Hausa novels

Halysaah Page 157 By Khaleesat Haydar

HALYSAAH PAGE 157…*Khaleesat na ganin abinda ya fara yi ta mike zaune da sauri tana komawa baya kamar zata yi kuka tana kallonsa cikin duhun tace “Ni dai ka tsaya tukunna” Ya dan yi murmushi, it’s amazing how her body is fully ready, zuciyarta ne kawai ba a shirye ba saboda tsoron da ta saka a rai, ya fara matsowa kusa da ita yana kallonta, da sauri take komawa baya tana jin”Me yasa kike haka Jeeddah, dubawa fa kawai zan yi, minti daya kawai” Har ranta taji ta kasa yarda da shi, ga tsoro da fargaba da ya cika zuciyarta, cike da shagwaba tace “To wait let me ease my self first” Tana fadin haka ta fara kokarin sauka daga kan gadon yayi hanzarin rikota ya jawota jikinsa yana murmushi yace “You are lying, nasan me za ki je kiyi” Da sauri ta rlife fuskarta da pillow murya can kasa tace “Nooo, don Allah ka bar ni inje in yi idan na dawo sai ka duba” Ya kai bakinsa kunnenta yayi mata rada, turasa ta fara yi cike da shagwaba tace “Ni dai ka bari bana soo” Yace “To don Allah ki bari a duba, just 1 minute shikenan sai kije kiyi” A hankali tace “Ni dai baza ka duba ba idan baka bar ni naje nayi ba wallahi” Yace “Har da wallahi” Ta daga kanta tace “To dai baza ka duba ba idan baka bar ni naje nayi ba wallahi” Yace “Har da wallahi” Ta daga kanta tace “To ka bari in je inyi, zan bari ka duba in na dawo” Yayi shiru yana kallonta at the same time yana kokarin calming kansa kar ya kwafsa, sai kuma ya kunna wuta mara haske sosai yana kallonta kasa kasa yace Oya je kiyi ki dawo” Sauka tayi daga kan gadon ta nufi kofar bandakin ya bi ta da kallo, tana bude kofar ta juya tana kallonsa taga kallonta yake kamar zai cinyeta da ido, gwalo tayi masa tayi maza ta shiga bandakin ta kulle kofar da makulli, kasa motsi yayi a inda yake zaune at first gain abinda tayi, can ya sauka daga kan gadon ya nufi kofar yace Jeeddah” khaleesat tace “What?” kasa cewa komai yayi, yaji tace “Gwara ka je ka kwanta baza ka duba komai ba”Ka zata bansan komai ba, Murmushi yayi ya jingina da kofar a hankali yace “Ni ko?” Tace “Kai mana…” Yace “To shikenan,, tunda baki so bazan duba ba, ki fito kiyi kwanciyar ki” Tace”A’a nan ma ya isheni, akwai enough space” Yayi shiru na few seconds, can yace “Da gaske bazan duba ba ki fito kiyi kwanciyar ki” Taki basa amsa, juyawa yayi ya koma ya zauna gefen gado har sannan yana murmushi ganin yanda lokaci daya tayi masa wayo without him noticing, bai taba tunanin zata ki fitowa daga bandakin ba inda ta shiga, duk tunaninsa she went to wash her self, ya shafa gashin kansa yana murmushi ya jawo pillow din da ta kwanta ya dora kansa ya lumshe don babu abinda pillow din yake sai kamshin gashinta, ganin da gaske she is not coming out bayan kusan 30 mins ya mike ya koma yake sai kamshin gashinta, ganin da gaske she is not coming out bayan kusan 30 mins ya mike ya koma kusa da kofar bathroom din yayi kasa da murya yace Look Jeeddah, ki fito kiyi kwanciyarki babu abinda zan maki yanxu wallahi, i promise you” Jin bata basa amsa ba ya fara knocking kofar a hankali yana kiran sunanta, yace “Pls say something My Lady, I mean my words bazan maki komai ba” cikin muryan bacci tace “I am comfortable here, kawai kaje ka kwanta na bar maka gadon” Yace “Na fa rantse