Hausa novels

Harijin Tsoho Page 29 Romantic Hausa Novel

dariya abba yayi yace”maryam karki biyewa shirmen zahra fa tasa kiyi abun kunya agaban sirikinki,kawai kisakota ajirgi ta dawo ɗakin mijinta munyi mgn dashi kuma yace zegyara””wallahi seya iskota nan,zan barta ta dawo”cewar maryam.Daddy dake zaune yanajin duk abinda suke cewa murmushi yayi ya dakatar da abban yace “ko chinane zani akan nuna mutuntawa ga iyalina,karka damu zani sokoton gobe yauma nasan ba jirgine da yau zan tafi”cewar daddyn.Ayko haka abba yabar mgnr dan daddyn ya kafe kan cewa zashi sokoton yazo da itagoben.”Yanzu maryam fisabilillahi meyasa kika riƙe zahra gurinki kikasa hankalin mijinta ya tashi,”cewar maman zahran bayan abba ya shiga yamata bayani ta kira maryam awaya.”Ay dole kice haka mana tunda ke naki mijin na kwanciya dake keda shekaru sukaja ma kenan,se zahra ƴr ƙaramar yarinya da yanzune shaawarta ke motsi ne zaku zuba ido kuna kallo miji ya maisheta hoto a gidanai to wlh bashi yiwuwa.”cewar maryam Ita maganar ma kunya taba maman zahra tace”to ay yana hanyar zuwa se kimasa fitsarar da kikaga dama se anjima”cewar mama ta kashe wayarta.Shiko daddy yana shiga gida khadeeja ta fito da sauri dan taga ko tare yake da khadeeja,ganinshi shi kaɗaine ya farantamata rai ta shiga yimas sannu da zuwa.sama sama ya amsa ya wuce ɗakinshi,dn yafison zama shi kaɗai awannan darn da yasn ta yadda ze shawo kan matsalarshi da zahra da aljanun khadeeja.khaddeja ko yanayin daddynne yasa ta shiga farinciki bana wasaba dan tasan anyi ba daɗine yasa ya dawo a haka rai aɓace kuma ba tare da zahran ba.”Allah kasa sakinta yayi sakinma uku”cewar khadeeja tana dariya.Washegari daddy be faɗa musu inda zashiba ya fice masu tsaron lafiyrshi kamar kullum suka mara masa baya suka nufi airportc dan tun cikin dare yayi booking jirgi.be jimaba a airport jinginsu ya ɗaga zuwa sokkoto zuciyrsa cike da zumuɗin son ganin matarsa.anty maryam sa zahra tayi ta caɓa ado kamar zata gasar sarauniyar kyau,ita kanta zahran ta ƙosa taga mijinta dan magungunan da anty ta bata sun ƙara mata shaawar son kasancewa da mijin natane.dan gyarane bana wasaba.Abbane yakewa escote ɗin daddyn kwatancen inda zasu kaishi dan tuni gomna ya turo a tarbeshi.basu wahalaba suka gano gidan inda akaiwa daddy iso zuwa babban falon gidn.koda ya shiga ba kowa se kayan abinci da aka jere masa naalfarma.zama yayi yana amsa wayar shugaban ƙasa yana bashi umarnin yazo Abuja ze wuce england ya wakilceshi taron ƙasashen duniya da zaayi shi baze samu zuwaba,yana da meeting da ƴan taadan da suka adddabi nigeria.dan akawo zaman lfy da tsaro aƙasar.daddy beso hakanba hakade ya amsa ya kashe wayar,dede lokacin shigowar anty maryam.cikin girma da mutunci suka gaisa ta gabatar masa da abinci yace yaci acikin jirgi.shurune yabiyo baya kamin daddy ya fara magana da bada haƙurin ta bashi matarshi.gyara zama maryam tayi tace,”alhaji aure tsakaninku da zahra akwai cutaswa ciki da yasa zahra tazo gareni inshiga gaba ka