Uncategorized

Yadda Zaki Rage Girman Nono

To abinda zaki fara lura dashi shine ya yanayin jikinki yake? sannan yaya nononki yake?

Idan kina da kiba sannan nononki irin Wanda yakeda tsayine to gaskiya akwai wahala ace maganin rage nono yayi miki aiki, amma nonon da yakeda girma koda bashida tsayi amma be kwantaba shi wannan yana iya raguwa da wuri kuma hakan yana kara masa kyau..

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya

Ki samu Ganyen lemun zaki sai garin

1. Buhuru sudaniya, ki hada ki dakasu ki dinga shafawa a nonon zai ragu.

2. Kisami garin Buhuru sudaniya ki hada da man tafarnuwa shima kina shafawa zasu ragu. San nan kina saka rigar nono wacce ta matseki wato wacce bata kai girman nononba.

Amma ki rage shan

√ Madara

 √ Kunun aya

√ yougut 

 √ Ki rage shan mangyada​, Bota​ Gyada​, Lipton, Kantu​n Gana, Kitse, Man shanu, da sauransu.


Karanta>>> Maganin Amosani, Karyewar Gashi Da Kuma Zubewarshi Kyauta

Karanta>>> Illolin Kwanciyar Ruf Da Ciki Ga Lafiyar Mu

 Idan kika rage ci da shan wadannan abubuwan ko kuma ki dauki lokaci mai tsawo ba kya sha/ci, to hakika girmansu zai ragu dai dai yadda kike so.

 Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuyi bacci ba.

Allah ya bada Sa a 

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jikinmu 

Karanta>>> Tsumin Matan Aure  Don Inganta Auratayya

Karanta>>> Tasirin Da Tazargade Ke Yi Ga Lafiyar Mata

A turawa yan uwa su amfana

Back to top button