Hausa novels

Gargadar So Chapter 132 By M Shakur

PA nakawo mata wani gown da kanta Mom tasaka mata suka dauketa suka fito sai hospital nasu koda yaushe akwai standby Doctors aka karbi Hawwa jikin Mom na rawa saikuma ta dauki wayanda takira Excellency shima dasauri yace “gashinan zuwa zai taho da Khaleel”Kusan 1hr basuji komiba saiga Excellency tareda Khaleel dayayi zuru zuru yana shigowa hospital din yace “Mom suna wani daki?” Da sauri ta nunamai kawai yawuce da gudu Doctors yagani kanta arude yace “wat happened to Matana? Wat happen to my wife?” Dasauri Dr yace “calm down” daidai yanama Hawwa wani allura a vein sannan yadago yana cire handglove tasauke ijiyan zuciya yace “Alhamdulillah” idanun Khaleel sunyi ja yace “wat happened?” Yama kasa daukan paper yarike suka fito su Mommy sukai wajen da gudu Excellency yace “meya samata likita” murmushi yayi yace “congratulations to all of you Mrs Khaleel is pregnant!” Chak Khaleel ya tsaya yana kallon Dr Mom tayi wani ihuuu ta rungume Excellency shikuma kawai yadaga mommy chak yana juyi da ita kaman yara bakin Khaleel nadan rawa rawa yace “wh…..why was she bleeding?” Dasauri Mom da Excellency suka tsaya chak jin tambayan da Khaleel yayi dahar murna ya mantar dasu, Dr yace “I can for a fact tell you ba one baby ne ke cikin matanka ba! Definitely daya yafita but she’s still pregnant zamuyi scanning and we need to put her on a bedrest, cus mahaifanta baida kwari for now maybe sai tafita daga first trimester, she needs to avoid working, lifting heavy objects, intercourse etc yanzu ma I think ahhhhmmm….”Dr yakasa magana Khaleel yace “wat!? Talk” adanhankali yace “yanzu ma I think yawan sex yasa Baby daya yafita” wani kalan dukawa Khaleel yayi kawai yakama kanshi sai Excellency yazauna kusada shi, Mom tace “dakina ma zata dawo wlh kafin ya firar da sauran yaran bata kara zuwa wajenshi sai ta shiga wata ma biyar”Excellency yakama kafadanshi yace “it’s okay” Khaleel idanunshi sunyi jaa yace “Dad I am very happy and sad duka I’m going to be a father with the woman that I love! But mistake dina yasa I lost one Baby that means she has been having pains ta boyemin just to make me happy” murmushi Dad yayi ya gogemai fuska yace “it’s okay Allah ne yabamu tana haifosu karku bata lokaci saiku kara wani cikin right? Dasauri Khaleel yace “yes Dad lemme go to my wife” duk sukabi Khaleel dakin hannun Hawwa Khaleel yarike ya manna mata kiss a goshi wlh wani kalan sabon soyayya yaji yana mata wanda baitaba mata shi da ba, Mom ta shafa fuskanta tace “ashe saisa take yawan bacci any small chance ta samu ta bingile” Excellency na murmushi yace “to yarona yayi aiki da cikawa” dan turo baki Khaleel yayi ashagwabe yace “Popppps” shafa kanshi Excellency yayi yace “Weldone my Boy! Jarumin jarumai! Kukkuruku gari yawaye kawai! I will give Hawwa gift kaima I will give you gift for all the hard work! Good job my Son!” hararansu Mom tayi cikeda jin dadi da takaici tace “like father like Son” takalli Khaleel tace “wlh Alhaji kamai kashedi na kamashi yana kokarin yima yarinyar nan wani abu sai nacimai mutunci wlh dakina zata dawo na lurada ita da kyau” Excellency na shafa kan Khaleel yace “ai zakayi hakuri ko? Kaga she’s on bed rest atleast zuwa dai tagama bed rest din ai kai Dr ne you know everything better than me” dan turo baki yayi yace “zan hakura but Dad tell Mom karta hanani shigowa dakin, I can come whenever I want to” Dasauri Mom tace “as long as ina wajen daku yes” Dasauri Khaleel yace “Dady kaganta ko mezatayi