Uncategorized

Yadda Rayuwar Jaruman Hauwa Waraka Ta Koma Bayan Daina Saka Ta Film

 A yau mun kawo muku labarin fitacciyar jarumar kannywood Hauwa Waraka wadda ta yi fice a fagen fina-finai a kasarta Najeriya da sauran kasashen Afirka.

 Wacece Hauwa Waraka?  Shahrarriyar ‘yar wasan kannywood kuma ‘yar kasuwa Hauwa Abubakar wacce aka fi sani da suna Hauwa waraka jaruma ce mai hazaka kuma cikakkar jarumar kannywood amma wasu na ganin ta kamar mace mara kunya wadda a zahiri ta bayyana cewa ba ita ba ce.

 An haife ta a garin Jos kuma ta girma a jihar Kano kafin ta koma Jos inda ta yi aure.  Daga baya ta koma jihar Kano inda ta zauna bayan aurenta wanda ya rabu da saki.  Ta fito a masana’antar fina-finan Hausa ta kannywood amma jarumar ta shafe shekara da shekaru ba a ganta ba.

Related Articles

Bidiyon Sadiya Haruna Tana Taki Rawa Tabar Kasida Ta Koma Bin Safara’u Da 442

Matsayin da Na ba Mahaifina na Gida, Shi na bai Wa Adam Zango – Jaruma Tumba Gwaska

Kalli video Yadda Jarumin Adam A Zango Yake koyawa ‘Yarsa Waka

Yadda Rayuwar Jaruman Hauwa Waraka Ta Koma Bayan Daina Saka Ta Film

Masha Allah: Bidiyon Hafsat Idris (Barauniya) A Gidan Aureta

 Kwanakin baya an gan ta a cikin wannan shahararren fim din (Gidan Badamasi) kuma daga baya ake cire ta daga wannan fim din.Tun a wancan lokacin ba gan ta ba sai wannan bidiyon da muka samu Hauwa Waraka ta yi wani Muhimmin bayani cikin wannan gidan  da ta fitar.

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button