Hausa novels

Zakuna Biyar Page 20 By Princess Teema

Wani irin kallo Lion ya dallah mashi kafin can ƙasan maƙoshinsa ya ce. “Give me a way to pass”…… Jan tuntun gashin nasa da karfi Aryan ya yi har sai da Lion yai baya, dawowa ta gabansa Aryan ɗin ya yi, ya zamana su ukun suna fuskantar juna. Aryan ne ya ce. “Lion please don’t play with us here, kaga kai ka iya ɗaukar kasada na wuce misali, to wannan zai yi affecting namu sosai ne, zai ɓata mana mission ɗinmu”.Hararansa Lion yai kafin ya ce. “I think zaka cigaba da nuna ka isa dani ne”. Yana ɗaure fuska ya faɗa. Aryan zai amsa guru yai saurin rigasa da cewa. “Ina babu wannan magana, yanzu dai let’s go”. Ya yi saurin faɗar hakan ne saboda yasan Aryan in ya buɗe baki zai lalata komai ne. Kun san me ne? Lion ya tsani a nuna mashi iko, shi ma Aryan baya yarda a nuna mashi kamar bai isa ba. Yanzu da Aryan ya ce Lion ya tashi su tafi sai Lion ɗin ya ga kamar Aryan ya nuna mashi iko shi ne yaki tashi, shi kuma Aryan ya lallaɓashi yana ganin kamar ai ya bashi girma ne, idan suna gida yadda kuka san maguna haka suke da faɗa, amma idan suka je office girmama juna suke yi, dan rank ɗinsu daban-daban.Da kyar suka shawo kansa, sannan ya yarda suka bar hotel ɗin. Amma basu bar Avaris a lokacin ba, sai can yamma jirgin da suka yi booking ya tashi, sun dai bar hotel ɗin ne suka yi nisa suka kama wani. By 4 na yamma jirginsu ya ɗaga zuwa US. To safe journey our IRON FIST KUMA SSO. ————————–🔥DEATH OR LIFE TEAM.🔥A bakin wani katafaren dajin dake kudu maso yamma na AVARIS jirginsu ya tsaya, dikkansu using parachute suka yi wajen sauƙa, dan jirgin bata sauƙa ba, mazan ne suka fara sauƙa domin daji ne. A natse one by one suka diro ƙasa. Dikkansu idan ka kallin fuskokinsu aikin ne kawai a ransu, babu wasa a tattare da su, musamman Leo, Noor, Zaynish, Arya, Unays, Juraiz and V, waɗan nan su daban ne, burinsu su kafa tarihin da ba’a taɓa kafa irinsa ba a AZURE, a tarihin manyan da suka gabata a AZURE kafin su zo, sun karanta akwai wasu team masu suna F-L-F da su ne suka kafa tarihin da ba’a taɓa kafa irinta ba, amma sun bar AZURE yanzu, kai AZURE da kanta ta basu sunan F-L-F, su biyar ne a team ɗin, labarinsu sai da ya karaɗe duniya, tin daga kansu kuma ba’a sake wasu jami’an da suka yi rabinsu ba, to kudirin su Leo su bugesu, ya zamana sunan team ɗinsu DEATH OR LIFE ya zamana shi ne a sama da kowani suna.Bayan sun kammala dirowa dikkansu, jirginsu ya tashi sama ya barsu a wannan ƙungurmin dajin. Gyara rucksack na bayansu suka yi, Leo ne ya fara wucewa gaba, ko tsoro babu ya kutsa cikin dajin nan. Bayan su 12 nan kada ku manta an haɗasu da ƙananan sojoji dake bar 1, an ƙara masu 12 soldiers. Zaynish ne ya rufawa Leo baya cikin takun jarumta, while sauran sojijin zuƙatansu ya matuƙar kaɗawa da wannan ƙungurmin daji, amma ganin Leo ya yi gaba yasa suka ɗan samu kwarin gwiwa. Arya ce ta rufawa Zaynish baya tana riko igiyar rucksack ɗinta da kyau, ga wannan sheggun tauraran takalmar nasu da ko maciji suka taka ya taku kenan.Sojoji 8 ne suka rufawa Leo baya, saura suka tsaya suna kallon Noor, ba yadda za’ayi su tafi su barshi tin da shi ne assistant ɗin Leo, dole su bashi tsaro ko da su zasu mutu. Shi kuwa ya tsaya kallon V da ta ɗan turo baki tana ƙoƙarin sassauta ɗaurin da ta yi wa igiyar rucksack ɗinta, ya tamke mata ciki sosai. Bayan ta ɗan sukurkuta ne ta ɗago kai, haɗa idanu suka yi, one side smilling ya ɗan sake mata kafin ya miƙa mata hannu. Da sauri ta miƙo mashi, kamata yai suka nufi bayansu Leo, da sauri su Angelina suka rufa masu baya, sannan sauran sojijin bar 1 ɗin suka rufa masu baya……. Su leo sun yi nisa a tafiya, sai da suka ɗaga kafa kafin suka cin masu, sun yi tafiyar good 30 mins kafin su isosu, nan ma a bakin wani ruwa suka iskosu a tsaye, ruwa ne mai ɗan yawa sosai kamar kogi, amma ba ruwan gudu sosai bane, yana tsaye haka, ga wasu dogayen bishiyoyi bakake a wajen, daga gefe akwai duwatsu da tsaunika. Ɗan kewaye Leo ya fara yi a wajen yana dubawa, da sauri sojoji 5 suka rufa mashi baya dan bashi tsaro. Shi kuwa Noor ɗan matse hannun V a cikin nasa yai, hakan yasa ta ɗago eyes ɗinta a kansa. Can ƙasan maƙoshi ya ce. “Bani rucksack ɗinki in rike maki”…… Kamar yasan ta ɗan gaji, da sauri ta zame hannunta daga nasa.Zuba mata idanu yai, dama ya fahimci ta gaji ne yasa ya ce ta kawo ya haɗa da nasa ya rike masu. Ganin tana ta faman kwancewa ne yasa ya matsa dab ita, bata ankara ba sai jin hannunsa ta yi a saman cikin nata, yana kallon cikin eyes ɗinta ya fara kwance mata jakar, ai wani irin romantic mood V ta faɗa, while shi ya jima da faɗawa tin da ya riko hannunta a bakin dajin. Wani irin harara Arya ta dallah masu tare da wucewa ta fara kewaye wajen ita ma.Kwance mata jakar ya yi, da kansa ya sauke mata shi ƙasa daga bayanta, sai ya ratayosa a hannun damansa saman shoulder ɗinsa, ya zura hannayensa a cikin aljihu yana kallon yadda ruwan kogin yake motsawa a hankali-hankali, ga dabobin daji marasa haɗari suna zuwa shan ruwa a wajen, iska na kaɗa bishiyoyin dake wajen, yanayin weather wajen akwai daɗi.A daidai lokacin Leo ya dawo wajen, kusan a tare suka dawo da Arya, ba tare da Leo ya kalleta ba ya ce. “Ki duba mana network na wannan waje akwai karfi ne?”