Uncategorized

Abban Sojoji Chapter 47 Book 2 Complete Novel

 

“`The father Of Soldiers“`

 

Story &  Written 

       By 

      Hafsat Bature

💋Boss Bature💋

runtse idonta tayi saboda bazata juri kallon cikin nashi ba yayin da idonta ke cigaba da zubar da hawaye………..

Jin shiru yasata ta sake buɗe idanunta don taga me ya dakatar dashi har lokacin blue eyes ɗinshi na akan fuskarta tamkar mai nazarin wani abu,Allah sarki duk da bai a hayyacinsa yana ƙoƙarin ya dakatar da kanshi yayi control na kansa,Amma ina allurar ƙara zaburar dashi takeyi,sai faman ciccije pinkish lips dinsa yake yi,gaba ɗaya sumar kanshi ta lullu6e fuskarsu su duka biyun,

   wata irin Zufa tagani tana tsattasofa mashi daga fuskarshi hakan ba ƙaramin razanar da ita tayi ba,ɗigowa sweat din tadinga yi daga fuskarshi tana sauka a fuskar Sehrish,

   tuni ta soma haɗiyar yawu ganin yaƙi moving daga rufe ta da yayi hakan yasa,ta tattara dukkan ƙarfinta gaba ɗaya don ta ingije shi kota samu yayi gefe ɗaya ita kuma ta gudu,amma abun mamaki koda tasa hannunta tayi attempting ingije shi,ko motsi wannan baiyi ba saboda wani irin ƙarfine yazo mashi bana wasa ba,

..zaro ido tayi tana kallonshi hankali atashe,abun mamaki for the first time saita samu fuskarshi ɗauke da wani irin ƙayataccen murmushi naban mamaki lokaci guda yagama kashe mata jiki gaba ɗaya taji wata irin kasala ta rufar mata,

   kwakkwarar damka yakaima wuyan rigar jikinta ya yage ta biyu nan take big boobs dinta suka bayyana gashi bata saka brazier ba,kokawa suka shiga yi dashi domin kuwa ta damƙe rigarta da yake ƙoƙarin yin wurgi da ita,sai faman ƙoƙarin rufe ƙirjinta take yi da ita,a ƙarshe daya fi ƙarfinta sai ta fashe mashi da wani irin matsanancin kuka da ƙarfin gaske take cewa”…Ya Allah ka kawo min ɗauki……Ya Allah ka dawo dashi cikin hayyacinshi ni nasan cewa ba yin kan shi bane…..

  tuni ya afka ma ƙirjinta ya tasar masu, hannu takai tana ƙoƙarin janyo bedside lamp ɗinshi amma koda ta ruƙo fitilar ji tayi bazata iya cutar da shi ba kokaɗan saboda tsananin son da take yi mashi,tana jin duk wani motsin shi ajikinta,

   Har bakinta takai a damtsen hannunshi don ta gartsa mashi cizo amma ina koda ta aza teeth ɗinta a fatar jikinshi sai dae kawai tafashe da kuka saboda bazata iya ba😢

   Suna cikin wannan yanayin Marshal Omar ya faɗo cikin falonsa dawowarshi kenan daga wurinsu hossana bakomai ne ya kawo shi ba face message ɗin da sgr ya turo mashi a wayarshi nacewa bashi da lafiya,bai sanar mashi ba a lokacin da suke atare sai da suka rabu yana acikin mota ya rubuta mashi message ɗin, ganin saƙon da yayi ne yasa shi yin hanzarin dawowa gidan don ya duba shi,

   Yana shigowa falon yaji sautin kukan Sehrish acikin ɗakinsa ga wani irin gurnani da sgr keyi na irin kura taga naman nan, hankalin shi a matuƙar tashe ya afka bedroom ɗin nashi,ba ƙaramin razana Omar yayi ba ganin yarda Sgr ya rufar ma Yarinyar gaba ɗaya ya danneta a lokacin harya zame dogon wandon jikinshi,shorts ne kawai ya rage mashi shima ƙoƙarin zame shi yake yi daga jikin shi,

   A tsawa ce Omar ya kwaɗa mashi kira da ƙarfin gaske ya furta “RAFAYET!!!!!!!!!!!!!!!!! Tamkar maƙoshin shi zai 6allo waje haka ya ambaci sunan har kunnan sehrish, amma shikuwa gogan sam ba alamar yaji balle ya ɗago,

