Kimiya da Fasaha

Yadda Zaku Samu Data Sama da 10GB A Layukanku Na MTN

Download stark VPN and connect using your MTN 0 data SIM to enjoy 1gb free daily.

Note: Connect with your 0 data mtn Sim..

Kuje Playstore ku dauko Application Mai-suna “StackVPN” sai kuyi installing dinsa bayan ya gama kudu ba hoton qasa ku shiga kuzabi:

ZA 1GB 2023 kamar yanda kukagani a hoton nan. Amma ya kasance layinku babu Mb data ko daya aciki Insha Allah zaiyi.

Kuma yana aiki don wannan post din ma da shi nayi.

Back to top button