Labarai

Da Dumi-Dumi: Yadda mutanen gari suka daka wawa kan motor Dangote a yankin jihar Katsina, akan hanyarta na zuwa Nijar.

DA ƊUMI-ƊUMI: Yadda mutanen gari suka daka wawa kan motor Dangote a yankin jihar Katsina, akan hanyarta na zuwa Nijar. Kalli bidiyon..
.
A yau wata babbar motar Dangote Cike da kayan abinci alummar gari suka Daka Wawa,

Biyo bayan yadda alumma ke cikin matsatsin rayuwa shin ko hakan da Sukai yadace ko Kuma sun tafka kuskure ,??

Kalli bidiyon…

 

Back to top button