Matar Hariji Page 9 Romantic Hausa Novel
Bayan sun gama break din ya sake janta suka kwanta saboda bacci yakeji sosai don daren jiya kusan cinye lkcnsa yayi a kallon kyakkyawar surarta, fir taqi yarda ta kanta a jikinsa da taga ma yana neman takura Mata sai tace ita ta fasa baccin.Dole ya qyaleta ta sauka ta koma falon ta kwanta anan baccin ya dauketa, har 12:00pm ya tashi ya sake wanka ya fito ya isheta tana bacci yayi murmushi tare dazama kusa da ita ya shafa fuskarta ta fara qifqifta idanu kafin ta budeshi tar akan sa.Qaramin bakinsa ya sauke akan nata yace “kinyi baccin safe nasan qila baki tabayinsa ba bakisan dadinsa ba ko?” Kada masa kai tayi yayi murmushi yace “ina addu’ar duk ranar dazan bareki Allah ya aramin qarfin dokuna goma na barjeki yanda sai kinkai uku na rana baki tashi a baccin safe ba.Da yake babu hausa sosai bata gane meyene yace ba sai miqewa da tayi zaune tayi miqa tare da tashi tsaye ya ruqo qugunta ta dawo jikinsa ta zauna ta yunqura zata tashi ya qara matseta da jikinsa tayi tsaki, dago kanta yayi da sauri yace “nikikewa tsaki?”Daure fuska tayi tace “to inma banyi maki tsaka ba mi zanyi miki bakida aike sai iskanci ni wlh na gaji ka kaini Rugarmu mu rugarmu baa irin wannan iskoncin aradu daa Rugarmu kake da yanzu ka mitu kowa ya huta kuma ma idan naje saina hwadiwa innarka aradun Allah….”Sake matseta yayi a jikinsa yana sunsunar wuyanta tare dasa harshensa yana lasa a hankali yana sauke numfashi yana tura hannunsa cikin rigarta yana shafa qasan cibiyarta a hankali zuwa qasan breast dinta yace “ahhhh Hauwah inajin feel dinki over ki barni nadan huta dake kadan kinji”Ture hannunsa tayi ta miqe tace “Kado wannan sunsune sunsunen naka ya isheni fah aradun Allah zanyi maka asurka a hanci mutum saikace mayye kaita baman lasheni ni wannan ai baitace ko mutanen zangon mayu banji labarin suna lashe mutum ba saikai saboda mug….”Buge mata baki yayi yace “zan fara dinke miki bakin rashin kunya tukunna kafin kiyimin asirka sakarya da batasan komai ba wannan dolene ma na nema miki malama take koyar dake a gida” Gatsine tayi masa tace “ehdin ehdin ai dama alqawari kayimin kuma alqawari kayane ni badon ma inaso in zama yar burni ba ai kasan bazan taba biyoka ba”Wucceta yayi zai shige daki tasha gabansa tace “dubeni kagani mace har mace qirar Amurka qinqisar faransa rainon Ingilishi” yanda take wani karkada jiki tana banqaro qirji yayi bala’in bashi dariya ya rabata ya wucce tace “ohodai ai kasan zaren ba kalar yadin bane wani mummuna dakai kamar gwaggon biri”Duk wulaqancin da takeyi yanajinta har ta gama ta koma ta zauna shikuma ya gama shirinsa tsaf ya fito ya abin mamaki kawai yaganta tanata kuka ya matsa ya dago kanta fuskarnan tasa babu alamun rahma yace “tashi kije kisa kayanki kizo mu tafi” murguda masa baki tayi.Ya miqar da ita yace “idan kika sake na cire kayana wlh sai nayi miki abinda yafi na dazu zansha nononki harsai kan ya cire sannan zan…..” Toshe masa baki tayi tace “uffararan aradu baka qarashan nonona saidai kasha na shanuwa” hannu yasa ya shafo gabanta yace “harnan zansha irin shan da nayi masa dazu ya rinqa bulbular da ruwan dadi Hauwah dama dama dama dazu na kwashi gara kinji yanda ruwan gindinki yakeda gardi kuwa”Toshe kunnenta tayi tana zare ido tana fadin “sabo sabo baa bakina ba abakin wani Kado Shedan a gdan Kado Shedan a dakin Kado Shedan a gadon Kado”😂Murmushi yakeyi ya figi hannunta ya shiga da ita dakin ya nuna Mata wata baqar doguwar riga yace “kiyi kisa kina batamin lkc” ta jima tana juya rigar yana kallonta kafin ta juyo tace to a fita a bani guri zansa kayana” Yasan idan ya biye Mata sai sukai sha dare basu tafiba dalilin da yasa ya fita kenan ta dauki rigar tasa tana ganin bra din ta sanya hannu ta rufe idonta tana qyalqyala dariya idan ta bude idonta tayi arba da qoqon bra din saita qara rufe idonta tana dariya.Tsayawa yayi yana kallonta rigar tayi Mata kyau matuqa ta karbi farar fatarta amma yagano gyara ya matsa gabanta, ya dauki bra and panties din ya kalleta ya