Uncategorized

Wani Maigidan Haya Ya Kori ‘Yan Hayansa Saboda Yadda Suke Adddabansu Da Kukan Dadi Idan Suna Jima’i

Daga Abdul Tonga Abdul

 Wani Maigidan Haya Ya Kori ‘Yan Hayansa Saboda Yadda Suke Adddabansu Da Kukan Dadi Idan Suna Jima’i.

 Su dai wadannan ma’auratan mata da miji sun takurawa masu haya a gidan ne da kukan dadi na Jima’i.

 Mai gidan yace duk kullum sai ma’auratan sunyi Jima’i sau 3 kuma su addabi gidan da kuka da sumbatu yadda kowa har kananan yara suna jinsu.  Hakan yasa sauran ‘yan haya gidan suka shiga mai gidan doka ya yanke shawara ya tashe su.

Sai dai ma’aurata sun nuna bacin ransu ga matakin da maigidan ya dauka a kansu.  Inda suka ce hakan ya zama zalunci tunda dai abunda suke yi da ake fushi a kansa ba yin kansu bane.

 Inda magaidantan suka kara da cewa sun yiwa junansu Alkawarin duk rana zasu yi jima’i ne sau uku.  Kafi shayi, da safe kenan.  Sai na hutun tsakar rana da kuma na dare.  Inda suka ce basuma san suna ihu ba bare ma har su addabi wani.

Back to top button