Uncategorized

Duk Tsanani Complete Novel Document

Tushen labari

Ko wanni bawa da kalar tashi kaddarar  yayinda ta wani tafi ta wani, kaddara zai iya kasancewa Mummuna ko kyakyawa, Allah ya kan jarabci bawansa ne domin ya gwada imaninsa, A kullum fatan mu shine Allah yasa mu cinye tamu jarrabawar. Rayuwa kaddara ce kowa da irin tashi.

Kamar yadda nace ko wani bawa da kalar tashi kaddarar to haka AICHATOUL-EMLEY ta taso cikin ’kunci had’i da wahalar Rayuwa sakamakon Rashin uwa da take dashi wanda batasan wace Mahaifiyar ta ba, batasan Miye asalin ta ba, batasan wani abu wai shi farinciki ko jindad’i ba, sai ba’kinciki da rashin jindad’i, kullu yaumin sai tayi kuka kamar ba gobe.

A kullum Addu’arta shine Allah ya kawo mata sauyin Rayuwa, Allah ya bayyana mata Asalinta, Allah ya cika mata burikan ta wanda ita kad’ai ta sani.

Rayuwarta abar tausayi ce, dukda k’arancin shekarun ta amma Inna Salima bata tausaya mata, tana jifanta da munanan kalami, kullum cikin dukanta take.

A kullum Inna Salima sai ta aibatata tareda mata addu’o’in ’batanci. kamar “Shegiya, ’yar iska, munafuka, karuwa, ’yar gaba da fateeha, Rayuwarki bazata ta’ba samun farinciki ba, wacce tayi gadon bak’in hali a nonon karuwar Uwarta, Na tsaneki! Na tsaneki! Na tsani dukkannin mai sonki! kuma saina lalata miki Rayuwa, nasa kinyi mummunan k’arshe, ko da kuwa zanyi yawo tsirara ne.”

Ko tace “Bazaki tab’a Aure ba har k’arshen Rayuwarki.”

Ire-iren wad’annan kalami Inna ke mata.

Kowa ya gujeta, kowa ya k’ita, kowa yana hantararta, Shin Miyasa ne? Ya zatayi ne? Ya rayuwarta zai ’kaya? Shin zata samu sauyin Rayuwa? Yaushe za tayi farinciki a rayuwarta? Ina ne asalinta? Su waye danginta? Wa zai so ta? Wa zai Aure ta?.

Tayi imani cewar burikanta zasu cika kuma zata samu sauyin Rayuwa kuma ta d’auki hakan matsayin k’addar ta kuma ta yarda DUK TSANANI yana tareda sauk’i…!

WRITTEN BY:       HAYROUR A. ALIYU

NOVEL NAME:   DUK TSAKANI

UPLOADER:     AIHAUSANOVELS 

  DOCUMENT SIZE:         166KB

DOCUMENT TYPE:              TXT

MODIFIED DATE:      30- JUNE -2022

CATEGORY:               LOVE   STORY

PRICE:                            ₦300

Proceed To Download Duk Tsakani Hausa Novel Document.

Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

KARANTA LITTAFIN: “TUBALI BOOK 1 CHAPTER 1”

KARANTA LITTAFIN: “TUBALI BOOK 1 CHAPTER 2”

Domin Karanta Littafin Sai ku Danna Inda Aka Saka Read More

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button