. Ya faɗa tare da matsawa ɗan gefe ya fara kwance igiyoyin rucksack ɗinsa shi ma, ya sauƙe ƙasa, dan wajen tai mashi, yana fatan su samu network mai kyau a wajen, dan su Arya su yi aikinsu a natse, su tura drones na camera dan gano ainahin in da miyagun suke. Sauke rucksack ɗinta Arya tai tana dallah mashi harara ta ƙasan ido, a ranta ta ce ba dan ka zo a oganmu ba da ka gane baka da wayau, amma yanzu ma nasan maganinka, da Arya kake yi, sai na wahalar da kai ta gefen aikina. Tana fito da laptop ɗinta tana tinanin kalar wahalar da Leo da zata yi a dajin nan, zata yi ta bashi wrong information sai ya ji azaba. Kunna laptop ɗin nata ta yi ta fara duba network na drone ɗinsu. Sun kuwa yi sa’a, dubawar farko suka samu network mai karfi sosai a wajen, ɗagowa tai ta kalli Leo tare da cewa. “There is a strong network here”……. Kai kawai ya jinjina tare da ɗago da eyes ɗinsa a kan sojojin dake wajen. “Ku kafa mana tantina a nan”. Daga haka bai sake magana ba, ya fara fito da important kayan da zai buƙata a yanzu. Ya miƙa masu nasa tantin, ya nuna masu in da yake buƙatar su kafa mashi, ɗan nesa dasu kenan. Da sauri suka karɓa cikin girmamawa. Miƙewa yai ya nufi wajen tsaunikan da wani karamar ƙorama dake zubar da ruwa a wajen. Da gudu sojoji 5 suka rufa mashi baya dan bashi tsaro, saura kuma suka fara aikin kafa tantunan nasu babu kama hannun yaro. Cikin ƙasa da awa ɗaya suka gama kafa komai, tantinan mata watau na su Arya shi ne a tsakiya saboda tsaronsu, na mazan na kewaye da nasu. Kowannensu ya shiga nasu tantin dan shirya kayansa a ciki, irin wannan electric mattress ɗin aka basu dama, dik suka yi amfani da power bank ɗinsu masu caji da rana suka tashi mattress ɗin, suka shirya komai. Leo, Noor and Zaynish shirya masu nasu ƙananan sojoji suka yi. Shi kuma Noor ya bi bayan Leo dan duba yanayin waje, suna son tabbatar da babu muggan namun dawa a wajen ne, idan ma da akwai sai su san irin zaman da za su yi da su.After some minutes dik suka komo cikin tantinansu harta Leo, nan fa suka fara shirin neman abin da za su sanya a cikinsu, masu kiran gida suka fara ƙoƙarin kira dan su tabbatarwa da kowa suna cikin ƙoshin lafiya. V dake zaune saman electric mattress ɗinta ne ta fara neman number daddynsu, while Arya na ta faman shirya su laptop ɗinta ta kama network na wajen da kyau, ita bata wasa da aiki ne.Number GAT V ta kira, a lokacin da call ɗin ya shigo wayansa yana zaune a saman sofa, yau bai je office bama saboda ya baiwa Aunty Lisa lokacinsa, so yake ya kasheta da love ɗinsa. Ta shiga master room ɗinsa da nufin cewa bari ta yi wanka ta zo, shi kuma yana zaune yana ta neman numbersu Arya tin ɗazun, dik ya damu, ba dan yasan me yake yi ba, kuma yasan da su waye aka haɗasu aiki ba da ba zai yarda ba, wlh GAT jajirtaccen namiji ne, akwai taurin zuciya da jajircewa, yaransa fa har huɗu ya sadaukarwa ƙasansa, ba kowa zai iya ba sai mai juriya.Ai yana ganin call ɗin V hannunsa har yana rawa wajen saurin yin picking. Kara wayar a kunne yai yana faɗin. “Hello my heart”……. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta amsa da. “Daddy I missed you so much, ina jin kamar in dawo”. Ta faɗa tamkar zata yi kuka. Saisaita natsuwansa yai tare da cewa. “V, kada ki manta jaruma kike ɗiyar jarumi, jinin Thomas kike, bamu san karaya ko raunin zuciya ba, ki jajirce ƴata”. Haka ya dinga zuba mata kalaman kwarara gwiwa, har sai da ta ji lallai a shirye take da ta mutu a kan ƙasarta.Daga nan ya ce ta baiwa su Arya waya, kiransu ta yi, duk suka haɗu suka sanya wayar a H-Free, banda kalaman karfafa masu gwiwa babu abin da GAT yake faɗa masu, hakiƙa ya shiga damuwa rashinsu, amma bai bari ya nuna masu cewa ya shiga damuwa ba kada zuƙatansu su raunana, sai ya dinga gwada masu ai ko ba shi zasu iya rayuwa.Sun jima suna waya V na ta zuba mashi shagwaɓa, sun shari good 1h, suka faɗa mashi a yanayin wajen da suka kafa tantuna, da dik abin dake gudana, fatan nasara yai masu kafin su yi sallama ya katse kiran. A gefensa ya ajiye wayar bayan ya duba time 6 na magrib ta yi. Da yake parlon akwai haske wuta tamkar rana sai ba zaka gane magrib ya kawo kai ba. Jikinsa ya bi da kallo yana tunanin yakamata ya je ya duba Lisa fa, dan da barinta parlon ma almost 1h 30mins. Miƙewa yai cike da matsuwar son ganinta, tin da ya mallaketa bai samu lokaci da ita ba, saboda shirin tafiyarsu Arya, kuma yana ɓoyewa baya son su Arya su san ya yi aure, ya ce masu hutu kawai Lisa ta zo, baya son ɓacin ran yaran nasa. Kai tsaye bedroom ɗinsa ya nufa, slowly ya tura kofar tare da sanya kai. Ai sai da ya ɗan tsaya cak tare da jan wani dogon numfashi, ya shaƙi daddaɗar kamshin perfume ɗinta da ya gauraye da air freshener da ya gauraye kowacce kusurwa na ɗakin, dikka curtains a sake, ta kashe ainahin wutar ɗakin ta kunne dim light.Ɗan rarraba wannan tiger eyes ɗin nasa irin nasu Arya ya fara yi a cikin ɗakin. Can ya hangota ta baje a saman bed, tana rungume da pillow a kirji, ta tada kai da wani, ta ɗaura kafafunta a kan wani. Sanye take da wasu welcome baby sleeping dress da ya fito da dikkan albarkatun jikinta.Daga ta sama tudun breast ɗinta dik a waje, rigar tana da breast cuff, ga shi siririn hannu ne da rigar, bugu da kari shara-shara ce wacce da ita da babu kusan ɗaya, and a daidai tsakiyar tsala-tsalan cinyoyinta ya tsaya mata. Gabaɗaya GAT rasa gane kansa yai, gently ya taka zuwa in da take. Ai yana isa gaban bed ɗin sai da ya haɗiye wani irin yawu gwad, kallonta ya fara yi daga sama har ƙasa, da alama ta yi nisa cikin barcin da ya kwasheta, ga wayarta rike a hannunta, da alama call ta kammala yi kafin barci ya saceta. A gefen bed ɗin ya zauna tare da kai hannu ya karɓi wayar tata, a saman phone set ya ɗaura wayar. Kyakkyawar silky stretch hair ɗinta da ya gangaro mata a fuska yasa hannu ya fara tattare mata gashin gefe, zuba mata idanu na ɗan lokaci ya yi kafin ya kai hannu ya fara ɓalle botiran rigar pjs ɗin jikinsa, ya zame rigar ya ajiye a gefe tare da hayewa saman bed ɗin da kyau, ya yi mamakin yadda barci ya ɗauketa, yanzu fa ta gama mashi rigima a parlo suna kiran number su Arya baya shiga, ta dinga damuwa tana faɗin sunan V tana maimaitawa, a gidan ta fi shakuwa da V and Angelina, tin