Halysaah Page 143 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 143…Khaleesat na kitchen da yamma tana dafa Jollof rice ganin kamar shi ne favourite din Ajay ko bazai ci ba dai at least she cooked don tun daxu ya fita, Yakumbo babu yanda bata yi da ita ta kama mata girkin ba amma taki yarda, hakan yasa take ta tsaye kitchen din take mika mata duk abinda taga zata dauka, tun karfe uku Aiav va bar gidan bayan…….. da hukuncin da Sarki ya dauka kan Junaid, don ita ma kana ganinta kasan tana cikin damuwa jikinta yayi sanyi tun da abun ya faru, duk sonta da bada labari yau dai ba um ba um um, sai khaleesat ce ma ke mata magana jifa jifa, wajen karfe biyar da rabi Khaleesat ta gama girkin da take yi Yakumbo ta fara goge goge kitchen din tana tidying ko ina, Khaleesat ta gama wanke hannunta da wash a sink jin kamar an bude kofar parlor ta goge hannunta da towel ta fito zuwa babban parlon, tsaye tayi with shock tana kallonsu, bata san sanda ta tafi da sauri ta rungumeta ba cike da mamaki tace “Sophiee” Safiyyah sai washe baki take har kunne, Ajay dai ya wuce ciki ya bar su a parlon, Khaleesat ta koma baya tana kare mata kallo as if still wanting to pure Safiyyah ce, cike da farin ciki tace “Baki ce zaki zo ba ai, baki ma ce min kin dawo Nigeria ba Sophie” Safiyyah ta rike haba tayi kasa da murya tace “Yau sai gani a Great Emirate din Bauchi na zo wajen kawata, abun kamar al’mara, duk wannan parlon gari guda naki ne ke kadai kawata??” Khaleesat tace “Ni dai me yasa baki ce min zaki zo ba” Safiyyah tace “Tun yaushe nake maki magana baki online na kira wayar ma a kashe” Sai a sannan Khaleesat ta tuna da wayarta, ita in ta shiga damuwa mance da wani abu take wai shi waya, kama hannun Safiyyah tayi…… panom Ajay, uama uaxu ta yyara uakin na ud turaren wuta ta kunna a ciki, Safiyyah ta dinga bin dakin da kallo tace “Maa sha Allah matar Yarim-” Khaleesat ta sauke kanta bata dai ce komai L bayan ta ajiye akwatin hannunta tace “Ya Mama da Baba fa?” Safiyyah tace “Da kyar in gay maki aka bar ni, a haka ma sai da na lallaba Y. musty ya saka baki, kin san har da shi da matars muka dawo, to shi ne fa aka bani kwana biyl kacal, kaya kala uku ma na dauko, na hau wata rubabbiyar mota sau uku tana lalacewa a hanya ke kya ce Lorry na hau, muna kusa shigowa Bauchi ta karasa macewa taki tashi kwata kwata in gaya, da mijin ki ya kira ya tambayi ko mun karaso nace masa ai motar ma tayi condemn gaba daya, in gaya maki shi ne fa ya taho a babban motarsa ya daukeni amma fa na sha jira, ashe ashe tafiyar kusan awa daya da wani abu yayi kafin ya iso inda motar ta mutu, sai da muka dau hanya naga daga uwa duniya shi ma ya taho daukata” Khaleesat dai sai murmushi take amma fa hankalinta yayi kan ta tafi ta duba Ajay da ya shiga daki, ta sauke ajiyar zuciya tace “To sannu da zuwa kawata, i am soo happy to see you wallahi, yanxu ki shiga kiyi wanka, idan ma zaki yi sallah duk kiyi, bari in je in hada maki abinci a kitchen” Safiyyah ta cire mayafin jikinta tace “Ohh shkkn duk sanda nake son ganinki sai dai in taho Bauchi kawata??” …….ta gansa ya kunna laptop dinsa yana operating, ta zauna gefen kujera tana kallonsa ta marair ice tace “Shi ne baka ce min Sophie na hanya ba: Ya dan kalleta yace “Au, wai ita ce dama” Ta hara sa duk da dariyan da ya bata, yana ci gaba da abi, la yake yace “Ni ma a bakin kofa muka hadu ai z shigo” Ta sauke idonta a hankali tace “I made some food….” Ya daga kai ya kalleta calmly yace “Yau kika koyi girkin?” Er dariya tayi tace “To ai a America ma nayi ka ci baka sani ba” Yana kallon dimples dinta a hankali yace “In ur dream” Ta zaro