nace bazan maki komai ba” Taki cewa komai, a hankali yace Jeeddah” Nan ma ta ki ce masa komai, yafi 15 mins bakin kofar yana lallabata ta fito ta kwanta amma kememe taki fitowa, haka nan ya koma ya zauna aefen aado amma va kasa samun nutsuwar barin tadaga bandakin da gaske, yayi mata magana har ya gaji, daga karshe ma ta dena tanka masa kwata kwata, still bai yi given up ba ya shiga bata hakuri this time around, ya kara rantse mata ta fito bazai ko tabata ba, jin bata amsa ba, da damuwa yace “Kin ji piss” A hankali tace “Rantsewa fa kayi” Yace “Billah bazan maki komai ba yanxu, ai tunda na rantse kin san i won’t touch you” After some seconds ya ji tana bude kofar bandakin, ya dinga kallonta bayan ta bude kofar, taki yarda ta kallesa tayi mika with sleepy eyes ta wucesa ta tafi ta kwanta kan gado ya bi ta da kallo, dan murmushi yayi ya jawo kofar toilet din sannan ya koma can daya bangaren gadon ya zauna har sannan yana kallenta, duk da baccin dake idonta haka nan ta ki yarda ta koma baccin tana jiran ganin har sannan yana kallonta, duk da baccin dake idonta haka nan ta ki yarda ta koma baccin tana jiran ganin ko zai mata wani abu, daga karshe taga ya kashe wutan dakin, ta juya da sauri tana kallon direction dinsa taga kwanciya yayi, tana ta yakice baccin idonta tana son ganin next move dinsa daga karshe bacci ya dauketa ba tare da ta sani ba, kasa bacciAjay yayi yana ta juye juye don yanayin da ya ji ta daxu ba karamin kunnasa yayi ba daga karshe tayi masa wayo ta shige bandaki, babu yanda ya iya tunda ya rantse bazai tabata ba, can cikin bacci Khaleesat taji sa ta bayanta, zata mike yayi saurin rikota kamar me rada yace “Let me feel ur warmth pls wife, just that pls , ba abinda zan maki wallahi” Juyo da ita yayi yana zame hulan kanta ya kwantargasninta yana shakan kamsnin gasnin, lamo tayi a kirjinsa idonta a lumshe, a haka bacci ya dauke ta, shi dai still ya kasa yin baccin, but jin ta a jikinsa ya dan rage masa abinda yake ji kadan, after almost an hour ya samu yayi baccin shi ma…. Wajen uku da rabi Ajay ya kwantar da ita a hankali ya shiga bandaki ya fito da alwala zai yi nafila. Da asuba Khaleesat ta bude ido a hinkali jin an bude kofa, ta juya taga ya fita daga dakin, mikewa zaune tayi tana bin dakin da kallo jin ya cika da kamshin turarensa alamar har yayi wanka, wayarta ta ciro a jaka tana duba agogo taga karfe biyar da rabi, ta ajiye wayar ta shiga bandaki, gani tayi ya cire makullin kofar, nan da nan jikinta yayi sanyi, bayan ta dauro alwala ta fito daga bandakin, har ta idar da sallah tayi azkar bai shigo dakin ba, ta mike ta ciro kayanta ta dauki towel da mayafinta ta har ta idar da sallah tayi azkar bai shigo dakin ba, ta mike ta cire kayanta ta dau towel da mayafinta ta shiga bandakin zata yi wanka kafin ya dawo, ko da ta fito wanka ta gansa zaune dakin with short and singlet yana duba laptop dinsa, ta sauke idonta kamar ta sani ta shiga wanka da gyale kuma ta yafa gyalen a kan tawul din jikinta, gun akwatinta ta nufa ta duka ta bude ta dau kayan da zata sa ta mike, turo baki tayi ganin ya mike ya nufota, zata shiga bandaki yayi saurin rikota, kamar zata yi kuka tace “Kaya fa Zan sa don Allah” Rungumeta yayi ta baya yayi kasa dà murya yace “Good morning My Lady” Ita dai