   Ganin hakan yasa Omar yin hanzarin ƙarasawa tare da kai hannunshi a matuƙar zafafe ya damƙi sumar kanshi da karfin gaske ya janyo shi yayi wurgi dashi gefe guda saman gadon,

  Cikin sauri sehrish ta rufe ƙirjinta da rigar ta wadda sgr ya yage mata ita,tashi tayi zaune tana ta faman sessheƙar kuka ga jikinta dake ta faman kerma,

   tamkar zaki haka Sgr ya kuma ɗagowa daga wurgin da Omar yayi dashi gaba ɗaya ya makance,wani irin ihu sehrish tasaki ganin yasake nufota yana wani irin gurnani,

  Cikin hanzari Marshal Omar ya damƙo damtsen gannunshi yana cewa”Wai meyake damunka ne!!!me kake ƙoƙarin yi ne!!!

   Juyowa sgr yayi yana wani irin huci ya kalleshi tamkar baisan omar ba haka ya zabura ya miƙe tsaye tare da dirowa daga saman gadon ya daddage ya dunkule hannunshi yakai mashi kwakkwaran naushi a saman ƙirjin shi,ba ƙaramin zafi Omar yaji ba,rai a6ace shima ya cakume shi tare da kai mashi naushi,nan fa suka kaca me gaba ɗayansu tamkar ƴan wrestling haka suka shiga bugun junansu,

  ganin haka yasa sehrish saukowa daga saman gadon dama ta samu ta zura rigar ajikinta duk da ta yayyage daga gabanta sai dae ta sanya hannu ta ruƙo rigar ta tattare wurin daya yagen,cikin sauri ta kama hanyar fuce wa daga ɗakin,aikuwa karaf akan idon Sgr a wani irin zafafe yayi wurgi da Marshal Omar gefe guda, da gudun gaske yabi sehrish tare da cafkota jikinshi nan take ta sake fashewa da wani irin matsanancin kuka, 

   Da hanzarin gaske Omar ya yunƙura ya taso yabi bayanshi tare da rurruƙe hannunshi tabaya da ƙarfin gaske,sai da yayi da gaske sannan yayi wurgi da sgr gefe guda, hakan yaba sehrish damar watsawa a guje tabar ɗakin,

  Kafin Sgr ya yunƙura ya taso tuni Omar ya janyo ƙopar ɗakin ya datse ta, ya rage daga shi sai shi acikin ɗakin suna kallon kallon,

   Omar bai ta6a tsorata da sgr ba sai ranar ganin yadda yake zazzare mashi ido tamkar baisan shi ba, gaba ɗaya kanshi ya gama ɗaurewa saboda yasan cewa ba Halin shi bane,shi da sam mace bata agaban shi ko kallo wannan amma kuma ace yau shi da kanshi yake ƙoƙarin yiwa Mace fyaɗe,bayan shike hukunta masu aikatawa da hannunshi,lallaikam akwai matsala,

   ganin yadda yake ta faman huci yana cizon la66a yana kallonshi yasa shi saurin dakatar dashi da hannu yana cewa”Look rafayet!!! Ni nasan ba yin kanka bane,nasan ɗan uwana bazai ta6a aikata hakan ba,dan Allah ka amsa mun don na tabbatar da cewa ba yin kanka bane…….’kafin Omar yakai ƙarshen maganar tashi tuni sgr ya kai mashi kwakkwaran ruƙo duk irin nauyin marshal Omar sai da sgr ya ɗaga shi ya ɗaɗɗagoshi tare da yin wurgi dashi,aikuwa ba ƙaramin buguwa Omar yayi don gaba ɗaya yatafi ya zube gaban drawer dinsa nan take forehead dinsa ya bugu ajikinta har wurin yaɗan fashe kaɗan dafe goshin sa yayi tare da ɗagowa da idonshi ya kalli sgr cikin sanyin murya yace”Ni fa ne Omar ɗinka yau da kanka kake buguna?so kake ka kashe ni,

   tamkar tunzura shi yayi maganar da yayi aikuwa gadan gadan ya tunkare shi da wannan tafiyar ta basawa,