ido tace “Wallahi da gaske” Kallonta kawai yake, tace “Ranan da ni da Safiyyah muke PS5 game a apartment dina before our exams ai mun cinye maka abincin da ka dafa shi ne nayi sauri na dafa wani kafin ka dawo” He was just staring at her, can kawai ya dan yi murmushi bai ce komai ba ya ci gaba da abinda yake yayi a laptop dinsa, mikewa tayi ta fita zuwa kitchen taje ta zubo masa abincin ta kawo masa tana ajiyewa yace “Later” Shiru tayi tana Kallonsa, can ta sauke idonta tace “Ohk” Mikewa tayi ta dau tray din ta fita…. Wajen karfe takwas da rabi Khaleesat na tare da Safiyyah da ke shan fresh fruits ga tulin tsire a gefenta ta……. Kalonta tace to da kin tsaya kina wanı yanga wal baza ki daura ba, ba gashi nan waist din ki har ya cicciko ba, ai shi jigida amfaninsa kawai ya ciko da kai idan ka saka kaya ya zauna maka das das, baki ga yanda ya kara maki shape ba” Khaleesat kamar zata shareta sai kuma tace “To ni ai noise din da yake making ne bana so, ko titi mutum ya fit-mutum yasan ka sa jigida?” Safiyyah tace “Haba dai me zai kai ki titi kuma kamar gantalalliya kina matar manya, titi ai sai mu, kuma ni yanxu waye yasan da jigida a jikina tunda ba tsalle tsalle nake a titin ba” Khaleesat bata sake tankata ba ta ci gaba da gyaran kayanta, Safiyyah dake ta kula da cewar Khaleesat na cikin damuwa amma tana ta bovewa tace “Ni fa duk yanda za kiin pretending as if everything is okay ba yarda za ba don nasan halin ki Khaleesat” Khaleesat ayi murmushi kawai don dama jira take ta gama ciye ciyenta tayi mata maganganun dake cinta a rai, Khaleesat ta dawo kusa da ita ta zauna, a han’ tace “Sophie tun da muka dawo gidan nan issues upon issues, kuma issues ba kananu ba” Safiyyah ta matsar da tsiren kusa da ita tace “What issue kawata?” Khaleesat ta sauke idonta cikin sanyin murya tace “Different type of issues, daya daga issues din yasa har aka sauke sa Yarima jiya da ….. Baam aaya tajı nawaye ya cıka idonta, satıyyan da hankalinta ya tashi tace “Na shiga uku ki gaya min don Allah, kar dai Ajay kike nufi?” Khaleesat ta gyada mata kai hawaye na sauka idonta, Safiyyah was shock and speechless ta dinga kallon Khaleesat babu ko kiftawa, a hankali ta dinga maimaita “Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un” Bata sake cewa komai ba har na minti biyu a dakin don sosai labarin ya daketa, after a while tace “Khaleesat me ya faru haka? Kuma waye ya saukesa? Me yayi?” Khaleesat na goge idonta tace “It’s not even worth speaking about it Sophie, Allah yasa hakan shi yafi masa alkhairi kawai” Sosai jikin Safiyyah yayi sanyi ba kadan ba and deep down her she felt happy ta yanda taga Khaleesat tayi showing genuine concern wato ta damu ba kadan ba da abinda aka yi ma mijinta, cike da takaici Safiyyah tace “Sai aka bama wa Yariman??” Khaleesat bata dago kanta ba tace “Ya Jawwad” Da wani expression Safiyyah tace “Ya Jawwad??? Kuma ya yarda ya amsa? Amma ci amana wallahi, ba gwara ya gudu a nemesa a rasa ba da dai ya yarda a nadasa yarima, title din cousin dinsa fa?? ai ana barin halal ko don kunya, da wani idon yake kallon Ajay yanxu a gidan nan? Gaskiya ban ji dadin wannan han abun ba har cikinSafiyyah tayi jimaminta sosai, bayan kusan minti biyar Safiyyah tace “Har naman ya fice min a rai wallahi, haba ta yaya za a cire Ajay Yarima it doesn’t even make sense, wannan kuma rashin son zaman lafiya ne, bari ma in kwanta kawai da wannan takaicin dama na gaji ga kuma wannan labari mara dadi, duk yan gidanmu da yan unguwanmu na gama shelanta masu Kawata na auren Yarima me jiran Gado a Bauchi ana ta min murna wataran ni ce ta daman Sarauniyar Emirate