taki amsa gaisuwan taji yana kokarin cire gyalen da ta lullube jikinta da shi ta marairaice tace “Har rantsewa fa kayi jiya, ko ka manta ne” Yayi wani murmushi cewarta ba ya fara kokarin cire mayafin jikinta tana turjewa tana cewa “Ni wallahi i will never trust you again, ka fa rantse bazaka min komai ba, ni dai kawai ka maida ni gida since you can’t keep to ur words” Ganin ko sauraronta baya yi kuma har ya cire gyalen zai koma kan towel da sauri ta kawo wani conversation ko hakan zai yi distracting dinsa tace”Ina kaje da asuban nan da na tashi ban gan ka ba?”Ya dora hancinsa yana bin wuyanta da shi a hankali yace “Breakfast…. da asuba nake breakfast” Tace”Na zata baka cin abinci a restaurant ai kwata kwata”.Yace “In ji wa? Ba dai ko wani restaurant ba, kin san ba ko wani abinci nake ci ba” Tace “Uhm har da wanda nayi?” Murmushi yayi har sannan bai daina bin wuyanta da hancinsa ba yayi kasa da murya yana shinshina wuyanta da hancinsa yayi kasa da murya yana lumshe ido yace “Kema ai abinci ce ba sai kin dafa ba, instead ni zan dinga dafa maki” Ta tura baki jin abinda yace, ta maza ta canza conversation din tace”To me ka ci yanxu da asuba?” Yace “Coffee and Managish” Tace “Meye hakan?” A hankali yace Flatbread dish…” Tace “To nima ka kai ni in ci yanxu, i am very hungry” Ya juyo da ita yana kallonta yace “Really?” Ta gyada masa kai da sauri tace “Bari in sa kaya sai ka kai ni yanxu pls, dama ban ci abinci da yawa jiya ba, shi yasa nake jin yunwa” Ya dan yi murmushi yana kallon lips dinta yayi kasa da murya yace “Yanxun ma wayo za ki min?” Zaro ido tayi tace Wayo kuma?” Marairaice masa tayi bata jira me zai ce ba ta kwantar da kanta jikinsa kamar zata yi kukayanxu….” A hankali yace to bari in tabbatar….” Yana fadin haka ya zura hannunsa a towel din zai kai hannun saman cikinta, ta rike hannunsa da sauri muryanta na rawa tace “Don Allah kayi hakuri, wallahi ban sa komai a ciki ba, why are you doing this please” A hankali yace “Baki sa komai ba?” Ta gyada masa kai da sauri in a state of confusion, damuwanta daya yanda gari yayi haske, yana cire towel din by mistake shikenan kuma ya gama ganin tsaraicinta completely, Yana dan murmushi ganin yanda ta rikice yace “Should we go under the blanket tunda kunya kike ji?” Ta zaro ido a tsorace tace “Ayi me?” Yace Kawai a duba abinda kika hana a duba jiya once and for all” Duk ta tsorata ta rikice sai zare ido take, yace Ko a duba a tsaye a nan?” cikin rawan murya tace”Amma fa nagayamaka yunwa nakeji ko tausayina ma bakaji kai ba gashi kaje ka cika cikin ka ba” Dariya ta basa yace “Kema ai zaki je ki cika idan an gama examination din” Kamar zata yi kuka tace “Ni ban san me yasa ka fara iskanci haka ba, wallahi da ba haka kake ba babu ruwan ka fa sanda muke Maryland” Ya jawota jikinsa yana murmushi yace “Ai ke kika lalatani, da ban san komai ba, ke kika yi spoiling dina” Bai jira cewarta ba ya kai bakinsa kunnenta yace “Are you ready?” tayi narai narai da ido don ta rasa abinda zata ce kuma, duk wayon da ta so masa ya tashi a banza ya ganota, daukanta taga yayi ya dorata gaban mirror zai kwance towel dinta, ta zaro ido tace “A’a meye haka” a hankali yace”Ohk kin fi son can” Kawai gani tayi ya dauketa kamar er baby zuwa kan gado, ita dai sai kankame