cikata dan ta samu ta auri wani daze iya biya buƙatunta,baze yiwu yarinya ƙarama irin wannan kuma ace wai an maisheta hoto agidan mijiba kuma ace zaa zauna lfy”cewar maryam.”Duka nida ita munyi kuskure amma insha Allahu zahra sede ta kawo miki wata ƙarar tadaban amma ba wannanba,kiyi haƙuri ta fito mutafi zan gyara insha Allahu”cewar daddy atsanake.”Zata fito amma nan gaba inde baa gyaraba na kumaji to bazan bari ƙuruciyarta ta ƙare adafa abinci da haɗa ruwan wankaba “cewar maryam tana murmushi.Murmushi daddy yayi ya sanar da ita tafiyar dake gabanshi a halin yanzu.”To tunda tafiya zakayi kabarta anan mana inka dawo ta dawo”cewar maryam”Zan tafi da ita abujane inada gida acan in da halin kuma tafiya da ita england ne to dagacan zan wuce da ita ade tayamu da addua”cewar daddyn.Sun ɗan taɓa hira da anty maryam ɗin kamin sukayi sallama ya ajiye mata bunch nacdala kusa da abincin yanata godiya ya wuce mota,inda be jima sosaiba zahra ta fito amina ɗauke da kayanta.daddy suman zaune yayi ganin kyan da zahra tayi,dako ta juya baya suyi sallama da amina tudun mazaunanta daya gani sedaburarshi tai masa rawar itigi itigi itigitigitigi a wando.Kayanta aboot akasa sannan aka buɗe mata bayan motar inda daddy ke zaune ta shiga ta zauna kusa dashi,ba tare data masa maganaba.motar babbace irin me kamar falonnance da driver ma inkana bayanta baka ganinshi baya ganinka bare jamaar gari.zahra ƙin kallon daddy tayi shine ya matso kusa da ita yasa hannu ya ɗagata ya ɗorata acinyarshi yana leƙa fuskar da take ɓoyewa yace yana dariya”zahra jarabarki tayi yawa har tafi tawa,yanzu wannan doguwar tafiya haka duka akan bura”yayi mgnr ta yadda ita kaɗaice zata jishimurmushi ne ya kubce mata ta sinne kanta a kafaɗarshi.har suka iso airport daddy tsokanarta yake.suka yi sallama da jamian gomnatin jihar sokoton suka wuce jirgi ya ɗaga dasu zuwa abuja.sun iso abuja lafiya lau inda kai tsaye restautrants suka tsaya suka cika cikinsu inda daganan gidansa dake abujar suka sauka,ran zahra fess gata ga mijinta agarin da banasuba,tasan yau ranar tace .a gurguje uncle yayi alwala ya fito zahra na zaune yasata itamataje tayi dan suyi jamin sallolin da basuyiba.shigewa toilet tayi,sede tun daga gurin tsarki ta tsike da lamarin ubaniji sakamakon period da ta yazo mata,zamewa tayi ta zauna abayin jikinta asanyaye wanne wacce irin jarabawace.dataga zaman baze yiwu bane ta fito jikinta asanyaye kanta aƙasa,ta nufi gefen gado ta zauna.uncle wanda ke tsaye yana jiranta tunda ta fito idanunsa na kanta,ganin damuwa atattare da itane yasshi cewa”kizo muyi sallah first time is going ko magrib bamuyiba””kayi ni bazan samu damar yiba period ne yazomin”cewar zahra kamar zata rushe da kuka.Uncle shima ji yayi jikinshi yayi sanyi matuƙa be iya cewa komiba y juya yayi sallhrsa ya idar ya gama adduoinsa ya shafa sannan ya isa gurin zahran datai tagumi hannu bibbiyu.kauda tashi dmuwar yyi yasa hannu ya rungumota jikinshi yana dariya yace “ayya ta gama wassafa yadda zata