Mejo Najeeb Page 28 By Autar Alheri
“Cikin mamaki yake kallon ɗan nashi dayakafe mace da ido ko kiftawa babu…suko su general aliyu gabaki ɗaya sun tsorata da ganin kallon da dady keyiwa majo ɗin…dasauri general aliyu yadoki shoulder ɗinshi tareda nuna mishi dady, wanda yakafeshi da ido Shima yana mishi kallon tuhuma.Suko su general faruk gabaki ɗaya shunsha jinjin jikinsu musamman dasukaga ashe dady bashi kaɗai bane shida abokinshine Alhaji Abubakar mahaifin general aliyu…gaidasu suka shigayi cikin girmamawa, amma Alhaji Abubakar ne kawai ya’amasa shikam dady gaba ɗaya hankalinshi yatafi wurin mamakin ɗan nashi, juyawa yayi yakalli Isseta dakanta ke ƙasa kana yajiyo ga mejo din cikin kakkausar murya yace”wacece wannan yarinyar najeeb? Yatambaya idonshi akan najeeb ɗin cikin tuhuma…shiru yayi bece komaiba setaune lips ɗinshi naƙasa dayayi yana tsotsa..wannan abin kuwa yayi bala’in ƙularda Alhaji Khamis cikin fishi yakoma cewa “waiba dakai nake maganaba najeeb? Yar waye kaɗauko? Nace….cikin sauri general aliyu yace “please dady tsaya kaji wlh ba ɗaukota yayiba dama….ya’isa Aliyu bakai natambaya ba idanshi beda bakin Bani amsa yabari, zakacemun baɗaukota yayiba itace takawo kanta? Koni makahone? Tunshigo warkufa nake kiransa amma gabaki ɗaya idonshi da hankalinshi nakan yar mutane, “Magana zaka fara ɗauko minne najeeb? Dama abinda kakeyi kenan ɗaukar ƴaƴan mutane kana yawo dasu shiyasa kake hantarar ƙannen ka kana musu ƙazafi? Najeeb shine rayuwarda kaɗaukarwa kanka? Neman matan banza zakafar….tun dady beƙarasa faɗar abinda zefaɗa ba yayi saurin dakatardashi tahanyar faɗar “no dady please kadena wannan maganar wanne irin matatan banza kuma? Ita wannan fa dakake faɗa akanta dady nauyinace miysa kakemun irin wannan tunanin ne please? Yaƙarasa maganar cikin takaicin canjawar mahaifin nashi domin da abaya ne sam bazekawo irin wannan munanan kalaman agareshiba…….shikuwa dady cikin mugun mamaki yake kallon najeeb ɗin kafin yace”nauyinkafa kace? Ita wannan yarinyar?? Wacece ita dahar tazama nauyinka bansaniba?? Yayi maganar yana yiwa najeeb ɗin wani irin kallo nakama renamin hankali….shikuwa shiru yayi kamar beji abinda dadyn ketambayaba domin Allah yasani har kanshi yafara ciwo sabida bayasan yawan magana musamman cikin ɗaga murya kamar yadda dady kemishi ayanzu.. “badakai nake maganaba najeeb kayimun banza kosena saɓa maka yanzunnan bakin naka ze buɗe wacce ita nace? Yatsinkayo muryar dady yana magana cikin tsawa.”Buɗe blue eyes ɗinshi yayi a kan dady dahar sunfara canza kala sabida ɓacin rai kamin yanisa yabuɗe baki cikin dakiya yace “SHE’S MY WIFE dady she’s my marriage wife,(Ita ɗin matatace dady ita ɗin matar aurenace) 😳😱🙆♀️ yafaɗa cikin gaskiya da gaskiya babu fargaba balle danasani aranshi.Wani irin waro ido daga dady har Alhaji Abubakar suka yi baki asake suna kallonshi..hakama general faruk da mufeedah dukkansu baki buɗe suke kallonshi cikin mugun mamakin furucinshi…shiko general aliyu wani irin ƙayataccen murmushi yayi yana duƙarda kanshi ƙasa…Amarya anty hawwaDayamma liss sukashigo garin Lagos inda suka ɗauki hanyar gidan mijinta kaitsaye sedai da mugun mamaki nakebin motocin da kallo ganin sun nufi banana island, mamaki begama kasheniba seda suka nufi gert ɗin gidan Alhaji Khamis sahabi, inda suna zuwa Gert ɗin yawangale kanshi suka kutsakai ciki….bayan motocinsu sungama Perking ne suka shiga fitowa suna ƙarewa gidan kallo ganin girma da tsarinshi.. mamansu yah balah kuwa baki harkune itada wasu dangin iyya hassi dasukazo kawo amaryar, anty bilki ma sesantin gidan takeyi aranta tanajin dama itace Allah yakawo wannan danƙareren gidan cikin wannan daular….to aɓangaren