Uncategorized

Yan Matan Twitter Sun Fara Barar Mijin aure.

 

Yan Matan Twitter Sun Fara Barar Mijin aure.

Wai dan Allah wani ya taimaka ya aureni mana 😢😢

Wallahi ina da hankali fa 💞 Inji Ummi Muhammad

Wata budurwa mai suna Ummi Muhammad ta wallafa wa duniya ƙarara cewar tana buƙatar aure.

         KARANTA WASU LABARAN

 Kotu ta yanke wa wani dan kano hukuncin Kisa saboda cin mutuncin Annabi da yayi

  AlhamduLillahi Anyi sulhu tsakanin Naziru Sarkin Waƙa da Abubakar Maishadda

  Amfanin Dabino Ajikin Ɗan Adam

 Hanyoyin sace zuciyar budurwa cikin sauƙi

Wannan matashiya ta bayyana cewar tana da hankali, nutsuwa kuma tana da kyau.

Ko a kwanakin bayama wata budurwa yar asalin jahar Adamawa ta wallafa hotonta inda ta ce duk da kasancewar ta kyakkyawa samari gudunta suke yi.

Za ku iya tofa albarkacin bakinsu a akwatin comments

Muna godiya da ziyarar shafin mu na Aihaunovels.com.ng

Back to top button