Gargadar So Chapter 98 By M Shakur
Wanka yayi yafito yashiga closet nashi ya shirya cikin dogon wando da longsleeve shirt yarike lab coat nashi a hannu yafito yadauki pen yarubuta I love you Mrs Khaleel ajikin note ya ijiye mata akan side drawer sannan yaduka ya manna ma kanta kiss yace “I’m going” yafita zuwa dakinta waya ta ya dauko yakawo ya ijiye kan side drawer dan zai kirata sannan yawuce yatafi.Ko sallama baima iyayenshi ba yashiga mota cus yayi latti, Salman yataho ya girgixamai kai yace “from now on I will be driving my self I don’t need security I want to see wat acting normal is” yaja mota yafita abinshi daga gidan he’s driving he’s smiling he’s so happy, kawai he’s feeling like that one thing daya dade yana searching for yasameshi sabida adah duk uban kudin da sauransu still bayajin this farin ciki, date dake nunawa ajikin motan ya kalla yace “her gift should be here already”.Ahankali Hawwa ke bude idanunta wuraren eleven takalli saman dakin tai shiru shikenan yaron nan ya aureta ya maidata abinci? She’s sure da haka ake sex koda yaushe a aure da matan aure sun gudu da all her sisters sun gudo wlh? Can’t she escape this? Yunkurawa tayi ta tashi da kyar tana kallon gefe idanunta suka sauka kan note daya barinmata hannu tasa tasauka tai shiru tana kallo. I love you Mrs Khaleel! Hmmm wato daman lokacin nan duk dayake kallonta agidan Baba ya barta na kwai sabida ba’a riga an kaimai itaba, how did she even allow him to start touching her? Dasauri ta tuna su Ammi suka aikata and datajema yakoreta but itane tai making first attempt, kaman zata kurma ihu da haushin kanta ya isheta, maida note din tayi ta ijiye ta tashi da kyar awahale tace “wayyooo Allah na, wlh zafi nakeji” ahankali tace “wlh Khaleel yanaso yakasheni he’s too big he’s so wicked” wayanta ta dauka tafara tafiya kaman mai koyan tatata tafiyan ta nuna, ta tafi dakinta tai wanka ranta na kara baci akan jika kanta kuma taga handdryer a closet nata but ita tafi gane taje saloon amata bata iyayi da kanta ba.Fitowa tayi ta shirya tsaf cikin wani simple short gown iya cinya tadauki magungunan da kanta sabida azaban datakeji da wayanta sabida tanaso takira yan gidansu tafito elevator ta shiga ta sauko kasa zama tayi a dinning ta sama kanta abinci tafara ci ta bude magungunan tasha daidai wayanta yahau ringing kallon screen din tayi haryau batai saving number Khaleel ba but idanubta sun gane number shi da gangan taki dauka ta dauke kai tacigaba da cin abincin tagama tasha magani bata kwanciya bayan cin abinci but sabida yanda take fama da kanta saita je kujera ta kwanta tana nishi wayanta yafara ringing daga screeen din tayi ganin shine still yasa ahankali takai wayan kunnenta batare datai magana ba Khaleel yace “kin tashi?” Kaman ance dole ta amsashi tace “uhn” “have you had breakfast”? Gyadamai kai tayi tace “uhn” dan shiru yayi yace “nima I’m on break ina out patient department na duba patient 5 yanzu nasa 2 on admission” shiru tayi batace komiba but she’s just realizing muryan Khaleel dadi awaya idan yana maka hira, “ke Kulu bazakimin magana ba”? Hade fuska tayi kaman ance dole tamai magana da kyar tace “likitan menene kai?” Kai tsaye Khaleel yace “gynecologist” Hawwa jitayi kaman duka abincin data gamaci yataso ya tsaya mata a wuya imagine me namiji keyi da zama gynecologist idan ba shi dan iska bane saisa babu abinda yasani sai cin mata, yayi styles da ita harda wayanda bata taba ganin su a google ba, that means all patients daya gama gani mata ne kawai taji zuciyanta na zafi, Khaleel yace “bazan dinga night shift ba” ahankali tace “why?” Ita ko bazaiyiba yau yayi please bataso yazo yanemeta in the night, murya chan kasa yace “cause it’s my hospital!” Hararan wayan tayi tace “aikin kenan!” Cikeda so Khaleel yace “I miss you Moonshine” dauke kai tayi dasauri maganan na ratsa zuciyanta da kyar ta iya daurewa tace “zan fita” “ina?!” Ya tambaya sounding strong, Hawwa tama wayan kallon shekeke irin lallai samin waje tusan asuba tace “saloon zani” kai tsaye yace “bazaki ba!” Dasauri tace “but…..” “no buts, ko gate bazakije ba sai randa I feel like it, let’s see tommorow I will book home service for you, Kinyi wanka?” Banza tayi dashi ahankali yace “an fara kawo kayan Noor I want us to carry our daughter” fushi take but maganan saida yasa dasauri tace “da gaske”? Dan murmushi yayi jin yanda har muryanta yafito yace “yes, zata dawo wajenki anjima idan tadawo daga school” murmushi tayi sosai abin yamata dadi koba komi zata sami mai debe mata kewa ahankali tace “thank you” murmushi yayi yace “I love you” shiru tayi bata taba ganin wanda baya gajiya da fadin I love you kaman Khaleel ba, murya chan kasa yace “i have to go now break is over, I love you Hawwa Jiddah Kulu” rage murya tayi sosai tace “Allah bada sa’a” tai maza ta kashe wayan banatasan mesa takemai addu’a ba, tana zaune awajen akai knocking kofan da kyar ta tashi taje wajen kofan tabude PA ne da manya manyan akwati dasauri tace “good morning Ma” gyadamata kai Hawwa tayi tace “come in” komawa tayi tazauna ahankali PA tace “kayan Noor akace mukawo Mom tace sai dare zata dinga zuwa wajenki kwana that Noor sleeps early 7:30-8 tayi bacci, Gari yawaye you’re only allowed to birth her bada abincinki zata school ba she has special kids chef dake mata girkinta, wankan ma ance idan bazaki iyaba zata aiko da Nani ta” for letting her sleep anan ma anyi mai wuyan she will train the girl in sha Allah murmushi tayi tace “kai bags nata dakin dake next to mine” takalmi PA tacire tawuce sama da bags din tana mamamkin yanda taga Hawwa sai kara kyau take jakunkunan ta ijiye tazo ta tafi Hawwa takarayin shiru wlh she’s bored sai taji dama Khaleel baije aikin ba gidan babu kowa, ba hayaniyan kowa, ita tun ba yauba kallo bai dameta ba saitaji tana missing aikinta wlh, waya ta ta dauka tashiga watsapp taga chats na group din tabi yawanci magana suke kan work duk sai taji tayi missing aiki calculation tashiga yi yaushe zata koma, 60days aka bata lokacin nan ana 20days to bikinta aka bata takardan hutu, yanzu taci about 25-26 days wlh still da nisa wata daya da yan kai zatai agidan nan bata zuwa ko’ina saidai yaron nan yayitaci like food kenan.Ammi takira sukai hira sosai, sai ta shiga kiran kanninta tana cemusu yaushe zasuzo suka cemata Baba yace kada adameta ha yanzu ba sai tayi wata daya duk taji badadi sai abin namata kaman zazzabi zai kamata number Khaleel tashiga kallo kaman takirashi wlh she’s missing him she can’t even deny it kokarin ijiye wayan tayi mistakenly tai dialing number dasauri tashiga katsewa tace “ohh no, yanzu zai dauka ko kewanshi nake” kiranta back Khaleel yayi immediately tasan idan bata dauka ba zaita kira hakan yasa ta dauka takai wayan kunneKafin yayi magana tace “mistake ne nakiraka” murmushi yayi yace “I wish u can love me mistakenly haka” shiru tayi duk saitaji wani iri, murya chan kasa yace “I’m missing you sosai wlh kaman nabar aikin nazo but I want to save lives” hakanan saitaji she felt bad tai shiru sai chan da kyar tace “I am sorry about yesterday” tazare wayan daga kunnenta da sauri ta katse ta kifa kanta akan pillow duk kunya yakamata wai ita ke bashi hakuri.