  “In fa na biye mashi wlh naƙasa ni zaiyi da alama,” ya fadi acikin ranshi, cikin sauri Omar ya tashi tare da yin hanzarin afkawa cikin toilet ɗinsa ya rufe ƙopar,yayi hakan ne saboda tsoran karsu raunata junansu don inya bugeshi ba ƙyaleshi zaiyi ba ƙarfine zai haɗu da ƙarfi daganan kuma abunda zai biyo baya su dukansu bazasu ji daɗin shi ba,

  Tamkar zai 6a66ake ƙopar toilet din haka yadinga bugun ƙopan saboda Omar ya buɗe mashi yashiga,su cigaba da gashi don ba ƙaramin fusata shi yayi ba so yake ya karairaya ƙasusuwan jikinshi,

   “Wlh ka yi mai isarka,bazan buɗe ƙoparba,” yana magana dariya tana cin shi saboda lamarin ya gama ɗaure mashi kai,

   tuni jiri ya soma ɗibar sgr ja da baya baya yadinga yi yana ambaton sunan Allah nan take ya yanke jiki ya faɗa saman gadonshi abaje ya sume,

  jin shiru tsit yasa Omar sanya hannu tare da buɗe ƙopar toilet ɗin yaɗan leƙo,ganin shi kwance saman gadon ya sume ba ƙaramin sanyi yaji ba aranshi,

  fitowa yayi daga cikin toilet ɗin yana faman sauke ajiyar zuciya,ƙarasawa yayi inda sgr ɗin yake,hannayen shi yasanya tare da tattaro dogayen ƙafafuwanshi ya azasu saman gadon gaba ɗaya, sannan ya gyara mashi kwanciyarshi tare da janyo blanket dinsa ya lullu6e mashi jikinshi, 

   Addu’o’i ya tattofa mashi sannan ya kama hanyar fuce wa daga ɗakin harya kai baƙin ƙopa karaf idonshi ya sauka kan Syringe din allurar da sehrish ta zuba acikin dustbin,cikin sauri yakai hannunshi cikin dustbin ɗin tare da ɗauko kwalbar allurar yana karanta rubutun dake ajikinta,nan da nan hankalin shi yayi wani irin mugun tashi tuni kanshi ya gama ɗaurewa tunaninsa taya akai SGR yayi ma kanshi wannan allurar!!!!? 

  “I can’t believe it!!!” ya furta yana sake jujjuya kwalbar dake hannunshi,

   Tare da ita ya fito daga ɗakin yaso yaje wurin Yarinyar saboda ya rarrashe ta ya fahimtar da ita amma dare yayi sosai baisan awane hali take ciki ba yanzu,wuce wa bedroom ɗinshi kawai yayi tare da kwalbar ruƙe a hannunshi saboda yin Investigation akanta,dole ya binciki yarda akai akasamu allurar acikin gidan saboda dama sun jima suna neman haramtaccen companyn miyagun kwayoyin dake sarrafa allurorin a 6oye masu cire imanin mutun lokaci guda,

😳😳😳

  ***

A 6angaren sehrish kuwa abun gwanin ban tausayi haka ta faɗa ɗakinta tana faman shan kuka,gefen gadonta tazauna domin ƙarashe kukan nata,ta jima batare da yin motsi ba,hannunta na ruƙe da rigarta sai ƙara matse wurin take yi tana kuka,duk wurin da sgr ya damƙa ajikinta ba ƙaramin raɗaɗi yake yi mata ba saboda baiyi mata ruƙon wasa ba,idanunta sun kumbura sosai saboda kukan da tasha…….’

  Bakomai tafi ji ba face yarda taga Omar na bugunshi,tsoranta karya lahanta shi akan abunda take da tabbacin cewa ba yin kanshi bane,😢

Daƙer ta iya miƙewa ta wuce toilet saboda ta tsarkake jikinta,rufe ƙopar toilet ɗin tayi kusan 15 mins sai gata ta fito ɗaure da towel tana faman sauke ajiyar zuciya,har cikin ranta ba ƙaramin sanyi taji ba da Marshal Omar yazo don da baizo ba adai dai wannan lokkacin da SGR ya jima da yin raping dinta,kuma babu tabbacin cewa zata rayu saboda ba ɗigon Imani atattare dashi lokacin,

