Uncategorized

Dalilin da yasa mawaki Hamisu Braker ya yi wa yan uwansa mawaka zarra

 Wani bincike ya tabbatar dace Hamisu Breaker Shine Mawakin da za ka kama sunansa ko ka wallafa hotonsa bazaka samu koda mutun ɗaya ya zage shi ba ko ya ɓatashi ba.

Alamu dai na nuni da cewa ko wane Bahaushe yana ƙaunarsa maza da mata kuma ba shi da wani aibu a ɓoye ko a bayyane.

Dalilinmu  anan shine mafiya wayan jarumai insunga sunyi suna haka kurun sai suja magana aita Ce-ce-ku-ce dan suƙara suna, shi kuwa jarumin mawaƙin sam baya haka. 

Misali : akwanan nan Naziru Sarkin waka yace yaga inda akace a daki mata dan ya karawa kansa suna aita maganar sa wannan kenan.

Da fatan kunji daɗin wannan bincike namu. Mun gode.

Shikuwa Himisu Breaker baka isa kakawo inda yatada zaune tsaye ba kowa saudaya ne

Inkuma zaka bamu muna jira.

Ataƙaice dai Hamisu Breaker mutumin kirki ne nesa bakusaba

Back to top button