Hausa novels

Matar Hariji Page 17 Romantic Hausa Novel

Daga masa kai tayi yace “ok kiyi baccinki gobe zankira likita ya dubaki” batace masa qalaba yaja Mata duvet ya rufeta ya kashe mata fitilar ya fice, tunda ya fita ta keson miqewa takasa sai aikin kuka tanaja masa Allah ya isa aranta da haka har bacci ya sake dauketa.Yana fita qasa ya sauka domin dauko system dinsa a dakinsa na bangaren Mubaraka me zai gani, a kwance ya ganta male male a qasa tanata riqe ciki tana ihu, gabansa ya fadi ya matsa da sauri yace “subhanallahi meye hakan ke kuma?” Matsawa yayi ya dagota ta riqeshi tana kuka tana cewa.“Wayyohh Allah Lameer cikina zan mutu na shiga uku na” roqeta yayi da qarfi yana kallon qasanta yanda jini ke zuba yace “me jini Mubaraka” ya fada cikin tashin hankali tare da direta da sauri ya nufi inda ya baro ya bude qofar ya shiga ya dauko wayarsa ya fito da sauri.Kinkimarta yayi yasa a mota suka fice daga gidan asibiti ya nufa da ita yana zuwa sukazo suka shiga da ita ya dauki wayarsa ya kira Hajiyansa, saida tayi ringing sau uku sannan aka daga ya sanar da ita abinda yake faruwa, a gigice tace “ok gamunan”Hankalinsa ya kasu kashi biyu ga jiddah daya baro itama tana buqatar tallafi ga wannan me labour din, duk ya matsu ya koma gurin Hauwah.Su Hajiya zasuzo zasuzo basuzo ba sai bayan anyi sallar asuba suna isowa tana haihuwar danta namiji. Suna gaisawa nurse din ta fito tayi musu albishir fara’arsa ta fadada yayiwa Allah godiya shikuwa Muneef daya kawo su Hajiya banda yaqe babu abinda yakeyi lkcn da Nurse din ta fito da jaririn Lameer yayi saurin karbarsa ya yaye towel din da aka nadesa.Gabansa ne yayi wata muguwar faduwa ya dago da sauri ya kalli Muneef ya sake kallon yaron ya sake kallon Muneef shima Muneef din shi yake kallo nasa gaban yana faduwa suka sauke numfashi lkc daya ya taka a hankali yace “hajiya gashinan Muneef yayi masa huduba zanje gida na baro Babe itama babu lfy” Su kansu iyayen mamakin tsananin kamar sukeyi duk da kasancewar ba abin mamaki bane amma kamar tayi yawa hasken idanun yatsun da komai na yaron na Muneef ne babu ta inda ya dauko kama da Lameer Hajiya ce ta sauke numfashi wani abu yana dawo mata amma sai tayi saurin kawar da tunanin da cewa “au dama da tamu dakai dan ubanka jeka zanzo gidan na sameka gaka gata tayimin bayanin dalilinta na zagin Muneef Kaine ka bata damar yiwa kowa rashin kunya ko kuwa halinsu na haye zata nuna mana”Alh ne yace “wai meye ya faru ne?” Juyawa Hajiya tayi tace “wai fitsararriyar yarinyar nan ce jiya ta qarewa auta tanadi a gaban sullutun yaron nan amma ya kasa cewa da ita komai” Murmushi Alh yayi yace “Kema dai Hajiya da shiga shirgin da babu ruwanki kike banda abinku Hauwah ai yarinya ce rainonta Magaji yakeyi har yanzu kuma ma banda son dorawa kai damuwa irin naki Muneef ai qaninta ne tunda qanin mijinta ne” Shidai Lameer gaba yayi ya qyaleta tanata sababinta saboda hankalinsa yanakan Hauwah baisan halin da take ciki yanzun ba, mota yaja ya nufi gdan zuciyarsa cike da zullumin tujararta.A yanda ya tafi yabarta haka yaje ya tarar da ita gabansa ya fadi ya haura gadon da sauri ya yaye bargon ya dagota ta bude idonta da suka kumbura sosai saboda kukan da tasha ta qoshi ga jikinta da ya dauki mugun zafi yace “zazzabi Babe sannu” wayarsa ya daga ya kira number Salees ya sanar dashi abinda ke faruwa. Aje wayar yayi ya kwantar da ita ya cire mata komai na jikinta ya jiqa towel ya fara danna mata jikinta a hankali tana sauke numfashi tana binsa da kallo idonta nata shararar hawaye.Jiddoh bakin tsiwa ya mutu ba baka sai kunne tayi danasanin cewa saiya siyo mata abinda zataci ta samu babe sai yanzu maganar qawarta indo take fado Mata da dake fada mata ashe tanan ake samun ciki har a haihu da kanta ta tsinewa gidadancinta daya kada barinta ta waye ta gane abubuwa dabata yarda wannan tsautsayin ya fada Mata ba…………. Kuka takeyi sosai yana yi mata could na jikin nata, knowking din qofar da yaji anayi ne yasashi mayar Mata da rigarta yaja duvet ya rufe Mata jikinta ya fita suka shigo da Salees din ya dubata sosai yace.