da ta zo su ne ke kulata, har kwanciya a jikinta suna yi a sha hira, amma da Arya da Manassa sai shirin ALLAH, ita Manassa idan Aunty Lisa ta ce mata ta zo tana zuwa, idan ba’a kirata ba tana gefe, kun sani ai, bata da matsala da kowa, to ita kuwa Arya ko an kirata ba zuwa take yi ba, ta ce bata da haɗi da Aunty Lisa, dan haka ba zata je wajenta ba. A ta bayanta ya kwanta tare da jawota jikinsa, kaɗan ta ɗan motsa kafin slowly ta waro idanunta a kansa, da alama bata da nauyin barci. Da yake ya juyo da ita suna fuskantar juna sai ta sauke kallonta a cikin kwayar nashi idanun. Cikin murya ta masu barci haɗe da shagwaɓa ta ce. “Daddy barci ne ya ɗan ɗaukeni, na kwanta ina tinanin su baby V ne sai barci ya ɗaukeni”……. Ɗan rankwafo da kansa kaɗan yai, in a romantic way ya ɗan fiddo da tongue ɗinsa ya ɗan lashi lips ɗinsa kafin ya ce. “Ba zaki daina ce mun daddy ba ko? Now I’m your husband, why cant you call me honey?”. Hannu ta ɗaura a saman bayansa, ta ɗan rungume shi da kyau kafin ta ce. “For now ai ban ɗanɗana na ji kai horney ɗin ne ko a’a, so i will continue calling daddy until you give me your test”. Tana magana tana rarraba idanunta a kan nasa, a yadda ya riketa yana jin kirjinta yadda yake bugawa da sauri kuma da karfi alamar ita kanta tana tsorace da kalamanta, amma saboda karfin hali irin nata kunga abin da take faɗe.Ɗan zuba mata idanu ya yi, wani irin kallon da yake binta da shi har bata san time da ya yi melting na zuciyarta ba, kara rungume kayanta ta yi, sabuwar soyayyarsa ne take shigarta, GAT akwai iya kallon soyayya, bai cika yawan magana ba, but his eyes suna da kaifin isar da saƙon da sai dikkan zuciya da gangan jiki sun amsa. “Are you ready to test my test?”. Can ƙasan maƙoshi ya faɗa. Tana ta faman rarraba idanunta a kan face ɗinsa ta ce. “But not now”…….. Ya gano ta tsorata ne, ya kiɗimata da wannan kallon nasa. Nisawa ya yi tare da kai hannunsa saman kumatunta, can ƙasa ya ce. “I love you my wife, I love you so much, please accept my heart”. Ya faɗa yana yin ƙasa da hannunsa zuwa saman dogo kuma siririn wuyanta mai ɗaukar hankali.Bai jira ta bashi amsa ba ya juya da ita, ta koma saman mattress ɗin shi kuma ya mata rumfa da kirjinsa, zubawa juna ido suka yi, da hannu ɗaya ya dafa mattress ɗin, ɗayan hannun nasa kuma ya kai saman sleeping dress ɗin nata. Da yake hannun rigar irin wanda ake ɗaurewa ne, a hankali ya kwancesu gabaɗaya, yai ƙasa da hannun rigar, take manya breast ɗinta suka bayyana, a ransa ya ce ta cika ta ko’ina, a fili kuma ƙasa yai da kansa zuwa daidai cikinta, yasa bakinsa ya kama chain dogo dake wuyanta. In a romantic way yake komai, dole ya sanyata shiga feeling mood ɗinsa, gabaɗaya ta rikice mashi.Zame chain ɗin daga wuyanta ya yi tare da ajiyesa a jefe, intently ya ɗan kwanto kanta kaɗa, yatsansa ɗaya ya ɗaura a saman lips ɗinta, in a romantic way ya fara ɗan shafa lips ɗin nata yana kallon cikin idanunta, tin bai je ko’ina ba ta fara rikice mashi. Slowly ya sunkuyo ya haɗe bakinsu waje guda tare da mayar da hannun nasa saman breast ɗinta.A tare suka sauke dogon ajiyar zuciya, cikin wani irin yanayi ta rungumo shi sosai a jikinta, hannayenta dikka biyu ta ɗaura a saman bayansa, tin bata bashi martanin kiss tana wani noƙewa har ta bada kai bata san ta bada ba, dan wani irin rikitaccen salo da yake mata bata san lokacin da ta shiga mayar mashi da martani ba, a ranta tana faɗin lallai mommyn su Arya ta more miji a lokacinta, lokacin ma yana matashi, gaskiya daddy GAT ya iya sarrafa love yadda yakamata. Ai in takaice maku wani irin salo daya mata sai da ta rikice, da kanta bai tambaya ba ta buƙaci da ya shiga kawai, daga karshe ma da kanta ta kama bananan nasa tana son sawa, kama hannunta ya yi tare da rike bananan nasa da kansa, a maimakon ya yi abin da take so sai ya kara rikitata da salonsa ta hanyar wasa da bananan nasa a wajen yaki shiga. Tin tana daurewa har ta fara mashi kuka, buƙatarta ɗaya kawai ya yi, kuka ta dinga mashi sosai, sai da ya gama kiɗimata dik ta fita hayyacinta sannan ya yi abin da yakamata. Shigar ma cikin salo in a romantic way yai mata, ya kai hannayensa dikka biyu ya riko breast ɗinta. Dik da ya gama kiɗimata, ta tsumata sosai da ya shigeta sai da ta dawo cikin hayyacinta, turesa ta fara ƙoƙarin yi tana faɗin it hurt daddy. Kwantowa kanta ya yi, haɗe bakinsu ya fara yi, yana bata hot kiss yana wasa da breast ɗinta, cikin ƙanƙanin lokaci ya ɗauke mata hankali daga kan abin da yake yi, ya kara rikitata da salonsa yana sucking ɗinta a hankali, dik yadda yake jin kansa a zafa, jikinsa take tsuma tamkar alluran sojan zata motsa, ya yi ƙoƙarin rike kansa sosai, ya daure yana binta a hankali saboda shi ɗan love ne, ba zai yi mata abin da zata zo tana gudun shi ba, ta ɓata mashi dik wani jin daɗi, gara ya daure ya bita a hankali saboda gobensa, gaba ayi komai yadda ake so, amma yanzu kam abi a hankali.Dik da ya ɗauke mata hankali kuma yana binta a hankali sai da ta yi kwallah, ta ƙanƙame shi sosai, ya dinga binta da salo har ya samu abin da yake so, ya samu natsuwa, sannan ya yi zaman rarrashinta. Cak ya ɗauketa suka yi toilet. Ko da suka shiga cikin Jacuzzi ma sai da ya dinga binta da salon love ɗinsa mai narka zuciya, ya dinga sarrafata a cikin ruwan na ɗan lokaci kafin ya gasa mata jiki, suka yi wanka, ya naɗota a bathrobe ɗinsa, bai bari ta taka da kafafunta ba ya ɗauketa cak sai saman katafaren bed ɗinsu da aka ci amarci aka gwangwanje. Fasa sauketa a saman bed ya yi, ya sauketa a saman side sofa, da kansa ya canza bedsheet ɗinsu dan ya ɓaci ya gyara bed ɗin, sannan ya ɗauketa ya mayar da ita saman bed, sai kallonsa take yi, shi kuma yaki yarda su haɗa ido, kamar yana jin kunyanta ne. “Honey ina son sanya kaya”. Ta faɗa cikin sigar shagwaɓa, sai a lokacin ya ɗago da kallonsa a kanta. “Now i deserve honey?”