awajen?” Suna cikin gardaman saiga Dr yace “time for scan” Khaleel da kanshi ya gyara Hawwa yabude cikinta only MombDa Excellency duk suna tsaye yafara scanning din suna kallon machine din Khaleel na rikeda hannun Hawwa yana murmushi sosai kafinma Dr yayi magana yace “Ya Allah! Pops Moma kunsan menake gani kuwa”? Sai kawai yasaki hannun Hawwa yafadi kasa yayi sujjada sai kawai Mom da Excellency suma suka bishi duk suka dago Khaleel yayi wajen screen din yana goge hawayen dasuke fitomai da bayan hannu yataba screen din yace “3 babies Pops” Doctor yace “kwarai fourth one ne yafita” wani ihu da Excellency da Mom sukayi suka rungume juna sai kawai Mom tafashe da kuka ba kakkautawa tace “babu abinda bamu gwadaba dan na haifamana yara dayawa Allah baiyiba but yau Hawwa tazo ta daukesu acikinta Alhaji nayi alkawarin azumi guda uku just to say thank you to Allah” Excellency yace “wlh nima zanyi ya isa stop crying Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulilah Allah yaba Hawwa lafiya yakawo mana jikokinmu lpy” duk suka juyo suka kallo Khaleel dake goge Hawaye Excellency yace “sabida bannar dakayi yasa yanzu 3 ne not four Madam ki samai ido nabaki dama ki ci masa mutunci idan yayi kokarin yin wani abu kinji” dasauri Mom tace “angama” Khaleel yaturo baki daidai lokacin Hawwa tashiga bude idanunta dasauri Khaleel yayi wajen but kafin yakai Mom da Excellency sun rigashi kawai ya tsaya, shafa kanta Mom tayi tace “My Daughter Hawwa na kin tashi tell me meke miki ciwo yanzu?” Dasauri Excellency yace “meke miki ciwo yanzu eh? Kinason wani abu”Binsu take da kallo Hawwa tama kasa magana Mom ta manna mata kiss a goshi Excelelncy yakama hannuwan Hawwa ya manna mata kiss Mom tashiga mata kiss har a fuska da kunne kaman zata hadiye Hawwa tace “sannu yarinyana mai kyau fine girl mezakici na dafa miki da kaina” daidai lokacin Khaleel daya kasa hakuri yace “Mom and Pops wai matar kune Hawwa na?” Dukansu kallonshi sukayi harda Hawwa, kwankwaso yakama yace “ku matsa min nayi magana da matana mana haba!” Dan murmushi kadan Hawwa tayi tace “Momy zansha ruwa” mom da Excellebcy har ana rige rigen zuwa dauko ruwa Khaleel na ganin haka yawani rungume Hawwa da sauri yace “congratulations to Us” yakai hannunshi yadaura akan cikinta murya chan ciki yace “congratulations to us! Thank you Moonshine for this amazing gift! Thank you for carrying my child! Hawwa me and you are going to be parents! You’re pregnant Hawwa! Nina miki cikin! Akwai yarana anan!” Yashafa cikinta yajuyo da fuskanta suka kalli juna idanunta sun cika da hawaye, she can’t believe tanada ciki awani irin hankali Khaleel yace “thank you!” Murya chan kasa yace “I love you Hauwa’u” gently yakama lips nata yashiga kissing ahankali with so much love and affection yana shafa tummy ta bude kofan da akayi yasa Hawwa ta karbe bakinta da sauri Mom tagansu sarai Excellency ne bai gansu ba ta watsama Khaleel harara tace “tashi anan nabama y’ata ruwa” tashi Khaleel yayi Hawwa ta sunnar da kanta wani kalan kunyan Mom da Abba take shikenan kowa yasan mesukayi tasami ciki Mom ta zauna kusa da ita tana murmushi tace “zona kara rungumeki” tawani rungume Hawwa, Hawwa na boye fuskanta Excellency yace “yarinyana badai kunya ba wlh, d’ana yayi aiki da cikawa” Hawwa taboye fuskanta ajikin Mom da sauri Khaleel yayi dariya yana wani kallon Hawwa he can’t believe she’s pregnant wow! She took in so fast! So he’s this good wow sharp shooter! Yawani kara murmushi yana feeling kanshi irin shi ga champion.

Back to top button