Uncategorized

Wani Application Mai Ban Mamaki

YADDA ZAKA DINGA GANIN SUNAN DUK WANDA YA KIRAKA KODA BAKADA NUMBANSHI.


YADDA ZAKA HANA YAN YAHOO, DAN DAMFARA KIRANKA(SCAMMERS).


YADDA ZAKA HANA A KIRAKA DA PRIVATE NUMBER.


YADDA ZAKA HANA DAN WATA KASA KIRANKA.


YADDA ZAKA HANA DUK WANDA BAKADA NUMBANSHI KIRANKA.

Danna wannan link din ka sauke TRUECALLER

👇

Download

Bayan ka sauke sai kayi register da lambar wayarka.

Da zarar kayi register duk wanda ya kiraka zakaga sunanshi ya bayyana koda bakada numbanshi.

Bayan ka shiga daga ciki sai ka duba daga kasa zakaga “BLOCKING” sai ka danna gun kaje daga kasa zakaga wannan fuskar.

°Block top spammers: idan ka kunna wannan duk wanda aka ta6a repoort (scammer) ba zai iya kirankaba koda ya kira bazata shigoba.

°Block Hidden Number: Idan ka kunna wannan duk wanda ya kiraka private number bazata shigo wayarkaba zata nunamasa (USER BUSY)

°Block Numbers From Foreign Countries: Idan ka kunna wannan idan mutun ba dan kasar da kake bane bazai iya kirankaba. 

°Block Numbers Not In The Phonebook: Idan ka kunna wannan duk wanda bakada numbanshi bazai iya kirankaba.

Allah yasa mu dace🙏

Back to top button