๐ฏ๐ฌ๐ฦ๐ฌ๐ฝ ๐ฒ๐บ๐ฝ๐ฌโจ
(๐ฎ๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐)
๐๐ฒ๐ต๐๐ท ๐๐ซ๐ญ๐พ๐ต๐ต ๐ฌ๐ฎ๐ค๐ป
*_7_*
………Haniniya da ฦarar takun sawayen wani farin ingarman doki ta saka Babiy sakin cokalin da yake shirin kaiwa bakinsa ya miฦe domin ceton kansa kamar yanda Dattijo nan da hadiman dake tare da su suma sukai nasu waje. Tuni tulunan zumar uku da Babiy ya kawo sukai nasu gefe suma, gaba ษaya zumar ta kelaye a wajen. Cikin daka tsawa dattijon nan ke duban hadiman da suka biyo dokin domin kama shi…
Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!
_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following ษina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar๐ฅฐ๐ฅฐ๐ค๐ป๐๐ป_
*YADDA AKE BUDE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka ษakko ya sauka a kan wayarka. Za’a cike Form din kamar haka: –
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email ษinki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taษa *Sign Up* shikenan an buษe account a ArewaBooks๐๐ป๐.
*Continue with Google* – Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za’a taษa zata buษe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* – Shine cike form domin buษe account a ArewaBooks.
*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*
https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
*_Kuzo mu haษa ฦarfi da ฦarfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai ษan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buษe App… ฦin domin cigabanmu da jin daษinmu. Wannan abin alfaharine_.*
*_MARUBUTA DAKE NEMAN ฦARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*
+234 903 177 4742
_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions ษin nan๐๐๐๐ฅฐ๐๐_.
*