anty hawwa amarya ma haka abin yake domin duk baƙin cikin datakeji na wannan Auren ayanzu seta nemeshi tarasa wani irin daɗi takeji tana godewa abbanta daya bada aurenta awannan gidan domin itakam Taga wurin zama…su zubaida da jidda kuwa beyedasu kawai suke suna debewa idonsu ƙwarƙwata…ahakan wasu sojoji cikin waƴannan dady yasa suka daukosu suka wuce gaba ƴan kawo amaryar natake musu baya har jikin perlor gidan.Hajiya Umma nazaune itada Hajiya mama dasu ummi hadda juwaira waƴannan baƙin sukashigo perlor dasallamarsu…..cikin sakin fuska kuwa su Hajiya Umma sukatashi suna tarbarsu tare da yimusu yahanya…suma suka amsa musu baki awashe, bayan sunbasu wuri sunzauna ne akashiga gaishe gaishe….sosai su Hajiya mama suka tarbi waƴannan baƙin na dady kamar yadda Yagaya musu suna tafe…ƴammatan ne suka shiga gaida baƙin ananne idon juwaira yasauka akan ahalin nata ido tazaro cikin mugun mamaki tace”laaa anty bilki kune atafe dama??? Wannan tambayar datayi itace tasaka hankalin sauran mutanen kaiwa gareta.”Laaa zuwaira dama kina’nan kinrigamu zuwa kenan? Waya gayamiki nan za’akawo amaryar Halan?? Cewar anty bilki Itama cikin mamakin ganin ƙanwar tasu anan.Da mamaki zuwaira tace “amarya kuma wacce amarya? Kamarya wacce amarya ? Bakisaniba kika rigamu zuwa, cewar zubaida…kamin zuwaira tasake magana mamansu yah balah takatsesu tahanyar faɗar”iKon Allah dan Allah kuyiwa mutane shiru duk kuncikamu dasurutunku..aiko suka yi tsit…itako tayi hakanne sabida ganin kallonda Hajiya mama kemusu..haka dai kowa yabar zancen inda Hajiya Umma ta kalli ummi dake zaune tace “ummi maza jeki kuɗaukowa iyayen ƙawarki abin taɓa baki ashe dama iyayen ƙawarki ne zasuzo shine baki sanar munaba….tayi maganar tana murmushi..itadai ummi batace komaiba domin kanta ya kulle kuma dama ita ba ma’abuciya surutu bace….riƙo hannun juwaira kawai tayi suka nufi kitchen ɗin inda auta Siyana ma tabi bayansu suka shiga ɗaukowa baƙi abincinda aka shirya musu…sosai suka cika musu gabansu dakayan ciye ciye kala kala…Hakan ƴan kawo amaryarda babu biki suka zage suna bawa cikinsu hakkinshi🤩 anga jar Miya da kaji na bidiri aciki sekwasar gara akeyi. (Allah sarki ummu shuraim se raba ido takeyi tana haɗiyar yawu amma sunƙi tsammata☹️ daga ƙarshe dai seda ƴar mana ta rarrasheta tukunnah ta haƙura bayan maman Yasmeen dasauran team ɗin TEEMAH P R V sukayi alƙawarin Siya mata🥳🤣)Seda suka gamacin abincinne tukunnah aka kaisu masaukinsu inda sukabar su Hajiya mama datarin tambayoyi akansu sabida Kalaman su anty bilki sunsakasu cikin zargin wani abun.Juwaira kuwa yadda tasamu suka ɗaga tacimmusu inda aka saukesu takira jidda tajata tafice da’ita can wurin lambun gidan..cikin sirri tace “jidda wai wacece amaryar dakuke maga akai wlh bansan komaiba? Kallonta jidda tayi cikin yarinta tace “anty hawwa mana itace amarya nanne gidanta. Ido juwaira tazaro tana faɗar”anty hawwa dai Tayaya Hakan tafaru kuma wanene mijin nata? Tatambaya cikin giɗimarda lokaci ɗaya tasameta, domin dai da anty hawwa da juwaira uwarsu ɗaya ubansu ɗaya dukkansu ƴaƴan iyya hassi ne… “Nima bansan waye mijinta ba amma dai Abba ne yace akawota, anan jidda tabawa juwaira labarin duk yadda akayi auren anty hawwa lokacinda batanan. Tashin hankali kenan, ai juwaira batasan lokacinda tafara sambatuba tana faɗar”nashiga ukku ni juwaira Allah yasa dai bashi bane Allah yasa bashi bane kai Bama shibane wlh sam bazeyuba. “Bashi bane waye anty juwaira? Muryar jidda tadawo da ita cikin hayya cinta….dasauri tace “bakomai jidda muje namaidaki daga Hakan tariƙo hannun jidda suka koma cikin gidan.”Masu karatu idan baku mantaba koda akayi Auren anty hawwa zuwaira bata gidan iyya hassi tace taje gun danginta ne a Kano shiyasa batasan komai akan wannan Auren na yayarta ba… atakyaice dai zuwairar gombe tagidansu Isseta itace juwaira kawar ummi ƙanwar mejo najeeb a Lagos, a gombe ana kiranta zuwaira a Lagos kuma juwaira.