Uncategorized

Yadda Wata Mata Maza Da Dirkawa ‘Ya’yan Uwar Dakin Ta Guda 3 Ciki

Idan baka mutum ba ko wane irin labari ji kake yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari mai ban al’ajabi daga shafin fitaccen marubucin nan a social media mai suna Abdul U Tonga a shafinsa inda ya kwo wannan rahoto.

Wani labari mai cike da darasin dauka da aka turo mini shine na yadda wata mata maza dake jikin hoton nan ta yiwa yaran mata 3 da take aikatau a gidansu ciki, guda biyu kuma tuni ta kauda musu da budurci.
Abun ya farune kamar yadda aka turo labarin a garin Fatakwal. Inda wata mata ta dauki hanyar wata budurwa domin ta rika mata aikace aikace. A rashin sani ashe ita wannan budurwar mace ce a zahiri amma da azzakari wadanda da Hausa ake kira mata maza a turance kuma Shemale ko Lady Boy.

Sai dai ita wannan Lady boy din ta zo gidan a sa’a, domin dukannin ‘ya’yan gidan da matar da haifa mata ne su guda 5. Wannan yasa aka saki jiki da yar aikin ganin ita macece.
Sai dai asirinta ya tunu ne bayan da mata uku cikin yaran gidan 5 suka yi ciki. Saura biyun kuma tuni har sun san maza ta dalilin yar aikin su da ake zaton macece.
A lokacin da Uwar yaran take nuna takaici ta bayan ta yiwa yar aikin nata tsirara domin manema labarai su tabbatar da zargi. Tace yarinyace mai hazaka wajen aiki, gata da tsafta kuma bata musu sata a tsawon Shekaru 3 da take musu aiki a gidan, don haka ne take matukar kyautata.

“Kuma na lura ta shaku da yaran har ma fada suke yi a kanta saboda soyayyar da suke mata amma babu wacce ta taba sanar da ita namiji ce ba mace bace”.
Sai dai ita mata maza da aka boye sunanta, cikin hotunan da aka turo mini harda wanda take tsaye tsirara gata da wadatatcen kayan aiki da kuma matasan nonuwan da duk wani namiji yayi arba dasu sai sun bashi sha’awa.
Babba matsalar da ake ciki dai ita yar mai gidan ta 3 tace alambaran bazata zubda cikin dake jikinta ba, illa ma so take ta auri matan mazan wanda a cewarta tama fi saurayin da uwar ke so ta aura Lafiyan gaba da Kuzari Da Kuma iya soyayya.

Karanta>>> Ji na ke Kamar A Aljanna Na ke, Inji mutumin da ya auri mata 2 rigis

Wannan labarin ya kamata ya zama izzina ga matan da suke daukan ‘yan aiki ko maza ne ko mata. Domin akwai matan da suke tafiya a zahira amma maza ne da za a musu zigidir. Haka nan akwai maza masu gaban mata don haka sai a kula kada a dauko namijin da zai hada uwa da ya’yan nata duk ya cinye, ko dan aikin namiji da zai kwacewa uwar gida miji ba tare da ta sani ba. Saboda su irin wadannan suma halitta ne Allah Yayi su kuma ana samun a cikin al’uma a ko Ina.
(Kada wanda ya tambayeni hoton ta na tsirara Atoh)

Back to top button