cinyemin burata se kuma Allah ya ceceni”ya faɗi yana cire mata tagumin.ayko kuka tasa mishi dan ta kasa riƙe baƙincikin nata,gashi kumacyazo yana tsokanarta da wanne zataji,damashi ay bason cin gindin nata yake yiba”ayko cikinkukan take cewa”dama kai ayhakan kakeso tunda damacan ay bason kwanciya daninkakeyiba”Riƙeta da kyau uncle ɗin yayi ya koma serious yace cikin sigar rarrashi”zahra tunda kika zama matata wallahi babu lokacinda banason kwanciya dake,kawai ki ɗauki duk abinda ya faru a matsayin tsarin Allah dole nasn akwai dalilin Allah nayin hakan pls banason kina faɗin wai tun usuli banaso”ya faɗi yana shafa gadon bayanta.sun jima yana rarrashinta kain yasmu tayi shurun.”daddy banida always”cewar zahran ashagwaɓe.”bani awa guda bariinje in siyo miki da kaina dan wannan abun kunyane nazo da amarya cin amarci kuma aji labarin amarcin baze ciwuba”ya aɗi yana jan hancinta.dariya tayi shikuma ya miƙe ya fice be jima sosaiba ya dawo ɗauko da always ɗin ya miƙa mata,ta amsa ta shige toilet tayi wanka tana fitowa shima ya shiga ita kuma gaban mudubi ta wuce tana kimtsawa.daddy na,fitowa ya ɗauki kayan baccinsa riga da wando ya saka sannan ya fesa turare ko shafa be yiba ya haye gado dan yanaso yayi cukucukun tafiya da zahran england ɗin.online yahau yana mgn da wainda abun ya shafa inda besha wahalaba aka bashi tabbacin zasu iya tafiya tundaamatsayin shugaban ƙasa zashi kuma,ajirgin ƙasar dan haka ba damuwa bane.ya kammala kenan ze ajiye wayar kiran khadeeja yashigo wayarsa video call,dan yini sukayi cikin damuwar rashin sanin inda ya tafi kuma tanata kiran ayoyina bata samu time ɗinyana jirgi.ganin kiran nata murmushi yayi dan shaf zahra ta mantar dashi shafin yaran nasa be kira ya shaida musu yayi tafiyaba.ɗaga wayar yayi ayko ta bayyana a fuskar wayar tashi tana ganinshi tace ashagwɓe”haba daddy kasamu cikin damuwar rashin sanin inda ka shiga why?””haba khadeeja nida ba yaro ƙaramiba ay kinsan duk inda zan shiga dole ina cikin ƙoshin lafiya,””wallahi duk mun damu se kiranka nake bana samu yanzuma lucky nayi nakira video call ɗinnan”tafaɗi cikin daɗin ganinsa lafiya lau.daga haka gaisawa sukayi ya shaida mata yaje abuja,kuma dagacan ze wuce England ,taro se nan da sati me zuwa ze dawo”to daddy Allah kaika lafiya ya dawo mana dakai lafiya,ay danasan zaka tafi da wuri da munbika mu tayaka ɗebe kewa”cewar khadeeja cikinnuna kulawa.Zahra wacce ke tsaye da ɗaurin ƙirjin tawul ganin zaa gama wayar ne tunda tanajin komai dasuke cewa tayi saurin hawa gadon,direct cikin daddyn ta shige tana rungumoshi tana faɗin”wayarku da khadeeja in kukafara bakwa gajiya,ka kwanta haka baby agajiye kake in gari ya waye kwaci gaba”khadeeja mutuwar zaune tayi ganin ahran ajikin mahaifinta da ɗaurin ƙirji kan ayi wani yunƙuri zahra ta amshe wayar a hannun daddyn ta kashe.miƙewa tayi jikinta na kakkarwa,ta fara safa da marwa dama ashe da zahra ya tafinabujar kuma tunda tagansu tare tasan da ita zashi london,tirƙashi.

Back to top button