     Wardrobe ɗinta ta buɗe tare da curo wata rigar baccin ta zura ajikinta, sannan ta koma tare da hayewa saman gadon,janyo bargonta tayi tare da lullu6e jikinta dashi,

rufe idanunta tayi nan take brain ɗinta,ta tariyo mata fuskar sgr lokacin da yake kallon cikin idanunta sweat dinshi na zuba a fuskarta nan take wata irin kasala ta rufe mata jikinta,sam bacci yaƙi ɗaukarta saboda daga tazo runtse idonta sai taji kamar SGR zai faɗo mata cikin ɗakin,firgita ta dinga yi duk tabi ta tsoratar da kanta duk da ta rufe ɗakin ammma ji take kamar zai biyota ne,saboda yarda taga ya buge omar ya afko mata ɗazun,tana cikin wannan halin wayarta ta buga uban ringing aikuwa a gigice ta wuntsila ta faɗo ƙasa daga saman gadon tana ƙoƙarin shigewa ƙarƙashin gadon,yadda kasan wadda sanyi ya kama,haƙoranta sai kerma sukeyi kaf!kaf!!kaf, yatsun hannunta kuwa kamar waɗanda aka sanyawa battery sai rawa sukeyi ba ƙaƙƙautawa,ta jima a haka tana faman zazzare ido, sai daga bisani ta gane cewa wayarta ce ke ringing,lalla6awa tayi tataso tana tafiya cikin sanɗa har ta ƙarasa wurin side drawer ɗinta buɗewa tayi tare da ɗaukar wayarta ta dake ringing,tamkar wayar zata sul6e daga hannunta saboda kermar da fingers din nata keyi,Sunan AMRISH ne ya bayyana akan screen din wayar,lokaci ta duba kusan ƙarfe ɗaya da rabi na dare,katsewa kiran yayi saiga message ya shigo nata,cikin sauri ta buɗe tare da karantawa kamar haka

  _Hi reesh,nayi missing ɗinki sosai shiyasa na kira don na tsoratar dake saboda nasan cewa zaki firgita in kirana yashigo a wannan lokacin,May be ma kina nan kina Jan minshari ne_

   Murmushi sehrish tayi sosai bayan tagama karanta,reply ta mayar mata da cewa”i missed u too my lovely friend,kinci nasara akaina saboda kin tsoratar dani sosai,gobe ba school amma zamuyi video call ne,” 

  Bayan ta kammala tura mata saƙon ta mayar da wayar asaman drawer din ta ajiye,safa da marwa tashiga yi acikin bedroom dinta tana tunanin taya akai Sgr yyi attempt na raping ɗinta!!!? tsayawa tayi cak lokacin da zuciyarta ta ambaci sunan HAROON,gabanta ne taji ya faɗi bakomai ta tuna ba face maganar daya yi mata nacewa”Basai kin gode mun ba Aikin ladane,nidai burina ki kaima shi ya hanzarta yi gobe da safe kinzo kiyi mun godiyar,

   Dafe ƙirjinta tayi cikin tsananin tashin hankali, hannu ta aza akai muryarta na rawa tace”innalallahi wa’inna ilahirraji’un nashiga ukuna!!haroon yaja mun bala’e…tabbas shine silar komai !! Shiya bani allurar dana kaima babban yaya, wayyo Allah na…yanzu dole su tuhume ni akanta!!Haroon ya gama dani………….

  A daren ranar sehrish bata runtsa ba yarda taga rana haka taga dare,tasha kuka kamar kamar me ƙarshe ma tashiga toilet tayo alwala tafito ta shimfida carpet tashiga jera salloli har sai da ƙafafunta suka soma raɗaɗi sannan ta dakata tare da ɗaga hannayenta sama tana roƙon Allah ya tsareta daga sharrin Haroon,sai wuraren asuba bayan tayi salla sannan bacci yayi awon gaba da ita a saman sallayar,💔

        Morning ❤❤❤

Wuraren ƙarfe takwas azmee tashiga bugun ƙopar bedroom dinta,har cikin tsakiyar kanta tadinga jin bugun,a gigice tafarka tare da miƙewa ta nufi kopar ta buɗe tana tambayar wanene,

  Bin ta da kallo azmee tayi ganin yarda fuskarta ta kumbura suntum ga idanunta ma sun ƙankance saboda rashin isasshen bacci,hankali atashe tace”Lafiyarki kuwa sehrish?Anya ma kinyi bacci jiya? Fuskarki kamar ta wanda yasha kuka? 