. Ya faɗa can ƙasa yana zama a kusa da ita. Da sauri ta gyaɗa mashi kai alamar e. Sumbatar gefen kumatunta ya yi tare da ƙara jawota jikinsa. “No need ki saka kaya, a haka mijinki yake son ganinki”. Ya faɗa yana kai hannu saman igiyar bathrobe ɗin nata, ya ware rigar tare da zura hannunsa ciki. Kai tsaye kan babban sashenta ya ɗaura hannunsa, a hankali ya fara motsa yatsunsa a wajen tare da cewa. “I hurt it more, sorry my angel”. In a romantic way ya faɗa yana ɗan ciza laɓɓa. Ai bata san lokacin da ta juya da sauri ta shige jikinsa ba, dan yana neman sake kiɗimata ne ba rarrashi ba.Hayewa saman bed ɗin gabaɗaya da ita ya yi, ya cigaba da motsa yatsunsa a wajen a hankali yana ce mata sorry……….. Slowly ta ɗago kai tare da cewa. “Honey i want to tell you something”……… Waɗan nan tiger eyes ɗin nasa a kanta ya amsa da. “Okey I’m listening”…….. Hannu ta ɗaura saman bananansa dan ita ma ta kiɗima shi kafin ta ce. “Degree ɗina na farko ne na yisa a ɓangaren lafiya, na biyu ba shi na yi ba kamar yadda daddy yake zato, please honey ka tsaya mun, kada kaki aikin jarida yadda daddyna yaki, ya ce akwai haɗari da kasada, baya son dik abin da zai taɓamu ko ya kawo mashi tashin hankali, ni kuma ina da burin taimakawa duniya, ina son in ga ina bankaɗo dik wata gaskiya, shiyasa na ɓoye second course ɗina”…. Nan ta shiga bashi labarin ashe ita ƴar jarida ce cikakkiya, da yake daddynta mutum ne mai baiwa mutane ƴancinsu, ya basu freedom shiyasa har ta shiga harkar jarida bai sani ba, a degree ɗinta na farko ne ya sanya mata idanu sosai, dan tana yarinya lokacin, amma bayan ta gama ya san ta girma sai ya bata freedom.Sosai GAT ya ji daɗin jin yar jarida ce ita, cikin kwarara gwiwa ya ce. “Soja and ƴar jarida, abin ya yi making sense, ki bankaɗo masu laifi mu hukuntasu, like wow”…… Shi bai ga wani ƙasadar dake tattare da aikin ba, saboda soja ne shi, basu ɗauki mutuwa a bakin komai ba, dan haka kwara mata gwiwa sosai ya yi, sannan ya ce zai yi magana da daddynta, kuma tabbas zata fara aiki kamar yadda take sha’awa, yana tare da ita.Ta ji matuƙar daɗi, ta rungumesa sosai tana ɗan shafa bananansa dake a tsaye sosai har yanzu. Shi ma ya cigaba da wasa da gabanta suna hira cike da tsantsar so da kauna. ————————–🔥Bayan GAT ya katse kiran ajiye wayar V ta yi tare da miƙewa ta fito wajen tantin nasu, magrib ta kawo kai, rana ta faɗi. Can ta hango sojoji sun kunna wuta a wajen tantin su Noor, kuma dayawan sojojin suna wajen, ajiyar zuciya ta ɗan sauke tare da juyawa zata koma ciki kenan sai ji ta yi ta bugu da kirjin mutum.Slowly ta ɗago kai suka kalli juna, a ɗan shagwaɓe ta ce. “Zaka fasa mun kai ne my Romeo?”…… Cikin zafa ya jawota jikinsa ya rungume, ajiyar zuciya ya sauƙe kafin ya ce. “I missed you over my Juliet”…….. “Miss you more, amma ina zaka je a daren nan? Duhu fa ya fara”.Ɗan raba jikinsu ya yi tare da kai hannunsa ya ɗan shafi tula-tulanta ta cikin riga kafin ya ce. “Na zo tabbatar da kinci abinci ne”…… Bin kirjin nata da kallo ta yi, suna mashi kwalele ta cikin riga shiyasa ya shafasu, ɗan turo mashi baki ta yi kafin ta rike hannun nasa a cikin nata. “Ina da small chop a rucksack ɗina zan ci kawai”. Ta bashi amsa……. “No, sojoji suna mana girki, yakamata ki ci abinci sosai”. Tana ɗan turo baki ta amsa da. “Zaka bani a baki?”. Kai ya gyaɗa mata alamar kwarai, da sauri ta faɗo jikinsa tare da cewa. “Let me remove my uniform, in canza sai na fito”………. Da okey ya amsa kafin ya raba jikinsu, ta koma ciki shi kuma ya wuce zuwa tantin da Leo yake a ciki. Ita dai Arya tin suka zo aiki take yi, bata huta ba, ƙoƙarin ganin sun yi abin da ya kawosu sun koma shi ne a gabanta ba shiririta ba, haka shi ma Leo, tin da suka zo bai zauna ba, yana ta ƙoƙarin ganin sun yi abin da ya kawosu sun koma, dan akwai gagarumin aiki a gabansu, mission 5 ba wasa ba, basu da lokacin ɓatawa. Sojoji uku ne suka kunna wuta suna masu girki lafiyayye irin wanda ake masu a barrack, sauran sojojin 6 sun kewaye tantinan nasu da bindigu a hannunsu dan tabbatar da tsaro, saura sojoji 7 kuma suna wajen wutar da suka hura suna hira, banda su Arya su dikka sojoji 24 ne, ku ciri sojoji 4 na room one which’s Leo, Noor, Zaynish and Vash, kunga saura sojoji 16, to ga bakwai suna wajen wutar da aka hura suna hira, ga uku wajen girki kunga goma, shidda na kewaye da tantinansu suna basu tsaro, lissafin ya fita daidai kenan, in da su Arya ne sojoji 28 ne a wajen. Zaynish yana cikin tantinsu shi da Vash suna hira kan yadda mission ɗin nan zai kaya, tin da suka shiga basu fita ba. Amma after like 3h bayan sun yi sallar magrib and ishai, Leo ya jasu sallah, musulman cikinsu kenan, sai dikkansu suka nufi wajen wutar da aka kunna, suka ƙara ƙirare a ciki, suka zazzauna suna hira, amma ban da Leo a cikinsu, shi yana cikin tantinsa rike da waya yana chatting da Yah Aryan ɗinsa, da alama ya fi shaƙuwa da Aryan fiye da kowa. Ita ma Arya bata fito ba, tana ɗaki, su V ne dai bayan sun kammala abin da za su yi ita da Angelina sai suka fito, suka nufi wajen wutar, ita kuma Manassa a bakin tantinsu ta tsaya tana kallon yanayin wajen da hasken wata ke haska ko’ina. A lokacin da su V suka isa waje dikka sojojin suna zaune a kusa da wutar saboda sanni, sojoji uku da suka yi girki sun zubawa kowa nasa, ƙananan sojoji sun bi sun rarrabawa kowa, Noor ya ɗauki na Leo ya kai mashi cikin tantinsa, while Angelina ta ɗauki na Arya da Manassa ta kai masu, haɗaɗiyar jolof rice suka yi, sun kware a iya girki sojojin, dan suna daga cikin sojojin da aka baiwa horon girki, shiyasa ma aka haɗasu da su.A kusa da Noor V ta zauna a ƙasa saman farin yashin dake wajen, ta