Uncategorized

Innalillahi Wa’inna ilaihiraji’una Allah Yayiwa Jaruma Ladidi Fage Rasuwa

 

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Inalillahi wainna ilaihiraji’una mina samu wani sabon labari dayake fitowa da dumi dumin sa.

Daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da suka dade suna bada gudummuwa ta rasu.

Wannan video mun samoshine a manhajar tik tok bayan da wata furoya ta saki video

 Kima da yawa daga cikin mutane sukayi ta addu’a allah ya jikan ta da rahama ya gafarta mata zunuban ta

 Muna godiya da bibiyar mu a kowane lokaci

Back to top button