   Maimakon ta bata amsa sai ta fashe da wani kukan saboda tunawa da halin da take ciki,ganin hakan yasa azmee shiga cikin ɗakin tare da rufo masu ƙofa,. 

   ruƙo hijabin sehrish tayi taja ta suka zauna daga gefen gadonta sannan ta kalle ta anatse tace”faɗamun meya faru ƙanwata?meyasa ki shiga cikin damuwa…..”

   cikin shessheƙar kuka sehrish ta Zayyana mata dukkan abunda ya faru adaren jiya ta ƙare da cewa”a….Aunty azmee wlh ba laifina bane Haroon ne ya bani allurar, banyi tunanin zai cutar dashi bane,yanzu ni bansan ya zanyi ba! Idan babban yaya ya tuna abunda ya faru jiya dole ya tuhume ni akan ni na kawo mashi allurar………’kasa ƙarasa maganar tayi saboda kukan daya zo mata,

  Shiru azmee tayi kamar mai nazarin wani abun kafin daga bisani tasanya hannunta a kafaɗar sehrish din tace”Just Calm down ur mind!ki share hawayenki,ynx yakamata muyi tunanin samun solution before ya tuna din, amma nayi mamakin a ina haroon ya samu allurar daya baki ashe dama kuna ƴar tsama dashi baki ta6a sanar mun ba!?

  cikin shessheƙar kuka sehrish tace”bansan me nayi mashi ba aunty azmee haroon ya tsaneni nima bana son ganinshi saboda ya jima yana ƙuntatamun bana son na tayar maki da hankaline shiyasa ban ta6a sanar dake ba……’

   Jinjina kai azmee tayi kafin tace”Kinyi kuskure sehrish!!baki ɗaukeni kamar yarda na ɗauke ki ba,rashin gayan mun da kikeyi shine zai jefa ki cikin matsala….’rai aɗan 6ace azmee keyi mata magana,

  “Aunty azmee kiyi hakuri nasan nayi kuskuren rashin sanar dake yanzu nagane hakan,” 

   ajiyar zuciya azmee ta saki kafin tace”shikenan ya wuce,naji daɗi sosai da yakasance Omar ne ya ƙwaceki a wannan lokacin da bansan mai zai biyo baya ba,ynz babban matsalar dole ne suyi zargin wani abu akanki,koda Omar ya tambayeki wanene ya baki allurar ki sanar mashi kawai that’s the only solution!!!

   girgiza kai sehrish tayi tare da cewa”a’a aunty azmee bazan iya cewa haroon ne ya bani allurar ba,saboda bakowa ne zai yarda dani ba,kuma zai iya ƙullamun sharri ne,ina tsoran hakan,”

   gyaɗa kai azmee tayi tare da cewa”hakane kuma kin faɗi gsky,abun zai iya juyewa ya dawo kanki,amma naso ki sanar dasu cewa shi ya baki allurar saboda ki samu ki tsira,amma bakomai nasan cewa Omar zai fahimce ki in kikayi mashi bayani,babban tashin hankalin shine idan shi Sgr din ya tuna abunda yafaru gsky akwai matsala!!!!

   Sun jima suna tattaunawa kan yarda zasu shawo kan matsalar kafin daga bisani Azmee tace”ki kwanta ki huta don nasan jiya bakiyi bacci ba,ni bari na wuce kitchen,”

  Amsa mata tayi da toh,sannan ta cire hijab ɗin jikinta ta kwanta saman lallusan katifan gadon,lamo tayi a hankali brain din tadinga tariyo mata abunda ya faru adaren jiya,musamman yarda yayi mata rumfa da wide chest dinshi yana faman gurnanin nan yana kallon cikin idonta,wani irin yanayi mara misaltuwa,

ba ƙaramin shock taji ba alokacin duk da tana cikin tashin hankali hakan bai hanata jin emotion dinshi ba,

   Hannu tasa tare da janyo fillow ta rungume shi sosai ajikinta saboda yanayin daya zo mata tuni taji wata irin kewarshi ta lullu6eta kamar maijin zazza6i,runtse idonta tayi nan take wannan ƙayataccen murmushin daya sakar mata jiya yadawo mata a idonta,cikin sauri ta buɗe su tana faman sauke ajiyar zuciya,ban ta6a ganin kyakkyawan murmushi ba sai adaren jiya Ya Allah ka mallaka mun shi ❤💋 