fuskanci wutar dake ci kaɗan-kaɗan tare da fara tsintar kirare ƙanana tana zubawa a ciki wutar ta kara ruruwa. Angelina kuma ta ɗan gefe ta zauna tana danna waya, hankalinta sam baya a kansu, chat ma take yi da aunty Lisa ɗinsu.Sojojin sai hira suke yi, Juraiz da Unays and Ameer sai hira suke yi, ƙananan sojojin dake tsaitsaye a kansu dan ba mate ɗinsu bane waɗan nan 12 na bar 2 ɗin, Noor ne ya umarcesu da su zauna ayi hira da su, kun san shi yana da sauƙin kai, baya zafafa al’amurra, ya ce idan ba’a bakin aiki suke ba su rinƙa zama tare da juna, misali kamar yanzu da suke zaune ana hira ai ba a bakin aiki suke ba, dan haka babu wariya, ya umarcesu da su zauna.Sun ji matuƙar daɗi, haka suka zazzauna cikin farinciki, nan dik suka haɗe suna hira. Dik bayan minti ɗaya sai Unays ya ɗago ya saci kallon Angelina, shi kuma Juraiz sai faman satar kallon V yake yi, ita kuma ta kurawa wuta ido tamkar mai wani tinani, sai da Noor ya ɗan ja dogon hancinta, ajiyar zuciya ta sauke tare da juyawa suka fuskanci juna, can ƙasa yadda kowa ba zai ji ba ta ce. “My Romeo zaka fara ko?”.Fakar idanun yaran nasu ya yi tare da jawota baya, ta dawo daidai da shi, ɗan zubawa juna ido na ɗan lokaci suka yi kafin ta zare kallonta tana ɗan murmushi. Da yake ta ɗan yi baya da wutar sai ya zamana haske baya haskasu sosai, hannu Noor ya kai ya ɗan matsa mata tula-tulanta yana ganin kwayar idanunta. Ɗagowa ta yi suka kalli juna kafin ta riko hannun nasa, ta fahimci wani abu da shi, yana balain son tula-tula, babu abin da yake taɓawa a jikinta irin kirjinta, kuma idan zasu haɗu sau dubu idan ya kalli face ɗinta sau ɗaya sai ya kalli kirjinta sau uku, ga su masha ALLAH da su, kai ka ce ta kai 18 years, sun cika ɓul-ɓul kamar an hura balo-balo, sannan ta sanya roba top da ya bayyanar da su sosai, dole hankalinsa ya tashi sosai, komai sai motsawa take yi, kawai ya daure ne.Miƙewa Angelina ta yi, ta ɗan ja gefe tana amsa call na kiran Aunty Lisa ɗinsu da ya shigo yanzu. Binta da ido Unays ya yi yana haɗiyar yawu, dan tana cikin wannan shiga tasu dai mara kan gadon nan, watau wando guntu zuwa gwiwa, da roba top, amma ta ɗan ɗaura army jacket a saman kayan saboda sanyi, kafafunta sanye da crop, ita kuwa V haka ta fito babu jacket ɗin. Fitowa daga tantinsu Arya ta yi, ta nufi tantin da Leo yake a ciki. Excuse tai mashi ba tare da ta jira ya amsa ba ta afka ciki. Yana tsaye a tsakiyar ɗakin daga shi sai shorts irin matsastsun nan, daga sama farar singlet ce, fita yake son yi zuwa wajen koramar can ya zuba ruwa a jikinsa, shi ko sanyin da ake yi ma baya ji. Ɗakin nasa akwai light na sola bulb da aka sanya mashi, so hasken ta haska shi da kyau. Ai tana ɗaura idanu a kansa sa da ta ji gabanta ya faɗi, zuciyarta ta kaɗa, amma saboda karfin hali irin na yarinyar nan bata nuna ba, ta ɗan yi ƙasa da ido tana satar kallon kyakkyawan surar jikinsa, musamman golden hair ɗinsa da ta sha kitson kalba, ya ɗaureta yai tuntu da jekar kitson, gashin sai kyalli yake yi. Da yake ta bawa kofar shigowa baya ne sai ta kurawa tuntun gashin nasa ido tana yaba kyan gashin a ranta, amma dik da dare ne ta hango wani zane a bayan wuyansa ƙasan tuntun gashi kamar zanen fuskar wani abin, ta so gane menene amma ya yi nisa da ita, bata gani sosai.Ba tare da ya juyo ba ya ce. “Menene?”……. Sara mashi ta yi kafin a dake ta ce. “Akwai motsi kilo mita 10 daga nan in da muke, ta yammaci”…… Shiru bai yi magana ba, amma har cikin ransa ya jinjinawa yarinyar nan da kwazonta, yana son mutum mai mayar da hankali a kan abin dake gabansa, ta ɗan burgesa gaskiya, bata tsaya shirme ba, tin da suka zo take bincikar sassan dajin nan har sai yanzu da ta gano wani motsi, ko abinci bata ci ba. Dogon tactical trouser ɗinsa ya ɗauko, ko kaɗan bai damu dan tana ɗakin ba, a gabanta ya shirya ba tare da ya juyo ba, ita ma da karfin hali bata fita ba tana jiran amsansa, kirjinta tamkar zai fashe saboda bugawa, amma karfin halinta ya zarce umarnin da zuciyarta ke baiwa gangar jikinta.Lallausan t-shirt ya sanya a jikinsa fara kal, sai da ya kammala tsab sannan ya juyo, ba tare da ya kalleta ba ya wuce ya fita. Ajiyar zuciya ta sauke tare da dafe saitin kirjinta dake barazanar tarwatsewa, sai da ta ɗauki second 10 sannan ta samu damar juyawa ta dallah wa bayansa harara, ta ja siririn tsaki kafin ta rufa mashi baya. Kafin ta fito ya shige cikin tantin nasu, a gaban laptop ɗinta ta iskoshi tsaye yana kallon alamar motsin dake wajen. A gefensa ta tsaya tana ɗan ɗaure fuska, ji take tamkar ta kaiwa wannan lallausan kumatun nasa cizo ko zata huta da takaicinsa. Katse mata tinanin mugutar da zata mashi da take yi ya yi ta hanyar cewa. “Babu yadda za’ayi ki iya ɗauko sautin dake wajen ne?”. Ya yi maganar ba tare da ya kalli in da take ba.”Zuwa da safe zan yi ƙoƙarin hakan”. Ta bashi amsa ciki-ciki. Juyawa yai ya nufi kofar fita, dab zai fita ya ce. “Ina buƙatar sautin dake wajen”. Daga haka y fita. Sosai ta kara jin haushinsa, dik ƙoƙarin da ta yi ko ya yaba mata, bai yi ma kamar ta taɓuka wani abu ba, kai ALLAH wadaran halin Leo. Siririn tsaki ta sake ja tare da komawa gaban laptop ɗin tana hura kumatu game da tsuke ɗan baki, ta cigaba da ƙoƙarin ganin ta gano ke yake wajen. ———————–🔥WS-HOSPITAL.Sister Lazy na shiga room ɗin ta isko Dr James a tsaye yana ɗan kai komo. “Good evening sir”. Cikin ladabi ta faɗa tana wani karya murya……. “Get out!”