dan ya duba faɗuwar nan da ya yi bai ji ciwo ba ko. Sai dai kafin ya isa ga Noor Leo ya yi tsalle ya rungumesa suka faɗa ƙasa tare, a take bullets a gere guda biyar suka wucesu fiw. Cikin zafa suka wani irin mike a tare, sai suka yi deciding da su nemi wajen ɓuya suma, saboda sun gano ƴan ta’addan da suka ɓuya a nan suna dayawa, dole ayi yakin sunkuru yanzu.