towel dinta take kar ya kwance, gashi ba dare bane balle tace ya kashe wuta, yana direta kan gadon ya jawo babban duvet din kai ya lullubesu da shi, da hannu daya ya fixge towel din jikinta tayi saurin shigewa jikinsa cikin rawan murya tace “Minti daya fa kace jiya don Allah kar kayi breaking promise dinka” kawai taji ya dora fuskarsa a chest dinta, at the same time yana shafa flat tummy dinta, tsit tayi hawaye ya cicciko idonta, sai kuma ta runtse idon jikinta na rawa, he could hear how her chest is racing, tuni ya cire duvet din ya mayar gefe ya fara sarrafata romantically, nan ta fara rungumosa kuma taki bude ido, deeply yake romancing dinta ta ko ina duk da ido, deeply yake romancing dinta ta ko ina duk da bata sakar masa jiki kamar yanda ta saba ba sai nonnoke masa take, but duk jikinta na amsan sakonninsa yanda ya kamata zuciyarta dai ne yaki nutsuwa saboda tsoro, sae yau ya kare ma Naked body dinta kallo babu wani barrier, a nan ya samu daman dubata yaga she is healed completely and Clenched once again, everything about her body is just beautiful and breathtaking, ya kasa controlling kansa but he needs her consent first, ya kai bakinsa kunnenta muryarsa na rawa yace “Plss Jeeddah, i promise to be gentle, i won’t hurt you i promise…” Ai ko karasawa bai yi ba ta fasa masa wani hu ta gatsa masa cizo a shoulder ta fara turasa da duk karfinta tana neman hanyar sauka daga kan gadon, komawata jawo towel dinta tana rufe jikinta da sauri, saukawa yayi daga kan gadon ya shiga bandaki, hakan yasa ta mike har sannan jikinta na rawa tana kuka ta dau kayanta ta fara sakawa, bayan ta gama ta koma ta rakube kasan gado har lokacin bata daina kukan da take ba, babu abinda take tunawa sai kalan azaban da ta ji ranan da yayi disvirgin dinta, tasan idan ya kara mata waki abu mutuwa kawai zata yi, the terrible pain was still in her brain afresh, after a while ya fito daga bandakin ya saka trouser dinsa da shirt ya fita daga dakin, kwantar da kanta tayi jikin gado a hankali hawaye na sauka idonta tana shesshekan kuka…. Tana nan a yanda ya bar ta har ya dawo dakin rike da breakfast din da tace take so, ya ajiye breakfast din kan table ya dawo kusa da ita ya duka yana kallonta yace “I got you the breakfast Jeeddah” Ita dai taki daga kanta tana goge hawayen da yaki tsaya mata, a hankali yace “Ko in kawo maki nan?” Girgiza masa kai tayi ba tare da ta yarda sun hada ido ba, yace “To tashi ki je can ki zauna ki ci” Ba musu ta mike ta nufi inda ya nuna mata ya bi ta da kallo har ta zauna yana kallonta din da ya siya mata don ta kasa ci, har sannan tana jin zuciyarta bai dawo dai dai ba daga tsoratan da tayi, ta dai shanye hot chocolate din, ta mike tana kallonsa ganin idonsa a lumshe alamar bacci yake, karasawa tayi ta zauna kan bedside drawer tana kallon chest dinsa tana neman inda ta cijesa, taga ya bude ido yapa kallonta, sauke nata idonta tayi a hankali tana wasa da fingers dinta cikin sanyin murya tace “Kayi hakuri….” kallonta kawai yake, sai kuma ya mike zaune yace “Da me?” Ta ki cewa komai, jawota yayi ya mata side hug, duk da yanda zuciyarta ke bugawa ta dake bata yi resisting ba, yayi kasa da murya yace “We will be leaving for Zanzibar City by 11am wife” Ta gyada masa kai kawai….

Back to top button