. Ya faɗa bayan ɗan ɗaukan sekoni kafin ya yi magana…….. Sosai ta ji babu daɗi, abin da Dr James yake yi mata yana sosa mata rai, tana mutuwar sonsa, tana kishinsa, zata iya komai a kansa, har jikinta ta ce ta bashi amma bai kula ba, baya ko ɗaga ido ya kalleta, a cikin hospital kowa yana mata kallon mai capacity tana samun lokacinsa, basu san ba haka bane, ita ce kawai take ƙoƙarin gwada masu ai tana samun lokacinsa kullum, ta dinga karya da nuna cewa ai kullum yana tare da ita alhalin shi idan ba abin da ya shafi aiki bane sam baya bi ta kanta.Idan kunga yana magana da ita to aiki ne dake karkashin office ɗinsa, ko zai bata wani aikin, ko zasu fitar da wani project, yanzu haka akwai gagarumin project da suke ƙoƙarin fara fitarwa, shiyasa ma yake yawan kasancewa tare da ita, dan gaskiya haziƙace sosai, tana da kokari a fagen aiki, to wannan project ɗin ya shafi ɓangaren chemical shiyasa ya kira sister Zinta, saboda a dik kwararrun ɗaliban dake zone 1 babu wacce ta kai sister Zinta kokari sai sister maya, so ya kirata ne dan su yi aikin wannan project ɗin a tare, idan suka kammala shikenan ta koma bakin nata aikin, amma ta ɓata mashi lokaci tasa ya koreta, ga shi kuma dole yana buƙatarta, su ukun nan kuma wasu irin mutane ne masu girman kan bala’i, ga ɗan banzan nuna isa da iko, yana jin kamar ya fi karfin ya kori yarinya kuma ya sake nemanta, ga dikkan alamu kuma sun nuna nemanta wajibi ne a garesa, shiyasa kuka ga yake kai komon nan.Watau idan ka zama kwararre a ɓangaren aikinka fa ko baka nemi kowa ba dole a nemeka. Cikin kunar rai sister Lazy ta juya ta fito, tana fitowa sai ga wasu nurse’s guda uku zasu wuce su kai takardu office na Dr Kamal. Da sauri ta fara yake tana ƙaƙalo murmushin dole game da nuna alamar sun gama shan soyayya da Dr James yanzu, nurse’s ɗin nan kuma sun yarda da ita, saboda sun ga wannan room ɗinsa ne ai, sai waɗan da suke da kusanci da shi suke shiga, shiyasa suke ta yawo da maganar cewa soyayya yake yi da ita, kun san yadda magana take, idan wannan ya ji sai ya kara mata gishiri ya kwasa ya kai gaba, na gaba idan sun ji suma su kara mata har da magi su yayaɗa gaba, a haka ne har masu karya suke cewa Dr James ai har zina yake yi da sister Lazy, bayan shi ko kallon arziki bata haɗasu.Hostel ɗinsu ta nufa dan lokacin tashinsu dama ya yi, zuciyarta tai bakinkirin da takaici, sai tinanin yadda zata samu kan Dr take yi, while su kuma su Maya bayin ALLAH suna room ɗinsu suna ta faman karatu, sun dage dan su ga sun wuce cin kashin sister Lazy, sun zama kwararru suma a kara masu matsayi. ———————–🔥CRYSTAL PALACEZaune take a gefen bed ɗinta tana tunanin daddynta bai zo ba, yana kewansa, sanye take da jeans gundu zuwa gwiwa, daga sama ƴar riga ce da bata gama rufe cibiyarta ba, kan nan babu ɗankwali, ta saki ash hair nan nata da ya sha gyara wajen Madam, yarinya ta fara zama ƴan’mata, kun ga kirjin nan nata kuwa? Sun kara girma da cika, kai ka ce 15 years gareta, saboda ta ɗan murmure kwana biyun nan, har wani cika wuyanta yai, hips ɗin nan so masha ALLAH, ga wani kwanciya da skin ɗinta ya kara yi yana wani glowing saboda samun kwanciyar hankali da natsuwa, ga tsantsar kula da take samu daga daddynta, yanzu bata da damuwar komai sai zallar farinciki, kunga kuwa dole albarkatun jiki su kara bunƙasa su cicciko.Ta buga uban tagumi bata ji shigowarsa ba, sai ganinsa ta yi a kanta tsaye, ai tana ɗagowa ta ga shi ne da gudu ta miƙe ta rungume shi tana sauke ajiyar zuciya. Da sauri ya rabata da jikinsa saboda wani iri da ya ji, dan ma kada ta sake rungumarsa sai ya zauna a gefen bed ɗinta yana faɗin. “Tinanin me kike yi?”. Zama ta yi saman side sofa tare da cewa. “I’m thinking of you daddy, i missed you over, ina ka je two days baka zo ba”. A shagwaɓe ta faɗa. Idanunsa a kan kyakkyawan face ɗinta ya amsa da. “Yanzu ai na zo, komai ya wuce, amin afuwa”. Wayarta ta ɗauko daga kusa da shi, ta yi kamar tana son duba time, ta shammacesa tare da kashe flashlight na wayar ta ɗaukesa hoto, dama in baku manta ba ai ta ce zata turawa Rimsha hotonsa ko? To shi ne ta ɗauka. A daidai lokacin Madam ta kwala mata kira tana faɗin ta zo ta ɗauki abinci. Miƙewa ta yi, da sauri ta nufi waje tana faɗin. “Daddy I’m coming”. Bata jira amsarsa ba ta fice. Bayanta ya bi da kallo, ya kafe mazaunanta da ido yana mamakin yadda komai nata ya kara cikowa kwana biyun nan, kamar wacce ake hura mata su! Bai san kullum Madam tana masu kunun alkama da safe suna sha ba, dan karin lafiya Madam take masu, amma yana ƙara girman abubuwan arzikin, ga Seraphina da shegen son kunun, ta bulbula mashi madara ta yi ta sha, watarana ma da daddare sai ta sha kafin ta kwanta, kunga kuwa dole ko’ina ya ciko sosai. Haka Aisha ɗiyar Madam ta yi wannan cika, ko’ina ya cicciko zaku ce 18 years take da shi, nan kuma 13 years gareta.Jim kaɗan ta dawo hannunta rike da cup, a kusa da shi ta zauna tare da ɗaura ƴan fararen kafafunta a saman nasa kafafun, tana kallon face ɗinsa ta ce. “Daddy zaka sha golden morn?”….. Kai ya girgiza mata alamar a’a ba zai sha ba ba tare da ya yi magana ba…… “But daddy why? Is so sweet fa”.Can ƙasa ya ce. “Dik sweet ɗinsa bana jin zai kai rabin ɗan bakin nan naki na surutu”…… Bata ji me ya ce ba, dan haka sai ta ce. “Daddy what did you say?”