din nan, title din ma ai yafi fitting Ajay” Khaleesat ta dan yi murmushi kawai bata ce komai ba, ganin da gaske Safiyyah kwanciya zata yi Khaleesat tace “And one more thing Safiyyah” Safiyyah tace “Meye kuma? Ai ni wannan bakin labarin ma kadai ya isheni ba sai kin kara min da wani ba kar ki sa in kasa bacci kuma, wallahi na dade ban ji abinda ya sosa min rai kamar wannan ba” Khaleesat tace “This is about me” a takaice Safiyyah tace “What about you?” Khaleesat ta sauke idonta a hankali tace “I am still a virgin Sophie” Safiyyah ta dinga kallonta kamar taga Alien, can ta koma ta zauna, ta kusa minti daya tana kallonta ita dai Khaleesat tayi shiru tana jiran Safiyyah ta gama processing, Safiyyah tayi karfin halin cewa “Ban gane ba Khaleesat?” Cikin natsuwa Khaleesat ta fara bata labarin da ta boye mata a rayuwar aurenta na abinda ya faru tsakaninta da Ajay daren jiya, duk bata yarda ta kalli cikin idon Safiyyah ba take bata wannan labarin, Safiyyah sai da taji tana jin zufa duk da AC dake kunne dakin, wayarta ta jawo tace “Umma zan ce ta turo min lambar Nenne ko Aunty Farida?” Khaleesat ta karbi wayar tace “A’a tukunna dai Sophie, mu bi komai a sannu tukun….” A fusace Safiyyah tace “Ban gane abi komai a sannu ba, kika sani ko wani abu uwarsa ta maki tunda ba son ki take ba? Ai wannan kawai Nenne zan kira ba maganar nuku nuku bane, kuma ba karamar magana bace” Khaleesat tace “Na sani amma dai hold on first zuwa gobe mu dan yi shawara cause I am still confuse…..”Na manta ai kuma an wuce wajen babu wani maganar wait kilan ma a daren nan zata kira Nenne in ta samo number ta, wayar Safiyyah ya fara ringing Khaleesat ta mika mata ganin Ya Musty ke kiranta, Safiyyah na picking call din Khaleesat ta mike cikin dubara ta bude press din dakin ta dau kayan baccinta da hijab sannan ta tafi gaban madubi ta dau turarurrukan da zata dauka ta fita daga dakin, parlon Ajay ta shiga taga yana can cikin daki, ta ajiye kayan hannunta kan kujera sannan ta shiga bandakin dake parlon, bayan tayi wanka ta fito ta gama shafe shafenta har da Musk din da Mami ta bata tayi using sannan ta saka kayan baccinta ta dora hijab dinta har kasa a kai ta fita ta koma dakin… ido tace “Don Allah ki bar ni da abubuwan bakin cikin da suka dameni ki je sai da safe kawai” Khaleesat ta dan yi murmushi tace “Shikenan tunda baki son in kwanta a nan let me go to the next room” Safiyyah tace “Eh tafi next room” Khaleesat na fita wayar Safiyyah ya fara ringing ta dauka tana dubawa taga Aunty Farida ke kiranta alamar har ta kai ma Nenne wayar, mikewa tayi zaune ta daga kiran ta kai kunne tana amsa Sallaman da Nenne ta rafko. Khaleesat na komawa part din Ajay ta cire hijab dinta ta linke ta barsa kan kujera sannan ta shiga dakinsa ta samesa zaune gefen gado ya fito wanka yana goge sumarsa a hankali, ganin haka ta bude press dinsa ta dauko masa pajamas dinsa ta ajiye masa, sannan ta kalleshi tace da cewa na kawo maka fruits? Ya girgiza kai ba tare da yace komai ba, doka zata dauka towel din da ya ajiye ya kalli kugunta, ya dan daga rigar jikinta yana kallon waist dinta yace “Meye wannan?” Ta turo baki tace “Mami ce ta bani” Ya dawo da ita gabansa har sannan idonsa na kan jigidan ya fara sauke wandon baccin jikinta ta rike da sauri tace “Jigida ne faaa, baka san shi ba?” Ya daga ido ya kalleta, saurin rufe idonta tayi tana murmushi, taji ya kai lips dinsa kan waist din nata dai dai kasan cikinta, sai da ta koma baya da sauri don his lips were cold, kawai taga ya dauketa holding her by the waist ya kwantar da ita kan gado ya kashe wutan dakin yana kara laluban jigidan tana nokewa………


