Uncategorized

Yaro Ne Hausa Novel Complete

Wata kyakyawar yarinya ce na gani tana kuka ba ƙaƙƙauwa, Dan Allah anty zee ki taimakamin, Kitafi dani, bazan zauna da wannan yaron amatsayin miji na, Anty kicema Abba ya hadani da duk wanda yaga dama amman banda wannan yaron,

Wace aka kira da anty zee tace, Aisha kiyi haquri, kidauki wannan aure a matsayin qaddara, kuma FAISAL yaron kirkine, nayi imanin watarana insha allahu sai kinyi alfahari da wannan auren.

Ni anty na tsaneshi ne cikin kuka Aisha ke wannan zancen. Ace ni Aisha in rasa wanda zan aura sai qanina.

Suna cikin haka sai ga faty, Faty tace anty kizo mu tafi Abba nata kiran direba, Aisha najin haka takuma, ƙanƙame anty tana kuka, anty karkitafi kibarni anty.

Dakya da siɗin goshi anty zee ta samu takwace jikinta tagudu, Nan Aisha taci kukanta da ta gaji ta tashi tashiga bayi tayi wanka ta dauro alwala ta gabatar da sallar da ake binta bashi. Nan takwanta a sallayar tana kuka ahaka bacci yadauketa kasancewar akwai gajiya tattare da ita.

Misalin ƙarfe goma da rabi, wani kyakyawan matashi yaro ne yayi sallama tare da shigowa falo, tsarki ya tabbata ga mahaliccin daya ƙagi wannan kyakyawan bawa nasa mai suna faisal. Haƙiƙa fadan irin kyawun da wannan matashi yake da shi bata bakine, Faisal dai matashin saurayine dan kimanin shekara ashirin da biyu a duniya, ya shigo falon cikin tafiya sa mai cike da natsuwa, ganin yadda take kwance yasa ya fahimci bata shirya wa baccin ba ya yi awon gaba da ita, yaso ya gyara mata amman ya tuna da masifarta.

Download>>> Yar Harka Complete Document

Download>>> Maraicin Nawaff Complete Document

Download>>> Yaro Ne Complete Document

Download>>> Dangin Rabi Complete Document

Download>>> Babban Yaya Complete Document

Yawuce warsa daki masha Allah Dakin ya birgesa komai fari gall, Kasance warsa mai son farin abu Ya ijiye laidan da yakawo mata yafita bayan minty goma Yashigo da akwati babba yawuce ciki, Cikin bacci Aisha kamar an mintsine ta tafarka saka makon qamshin turaren dataji, Zubur tamike tashiga dakin da masifa, Saidai tayi rashin sa a , Domin kuwa koda tashiga ta tarar ya tada sallah Cikin masifa tazauna tanajiran ya idar, Tana zaune har ya idar da sallan, yajuyo cikin sanyin muryansa mai tsaki yace kintashi ya baqunta, nashigo…

Bata bari yaqarasa Magana ba tace da Allah dakata ni sa ankace daxaka wani ce yabakunta kana nufin nazo zamane dakai , Waima in tambayeka kasan abida akenufi da aure, Dan ka karanta yana nufin zaka iya,  Inba jaraba irin nakaba, Ni sa arkace, Tsabar tashin Kun ya, Ni zaka aura Cikin sanyin murya faisal yace kidaina dagamin murya kifi kowa sanin banason hayaniya, Ku ma da kikecewa Nasan aure kuwa?

Ga gurin nan mufara da wannan bangaran, sai mugani ko zan iya Kinsan ausawa sunce sai angwada akansan Nakwarai,

Yafada yana nuna mata kan bed, Aisha zaro ido tayi hade da buda baki, Tana mamakin Faisal Inwanine yafada mata faisal yafadi haka zata rantse qaryane, Sai gashi ido da ido Yake fada mata haka, Yaron da magana ma wahala takemai…

WRITTEN BY:   AISHAT YAKUBU GUREE

NOVEL NAME:   YARO NE COMPLETE

UPLOADER:     AIHAUSANOVELS 

  DOCUMENT SIZE:         86KB

DOCUMENT TYPE:              TXT

MODIFIED DATE:      5- AUGUST -2022

CATEGORY:               LOVE   STORY

PRICE:                            FREE 

Proceed To Download Yaro Ne Hausa Novel Document.

Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Domin Karanta Littafin Sai ku Danna Inda Aka Saka Read More

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button