……….. Da sauri ya ɗan ɗauke kallonsa daga kanta tare da ciro wayansa, yana sauke ajiyar zuciya tare da godewa ALLAH da yasa bata ji me ya ce ba, bai zaci a fili yai maganar ba, ya ɗauka a cikin zuciya ne. Turo baki ta yi tare da cigaba da shan golden morn ɗinta tana satar kallonsa ƙasa-ƙasa saboda kyan da ya yi yau na musamman ne, ga red lips ɗinsa ta ciza kala sosai tamkar ya sanya jambaki, hair ɗinsa sai wani curlyn yake yi, face ɗinsa na wani irin sheki kamar wani ango, ga shi gerarsa saura kaɗan ya haɗe, ga shi a kwance luff yana sheƙi. Ganin baya kallonta yasa ta ɗan haɗe rai tare da ajiye cup ɗin hannun nata a saman table, a ɗan shagwaɓe ta ce. “I’m okay”…… Slowly ya ɗago da kallonsa a kanta…… “Ɗauka ki shanye dikka”. Ya faɗa can ƙasan maƙoshi. Faɗowa jikinsa ta yi tare da cewa. “No daddy, I’m okay fa”. Ta faɗa tana kwantar da kanta a saman lion chest ɗinsa tare da zago da hannunta ta baya, ta rungumesa tana sauke ajiyar zuciya, dama ta yi kewar kwanciya a jikinsa sosai, tin da ya shigo take son shigewa jikinsa amma ta daure, Seraphina ba dai son jiki ba, kamar wata mage. Ajiye wayansa a gefe ya yi, yana sauke wani irin numfashi a hankali-hankali ya kai hannu ya ɗago haɓarta, ya zamana suna fuskantar juna. Rarraba eyes ɗinta a cikin nasa ta fara yi, wani irin yawu ta haɗiye gwad saboda kwarjinin da yai mata, amma zuciyarta ta gagara iya tausaya mata ta barta ta cire kallonta daga kansa. Harbawa maƙogwaronsa yai sama ya sake dawowa ƙasa, shi ma yawu ya haɗiye amma slowly ba tare da wani kara ya fita ba. Ɗan rankwafo da fuskansa kanta kaɗan yai, kamar zai haɗe bakinsu waje guda sai kuma ya fidda tongue ɗinsa ya lashe golden morn da ta gama ɓata gefen lips ɗinta da shi. Tin da ya ɗan rankwafo da kansa ta datse idanunta gam tana jiran jin me zai mata, sai ta ji ya lashi gefen lips ɗinta, saura kaɗan ta sake mashi fitsari a jiki saboda fargaba da razana. Hannu ya miƙa ya ɗauki cup na golden morn ɗin, sannan ya saki haɓarta tare da zubawa cikin cup ɗin ido, spoon na ciki ya ɗauka, kaɗan ya ɗebo, intently ya kai ɗan bakinsa, kaɗan ya ɗan sha. Da sauri ya cire spoon ɗin tare da dawo da kallonsa a kanta.Daidai lokacin ta waro violet eyes ɗinta a kansa. Wani irin kallon tuhuma ya jefeta da shi kafin ya ajiye cup ɗin. “Ban hanaki shan madara ba?”. Ya faɗa yana ɗan ɗaure fuska. Tin ranar da ya kaita hospital a school ɗinsu, da ya dawo da ita ya taka mata birki a kan shan madara, amma bata ji sai ta sha.Narai-narai ta yi da ido, wani irin kallo mai wuyar fassaruwa ya jefeta da shi kafin ya ce. “Kada ki ce zaki mun kuka a nan”……. Shanye kukan ta yi tare da shagwaɓe fuska, zata yi magana ya rigata da cewa. “Zaki yaudareni ko baby?”……. Kai ta girgiza idanunta na ciccikowa da hawayen yaudara, tana wani jujjuya eyesball ɗin nata. “Is okay, ai ban maki faɗa ba, ba sai kin yi kuka ba, please stop taking milk, baki son cikinki ya daina ciwo ko?”….. “Ina so ya daina”. Ta faɗa tana kwantar da kanta a kirjinsa……. Mayar da nose mask nasa yai tare da cewa. “To ki daina shan milk”. “Amma daddy ina son milk sosai fa”. Hannu yasa ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna. “Zaki rinƙa sha amma ba yanzu ba kin ji? Sai kin ƙara girma”………. Kai ta gyaɗa mashi alamar to ba wai dan ta so hakan ba, sai dan kwayar idanunsa dake cikin nata sun haifar da kwarjininsa da yasa ba zata iya cigaba da ja in ja da shi ba, amma fa ba daina shan milk ɗin nan zata yi ba.”To tashi mun a jiki”. Ya faɗa ganin ta tsare shi da kallo, a zahirin gaskiya ba kai tsaye shi take kallo ba, ta afka duniyar tinanin yadda take jinsa a ranta ne, kowacce zuciya tana son mai kyautata mata ne, a hankali tsananin kaunarsa ya fara shigarta, ga shaƙuwa, zuciyarta na ta yaba kyansa musamman eyes ɗinsa da lips ɗinsa. Jin ya ambaci ta tashi mashi a jiki ne yasa ta dawo daga duniyar tinanin da ta afka, tamkar zata yi kuka ta ce. “But daddy last time you said you’re mine, all your body nawa ne, meyasa yanzu zaka ce in tashi?”……. Ɗan sauke eyes ɗinsa kaɗan yai zuwa kan dogon wuyanta mai kara ɗaukar hankalinsa, ya ɗan saci kallon kirjinta kafin ya ce. “Kin kara girma, kin yi nauyi, zaki karyani ne, maza tashi karfina ya kare, kin ci girkin Madam kin zama lukuta”. Ya faɗa tare da sake haɓarta. “Ni ba wani nauyin da na yi, kawai dai ka ce ka daina sona ne”. Ta faɗa tare da shigewa jikinsa sosai, har cikin ransa ya ji wani irin, da sauri ya miƙe tsaye da ita, a saman gado ya kwantar da ita tare da komawa saman sofa ya zauna, ya ɗauko wayansa ba tare da ya sake yin magana ba, amma ba kai tsaye wayar yake latsawa ba, ya dai rike ne, surar jikinta yake ta satar kallo. Miƙewa zaune ta yi, bata san time ɗin da ta wurga eyes ɗinta ta dallah mashi harara ba sai da ta ga ya zare mata idanu, sannan ta yi saurin ɗauke idanunta tare da miƙewa tsaye, kaɗan ya ɗan kalli shafaffen cikinta da shape ɗinta da ya fita sosai saboda rigar irin mai robar nan ce ta kamata, kamar mai jin tsoron ɗaga ido haka ya saci kallo kirjinta a yadda take a tsaye, idanunsa suna ɗan rawa, a ransa ya ce baby ta girma sosai, a fili kuma ya ɗauke kansa tare da cigaba da danna wayar da bai san me yake dannawa ba.Daidai lokacin Madam ta shigo hannunta rike da plate na abinci, ta yi mamakin ganinsa a ɗakin, bata yi zaton yana nan ba. Kamar zata juya sai kuma ta kariso ciki tare da cewa. “Barka da zuwa babana”…… Kallo ɗaya yai mata tare da ɗauke kansa, yana danna wayar ya ɗan jinjina mata kai ba tare da ya yi magana ba. “Rigimammiya ga abincin nan na biyoki da shi tin da kin ki zama ki ci”. Madam ta faɗa tana kallonta…… “Mom ni na ƙoshi, na sha golden morn”…… Madam zata yi magana ya rigata da cewa ta ajiye abincin ta je kawai. Ba musu ta ajiye ta juya ta fita. Ɗan ɗaure fuska yai tare da ajiye wayansa a gefe, ya sauƙe nose mask na face ɗinsa ƙasa, sai da ya watsa mata wani irin kallo mai kama da kallon love mai kama kuma da harara kafin ya ce. “Jeki ɗauko ɗankwali ki zo”…….. Ya faɗa mata ta daina zama ba ɗankwali ne tin ranar, amma bata ji.Turo baki ta yi tare da wucewa waje, bayanta ya bi da kallo har sai da ta fita, a fili ya ce. “ALLAH ya bani ikon taya ɗan uwana sauke nauyin da ya rataya a kansa”. Ɗakin Madam ta shiga, nan ta isko Aisha na zaune tana buga game a wayar. “Aesh ina veil ɗinki?”. Ta faɗa tana turo baki. “Daddy ya ce a sanya ɗankwali ko?”