🧏♀️💃 *INA KUKE BIG LADY’S KIKARANTA KOBAZE ANFANEKIBA ZE AMFANI WANI NAKI* 🧏♀️💃 🤩MAGANA A KEYI TA GLOIN SKIN🤩 (GYARAN JIKI SHINE MECE) DUK MACEN DABATA GYARA TO MUNA MATACE BAKAI AKIRATA MACEBA🤷♀️HADDA MAZANMA🤨💫 Hajiya shin kina buƙatar jikinki yayi kyau fatarki Takoma ɗanya shakaf tamkar ta jarirai ??? Kikoma tamkar zarah acikin taurari acikin mata yan uwanki✨✨✨✨✨domin fa hasken zarah dabanne💃 💫shin kina buƙatar fatarki Takoma tamkar ta jaruman Kaneewood kona novel?? Humm kinsan cewar dafata ne matan waje kekarɓe mana mazaje??🙄🙄🙄 To idan baku saniba ayau kusani, ƙyalli fata shine keruɗar mazajenmu dakuma samari kai harmada ƴammata🤷♀️💫💫idan kinshirya gyara jikinki Hajiya kigarzayo domin samun ingatattun haɗin daze wanke Miki fatarki tass kikoma tamkar bala rabiya✨sabida ƙyalli da kyau babu kwailin balle abata miki fata, se haɗin zallar gargajiya na ƴaƴan itatuwa masu inganta lafiyar fatarki, *SABULUN WANKA, MAN SHAFAWA GA ƘAMSHI GA DAƊi, SEKUMA DILKAH WADDA ZAKIYIWA KANKI A CIKIN MINCI* dukkansu afarashi ɗaya za’a haɗa Miki duka ukkun wlh wlh wlh summa tallahi acikin mako ɗaya (one week) Zaki banbata fatarki data sauran mutane domin ingatattun kayane kuma inada granty akansu, duk wadda tayi anfani dasu mako ɗaya bataga canjiba tazo wlh Allah zan bata kuɗinta domin ko haufi banayi akansu💪gaduk me buƙatar wannan haɗin ze iya tuntuɓar wannan nomber 👉 07037092176 🙏🙏🙏 munada maganin mata kala kala namatsi na daɗi danakomai ma munada harmada na maza wanda suke fama da matsala, gadukkan me bukatar kayanmu ga nomber nan ansaka ze iya nemanmu ako ina yake afaɗin duniya zamu kaimishi insha Allah🙏 sayen nagari meda kuɗi gida me kyau bayada tsada Ako ina mungode.🙏🤗DadyCikin mugun mamaki yace “matarka najeeb?? Dama aure kayi batareda nasaniba? Kenan ka isarwa kanka komikake nufi dani najeeb? Aure kodai renin hankali.. ya’isa alhaji dan Allah adena wannan zancen anan ba zancene wanda za’ayishi wajeba abinda yadace mubi komai asannu semugano inda bakin zaren yake yanzu muje gidan acan yadace a tautauna wannan maganar.. yaƙarasa zancen yana riƙo hannun aminin nashi tare da ɗagowa yawatsawa general aliyu harara yace “sekuzo muje gida harkai kafayyace muna gaskiyar wannan lamarin domin duk abinda najeeb zeyi tare zaku ƙullahshi, yana gama faɗar Hakan yaja hannun dady sukabar mool ɗin….ajiyar zuciya general faruk yasauke cikin damuwa yacewa general aliyu”wai mike faruwane bro? Ina Fatar bawani laifin kukayiwa su dady ba domin ayadda suke magana kamar bakuda gaskiya…dan murmushi general aliyu yayi kafin yabashi amsa kamar Hakan “karka damu bro bawani laifi duk abinda muka yi akan gaskiyarmu mukeyinshi kawai kuzo muje Allah yana bayan me gaskiya babu abinda zefaru in sha Allah. “Allah yasa cewar general faruk kana suka fice suma daga mool ɗin domin tuni mejo yaja hannun Isseta daketa famar kuka sunyi gaba…motocinsu suka shiga sukamarawa su dady baya domin tuni suka ɗauki hanyar gidan…acikin motarma sosai Isseta ke kuka wanda mejo kejinshi harcikin ranshi sedai besan yaze rarrasheta ba domin shikanshi rarrashin yake nema ayanzu,,,hannunshi kawai yasaka tare da janyota jikinshi yarungume ta tsam yana shafa bayanta alamar rarrashi har suka ƙarasa gidan nasu.Fitowa sukayi dukkansu suka nufi cikin gidan inda suka samu su Hajiya mama zaune a perlor suma suna jiran isowar dady domin yayi musu bayanin waƴannan baƙin dasukaji ana faɗar amarya suka kawo to suka kawowaye….!