  Ta furta fuskarta dauke da murmushi daga bisani wani baccin ya kuma yin awon gaba da ita,

******

fitowa Omar yayi daga bedroom dinshi jikin shi na sanye da jallabiya maroon colour,jiya da tunanin abunda ya faru tsakanin SGR da yarinyar nan ya kwana,burin shi kawai yaje yaga ya rabin ranshi ya kwana, shiga part dinsa yayi tare da wuce wa bedroom dinshi,

abun mamaki samun shi yayi tsaye agaban mirror jikinshi na sanye da bathrobe ya ɗaure suman kanshi ta baya,da alama fitowarshi kenan daga bathroom,

  shiga ciki omar yayi tare da yi mashi gyaran murya,juyawo sgr yayi ya kalle shi tare da 6ata fuska yace”Am angry wit u omar,bana son ganinka cos i even texted u about my sick amma shine ko kazo ka ganni ko? Ya fadi tare da tsuke mashi fuska,

  Tsayawa Omar yayi yana kallon shi kamar mai nazarin wani abu,yayi wani fresh dashi sam babu alamun damuwa attare dashi,

   Cikin mamaki yace”Oh kana nufin ka manta abunda ya faru jiya”?

  “Meya faru”!? Ya tambayana yana kallonshi aɗan ruɗe,

   matsawa kusa dashi Omar yayi tare da aza hannnayenshi akan shoulders ɗin Sgr yace”Wai dagaske kamanta komai?duk abunda ya faru jiya”?

  girgiza mashi kai yayi tare da cewa”Omar ni fa i don’t know what are u talking abt explain to me pls,

  fashewa da dariya Omar yayi daker ya tsagaita yace”pls ka tuna mana ko kaɗanne,

  Shiru sgr yayi yana bin shi da kallon bana son raini, can dae yace”Jiya ni bansan ina kaina yake ba,i Can’t remember,

   jinjina kai Omar yayi har lokacin fuskarshi ƙumshe da dariya yace”kaine kayiwa kanka allura jiya?

  ɗan yatsina fuska yayi kafin yace”yeah its me meya faru ne?

  girgiza kai omar yayi tare da cewa”babu komai kawai inaso inji kaine ka ɗauko allurar?kuma kasan wace allurace kayi ma kanka”?

  ɗan shiru Sgr yayi yana kallon fuskar Omar na wani lokacin a ƙoƙarinshi na ya tuna meya faru,ajiyar zuciya yasaki tare da cewa”Bani bane,wannan yarinyar ne, itace ta ɗaukomin,”

   ruƙo hannunshi Omar yayi yaja shi suka zauna daga gefen gadonshi sannan yace”da ka tashi yau da safe kana nufin kwata kwata baka ga wata alama ba ajikin ka ba”?

   ɗaure mashi fuska yayi yace”Omar banason wannan tmbyar nifa ban gane me kake nufi ba,”

   Hannu omar yasa yana shafa ƙirjinshi yace”kwantar da hankalin ka mana,just tell me da wani yanayi ka tashi yau ajikin ka, 

  Shiru sgr yaɗanyi na wani lokacin kafin yace”bro i can’t explain it,yanayi mara misaltuwa jiya na kwanta da ciwo, but dana tashi naji ni’ima atattare dani ga wani ƙarfi da nake Ji not only that omar When I went to the toilet, I saw something that really confused me because I had never seen it before………………🙊

Weekend mu haɗu on monday insha Allah, don’t forget to follow me on tiktok boss_bature❤️

Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

*SANARWA SANARWA*💃💃💃💃

*ME TAKEN NA AMARYA HUTAA$$*

*MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI.  MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI.*

*LOCATION KANO*

08062073990

It’s not just good …it’s finger linking good faster than fast food, better fine dining.

Snack

Awarah 

Farah

Zobo

Samosa

Cup cake etc 

Contact me 09063302182or 09012179727.

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka 

Wadrobe balls 

Madarar kulleccham 

Vaseline kulleccham 

Kajiji

Halut

Couscous 

Khumrah 

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku garzayo kar ayi baku

Back to top button