Sirrin Rike Miji

Yadda Ake Hada Sabaya Don Murjewar Jiki Da Kuma Tayar Da Nonon Da Ya Zube Ko Ya Kwanta

Cikakken Bayanin Yadda Ake Haɗa Sabaya

Abubuwan da za a nema don hada sabaya

– Alkama

– Waken Soya

– Danyar Shinkafa

– Gyada (kamfala)

– Ridi

– Hulba

– Madara

– Zuma/Sugar

Measurements

Alkama, danyar shinkafa, Waken suya dukkansu kwano dai dai.

Ridi, Gyada da Hulba Rabin kwano kowane.

Yadda ake hadawa;

Za a jiqa alkama da danyar shinkafa waje daya na tsawon awa biyar.

Karanta>>> Fassarar Mafarkin Ruwan Sama 

Shi Kuma Gyada da Ridi a hadesu waje daya a soya, sama sama a bushe bawon gyadar.

Sai a tsame shinkafa da alkaman nan idan sunntsane sai a hadesu da wannan soyayyen Ridi da Gyada da waken soya da Hulba akai inji a niko miki.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

Idan an kawo garin sai ki ringa dama cokaki ukku kullum safe da yamma kina sha. Wajen damawar zaki dama ne kamar zaki talge.

Idan kin sauke sai kisa Madara da Zuma ko sugar ki ringa sha.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

Wannan hadi yana tayar da brst sosai ko shayarwa kike ba abinda nononki zai yi zai tsaya kyam Insha Allah.

Sannan yana gyara jiki kiyi sumul sumul kamar jiki kulba kiyi fresh sannan zaki murje duk wata rama Insha Allah.

Karanta>>> Sakonnin Soyayya Na Mata Na Barka Da Shan Ruwa Ga Samarinsu 2023

Back to top button