Uncategorized

Samari na gudun wata budurwa saboda tsayinta.

 

Wata budurwa da tsawon ta ya kere poll Ware ta koka da yadda dukkan samari ke gudunta a soyayya a cikin wannan posting ɗin za mu duba yadda lamarin wannan budurwa da samari ke gudunta saboda tsawon ta.

Ita dai wannan budurwa duk da cewa kyakkyawa ce kuma mai cikar halitta ga diri sannan kuma tana da ƙirar Coca-Cola shape. Kamar yadda samari ke kiran budurwar da ke da manyan mazaunan da kuma dunkiyar Fulani.

Sai dai kuma duk da irin cikar halitta da Allah yai mata, hakan bai hana samari gudunta ba sakamakon tsawon da gareta wanda ba kasafai ake ganin mutumin wannan zamani da irin tsawon ba.

Kamar yadda rahotanni su ka nuna, ita wannan budurwa tsawon ta yi kai na poll Ware Wanda rabon da a ce an ga doguwar mace irin wannan tun lokacin samudawa.

Da aka tambaya daya daga cikin samarin ta ko mi yasa ya gujeta? Sai ya ce “Hakikanin gaskiya ya zama dole na gujeta tun kafin magana ta girma ta kai ga an daura mana aure. Domin kuwa a yanayin irin tsawon da gareta nasan dole ne ta yi zurfi sosai ta yadda duk irin kokarin da zan yi ba zan iya gamsar da ita ba.”

Saurayin ya nuna cewa ko doki aka hada ta da shi saidai ta yi maleji da shi amma ba dai ya gamsar da ita ba. Saboda haka saurayin ya bayyana cewa babban rufi asirin da zai wa kansa shi ne ya gudu tun ba a kai lokacin da za a sakasu a daki ta kasa jin inda ya kai ba, wanda hakan na iya kawo raini da kuma tonon silili da zai sa a ke ce masa raggon namiji ba tare da an yi la’akari da yanayin matar tasa ba.

Sai dai a nata bangaren budurwar ta bayyana cewa ita za ta iya zama da mutum ko da kuwa shi ne Sarkin gajerun duniya muddin dai yana da Yadda zai curkuneta ko da dan kadan ne, domin hakan na biya mata bukata ba dole sai ta kai mata makaho ba.

A anzu haka dai ita wannan budurwa ta …

Back to top button