“Kawai dai rashin sabone a hankali zata ware insha Allahu magunguna yabasa yace “ka bata wadannan kuma ka rinqa yimata sitbath godiya yayi masa suka fita suna fitowar sukuma su Mubaraka suna dawowa ganin Hajiya riqe da jaririn yasa Salees fahimtar meye yake faruwa yace.“Dama madam ta haihu baka fadamin ba?” Murmushi yaqe yayi yace “na shafa’a ne hankalina yanakan babe” kallonsa Salees yayi yace “kamar akwai abinda yake damunka Lameer?” Girgiza kai yayi yace kada ka wani damu kawai jikin yarinyar cannne ya dameni gashi wani aiki ya tasomin zan sake komawa U.S.A nanda sati biyu inason tafiya da Hauwah saboda zuciyata ta kasa nutsuwa da zamanta anan” murmushi yayi yace “a cikin iyalinka kace ka kasa nutsuwa to a inane zaka nutsu? Yadai kamata ka zama adali a tsakanin iyalanka saboda hadin kansu kaima shine farin cikinsu kabarta ta saba da matarka da yaranka kafin itama Allah ya bata nata hakan shine zai dawwamar da zaman lafiya tsakaninsu”Jinjina kai yayi cikin alamun yarda da shawarar abokin nasa yace “kuma fah hakane na saba da yarinyar nan fiye da yanda kake tunani banason ko kadan tayi nesa dani Amma zan kwatanta insha Allahu” Murmushi yayi yace “aboki wannan yarinyar ta shigeka da yawa” dariya sukayi sukayi sallama ya tafi shikuma ya koma cikin gidan yan uwansa duk sun hallara a parlourn a gurguje ya tsaya suka gaisa ya haura saman gurin petain dinsa yana shiga ta ganshi ta kuwa rushe da kuka tace “ni ka fice mugu kawai mara tausayin yaro kawai wlh Allah saiya sak….”Rufe Mata baki yayi yace “sheeeet banason surutu yanzu saina qara miki gajiya” rufe bakinta tayi tana shassheqar kukanta ya fita ya shiga kitchen ya hado mata tea me kauri ya soyo mata qwai ya dawo ya tasheta tana rirriqeshi yace.“Kin cika raki wlh saikace kanki aka fara dama kikayi saa banja miki dinki ba” turo baki tayi zatayi masa tsiwa ya kama hannunta ya dora a saitin dick dinsa yace “tun jiya har yanzu bata kwanta ba” ai babu arziqi tayi shiru saidai Jan zuciya da qwafa da takeyi.Shi abinma dariya yake bashi haka ya rinqa bata shayin tanasha kamar magani komai ba dadinsa takeji ba suma magungunan daqyar tasha aikuwa tanasha ta fara kwara amai daidai lkcn yaji muryar qanwarsa Zulaiha ya matsa ya bude Mata tace.“Ina Aunty na gurinta nazo naga bata sauko ba tun dazu…” Haɗiye mgnr tayi tace “subhanallahi me zan gani Yaya wata ta sauka wata ta kamu kenan to Allah ya raba lfy” harara ya watsa Mata yace “banson shegen surutunki zakizo ki dameta tana fama da kanta”miqar da ita yayi tana bubbude qafarta tana kuka ya rungumota jikinsa ya dagata cak yana cewa.“Kiyi hqr bansan haka zakisha wahala ba da bazan yi miki ba amma bazan qaraba daga yau kinji” daga masa kai tayi tace “kuma ma ni banason babyn ka riqe kayanka shegen babyn dama sai ansha wuya kan asameshi nikam bazanma haihuba to indai hakane.Murmushi yayi yace “inmadai Zaki haihun ba yanzu ba sai kinzama yar hannu qugunki ya qara qwari ko?” Turo baki tayi tana qara lafewa a jikinsa tace “nidai banaso mutuwa zanyi yanzun ma saura kadan har Windows na gani sun bude ta saman dakin nan”

Back to top button