. Aesh ya faɗa tana miƙewa…….. Kai ta gyaɗa alamar e kawai. Veil Aesh ta ɗauko ta miƙa mata, karɓa tai ta fito, room ɗinta ta dawo tana yafa veil ɗin. Zaune a saman karamin carpet dake gaban bed ta iskonsa, umarni ya yi mata kan ta zauna, ba musu ta zauna, ɗaukar spoon ya yi ya fara bata abinci a baki cikin natsuwa. Ba musu ta fara ci tana ɗan tura baki. A daidai lokacin wayarsa tai ƙara alamar shigowar saƙo. A natse ya jawo wayar tare da dubawa. Message ɗin Lion ne, yana buƙatar ganinsa yanzu. Dole tasa ya ajiye spoon ɗin ya miƙa, goodnight yai mata, ba tare da ya jira amsarta ko ya jira ta miƙe ba bare har ta rungumesa yadda ta saba ya yi saurin ficewa ya barta tana ƙoƙarin miƙewa ta rungumesa ɗin. Kai tsaye benensu ya koma. Tsaye ya isko Lion and guru a tsakiyar room ɗinsu, dik suna sanye da sleeping dress iri guda. A saman bed ya wuce ya zauna yana binsu da kallon mamaki, babu wanda ya ce mashi uppan, nisawa ya yi kafin ya ce. “General meeting za’a haɗa a kaina ne irin wannan tsayuwa da kallo haka haka?”…….. Guru ne ya amsa mashi da. “Ashe kasan ka yi laifi”. Hararar guru ya yi kafin ya buɗe baki zai yi magana Lion ya rigasa da cewa. “Ina ka je Aryan? Da dawowarmu gidan nan ko minti 10 ba’ayi ba, ko wanka baka yi ba bare dinner har ka fita, ina ka je!”. In a harsh waye ya karisar da maganar. Tin da Champion ya ji ya kirasa da Aryan kai tsaye to yasan yau akwai dirama kenan, dan haka sai ya miƙe, dama a kule yake da haushin Lion ɗin na abin da yake yi wa Seraphina, so ya shiryawa dik faɗar da zasu yi yau, amma sai ya faɗa mashi gaskiya.Ido cikin ido ya kalli Lion, babu wasa a tattare da shi ya ce. “Nauyin da ka gagara saukewa ne nake tayaka saukewa! Zayra’an ka ji tsoron ALLAH, ka sani fa ƴaƴa amanace da ALLAH yake baiwa iyaye, me kaifin Seraphina? Me tai maka? Dan kana da matsala da mahaifiyarta Dr sai abin ya shafeta ne? Kada ka manta fa kun samu matsala da Dr ne tin cikin Seraphina bai wuci watanni biyu ba a duniya, to me ta sani? Meyasa kake cireta daga rayuwarka? Ka manta da ba’a sakewa tuwo suna ne? Ka manta da common sunan da ake kiranta da shi yau kai ka raɗa mata? Meyasa zaka tsaneta da laifin da ba ita ta yi maka ba? Na ji kuma na yarda mata rauni ne kuma barazana ga maza kamar yadda ka faɗa, kuma Dr tai maka laifin da ba zaka iya yafe mata ba, bugu da ƙari mom ma, amma ita fa Seraphina? Laifin me ta yi?…..” Ku ji Aryan da wata magana, ya manta da cewa shi ma yana hukunta Rimsha da laifin da ba nata ba saboda ya tsaneta, da yake ita Seraphina yana sonta ai kun ji yana kareta har da cewa ba laifinta bane.Bai iya karisa maganar ba saboda wani irin zazzafar marin da Lion ya wanke mashi fuska da shi, lokaci guda Lion ya canza tamkar ba shi ba, ya zama tamkar mayinwacin zaki, da alama Aryan ya fama mashi wata ciwon ne mai raɗaɗi, gabaɗaya jikin Lion tsuma yake yi, idanunsa sun kaɗa jajir gwanin ban tsoro da firgitarwa, ga wasu tsirarun jijiyo da suka bayyana ɓaro-ɓaro a kansa zuwa gaban goshinsa, idanunsa har kamar kumbura suka yi, damatsan hannunsa zaku ce an kara hura mashi su ne, ga wasu jijiyo ɓaro-ɓaro da suka bayyana a dikka damatsan hannun nasa.Wuyar rigar Aryan ya damƙo da karfi, ya cukuikuye ya shaƙesa da karfi kafin with harsh voice ya ce. “Idan ka sake mun maganar wasu mata a nan sai na kashe ka Aryan! Na tsanesu, basu tsinana mun komai b a rayuwata face bakinciki da kunci game da danasanin saninsu! Wancan mata (his mother) ita ta zama sanadiyar kashe mahaifina, ta bi son zuciyarta da zugan mutane, aka haɗa kai da ita aka kashe mahaifina saboda abin duniya, sannan ta tafi ta bar mun Nirash bayan ta bashi poison dan ya mutu saboda bata son shi, ba dan yana da tsawon kwana ba da ya mutu, ta kuntara rayuwata ta jefani cikin haɗari da balain rayuwa tin ban san waye ni ba! Kada ka manta har gidan yari na je dik a dalilinta, bana son tina rayuwata ta baya, bana son sake ganin dik wata halitta ta mace a kusa dani, dan su ɗin guba ce a gareni!”. Cikin wata iriyar murya ya kai karshen maganar, yadda zuciyansa yake tafasa yana jin tamkar ya kashe kansa ne, shi kaɗai yasan me ya ji a zuciyansa.Take dik jikinsu ya yi sanyi, domin sun san tarihinsa sarai, sun san komai, ya sha bakar wahalar rayuwa kafin ya taka matsayin da yake a yau. Kuma confirm dik abin da ya faɗa gaskiya ce, wlh mahaifiyarsa ita ta kashe mahaifinsa da hannunta, ita ta bawa Nirash guba dan ya mutu, bugu da kari ta tafi ta barsu, bata yi zaton Lion yana raye ba, dan shi ya girma ne a hannun Hosainin mahaifinsa, da ita aka haɗa baki aka kashe mahaifinsa, aka cire kwakwalwar mahaifin nasa, saboda kwakwalwarsa aka kashesa, wannan kaifin ƙwaƙwalwa tasu gado suka yi, a dalilinsa aka zubawa mahaifiyarsu maƙudan kuɗaɗe ta yarda ta wuce gaba wajen kashesa aka cire ƙwaƙwalwar tasa aka yi wa wani dashensa, ba na ce maku daga ɗaukar fansa ya rikiɗar da su Lion haka ba? To labari ne mai tsawo wanda sai mun kai wani mataki a littafin zaku ji tarihinsa, amma an kuntatawa rayuwansa, mahaifiyarsa ta bi abin duniya da son zuciya ta cutar da su, har gidan yari sai da ya je a lokacin da bai wuci ɗan shekaru 8 ba, kuma dik a dalilinta ne, shiyasa kuka ga ya zama haka, ya azabtu a baya ne bawan ALLAH. Nasan wasu zasu ce uwa da kanta, kwarai kuwa, akwai wasu iyayen da babu ALLAH a ransu kuma kun san hakan, bare ace abu ya haɗu da babu addinin Musulunci, bugu da kari su a wajensu ba wani abin bane, and then su idan basu son yara ma ɗaukarsu suke yi su kaisu gidan marayu su ajiye, bata son Nirash shiyasa ta bashi poison yana ɗan jariri. A yankinsu ba kowa yake son yara ba, da wuya ku ga masu yara 4, ɗaya ne idan yai yawa biyu ko uku, basa wuce hakan. ALLAH dai yai mana mai kyau, amma Lion shi zai faɗa maku ya ga rayuwa kuma ya ɗanɗani azaban rayuwa kafin ya zama Lion ɗin yau, idan ya tuna sace kwakwalwar mahaifinsa da aka yi sai ya ji zafi a zuciyansa, ya ji tamkar ya haɗiyi zuciya ya mutu.

Back to top button