kamota ya daga rigar zai cire Mata tayi saurin qanqameshi tace “kabari… Kado kabari banaso kake ganemin jikina”Murmushi yayi yace “na nawa kuma Hauwa cire kisa pant da bra banso jikinki yana rawa haka indai ba me and you bane” noqe kafada tayi tace “ai karuwai ne suke sanyawa nikqm ba karuwa bace bazan sanya ba salon in munje gdanku Innarka tace ni yar iskace” Fincikota yayi ya dagata ya cire Mata rigar ya dauki bra din yasa mata daqyar da kokawa sannan yasa Mata pant din ya dauki rigar ya mayar Mata ya dauki hankici ya goge Mata dige digen da tayi da maskara a fuskarta ya shafa Mata powder ya matsa ya kalleta yayi murmushi yace.“Kinfiki kyau a haka ki daina diga abinnan a fuskarki muni yake sanyaki juya ki kalli kanki a madubi ki gani” Juyawa tayi ta zubawa mudubin ido tace “lahhh wannan ba mudubi bane ai Kado majigi ne da muke ganin mutane a ciki a tasha idan munje tallan fura” Shikam ya gaji da wautarta ya juya ya fice yace “ki sameni a mota ina jirankin” Yana fita tabisa da gudu ya bude Mata motar ta shiga yaja suka tafi bayan ya zuba Mata kayan daya siyo Mata a mota ya kira me gyaran fulawar gdansa a waya yace ya shiga parlourn ya bude daya upstairs din da basa amfani da ita ya gyara ya canza komai zaisa amaryarsa a ciki.Suna tafe tanata kalle kallenta har wani maqale windown takeyi ganin hakan yasa ya danna pin din yaci gaba da tuqinsa sauqinsa kawai dake matar baqin glass ne.ai tsaye gdansu ya nufa gabansa na faduwa saboda tunanin abinda zai tarar gurin Hajiyarsa duk da yasan aikin gama ya gama, parking yayi ya bude qofar ya fito ya zagaya ya bude Mata ya tarar da ita shanye da baki tana kallon tsayin benen har wani karkata baki takeyi.Tabota yayi yace “fito mu shiga saura kiyimin rashin hankali a gaban parents dina” oho shi yasan meye parents dama yace iyaye qila ta gane.Kamata yayi hannunsa na cikin nata tanata kalle²nta tana mamaki harda riqe haba oho bai lura da abinda takeyi ba saboda wayar da yake amsawa ya murda qofar ya shiga yana rige da hannunta tare da sallama.Wani birki da taci ta saki hannunsa ta tsaya tana dage kai tana kallon falon cikin mamaki tana daga hannunta sama, tsayawa yayi yana kallonta tana murmushi tace “aradun Allah wannan irinsa ne Moddibo Gambaje yake hwadi mana zaa bamu a aljanna nikam naga aljanna ido da ido”Yana Shirin yin mgn ta sake warcewa ta shiga cikin parlourn ta zauna a gaban plazma TV din da taketa aiki ana haska wani film waishi rudin zuciya a wata tashar hausa. Uban tagumi ta zuba tana qara matsawa jikin TV har saida ta dunguri TV stand din sannan ta tsaya tana dage kai tana kallo tana qyalqyala dariya, ta juya ta kalleshi tace “lahhhhh zo ka zauna muyi kallo kaji Kado aradu nikam anan zan zauna Ina kallon aljanna Ina kallon Mata da mazan yan Aljannah da suka rigamu gidan gaskiya, rushewa tayi da kuka tace “ashema aketa tsoratani akace idan nabari Kado ya tabani mutuwa zanyi ishe irin rayuwar da akeyi kenan idan an mutu” daga Kai tayi taga jarumin film din ya rungume matarsa suna kissing din juna aikuwa saita miqe tayi tsalle ta rungumeshi tace “hege kado ashe duk a Aljannah ka koyo irin wadannan abubuwan to amma shi banga yasha Mata Innininta ba”…………🤣🤣🤣😂Hajiya dake fitowa ta tsaya ta zubawa sarautar Allah ido Muneef ma dake dinning yanayin lunch ya juyo da sauri ya zuba musu ido, ta zame jikinta daga nasa ta matsa gefe saboda ganin Hajiya dake nufosu taja baya itama ta matso gabanta ta janyota da qarfi.Ta kwada mata mari tace “dama kece farkar wannan mahaukacin? Ashe kece yar tatsitsiya dake kika gama da sangamemen qato irin wannan sai yanda kikayi da zuciyarsa” Matsawa tayi gabansa kansa yana qasa tace “ka bani mamaki Lameer bantaba tunanin haka daga gareka ba uwarme zaka tsinta a jikin wannan ficiciyar yarinyar da ka kasa samu a gurin matarka har kuke ha’intarta ka watsar da haqqoqinta akan wannan aljanar yarinyar?”Dagowa yayi da sauri gabansa na faduwa saboda yanda Jiddoh ta maqalqalesa tana wani mugun kuka saboda sosai marin na Hajiya ya shigeta kamar yanda shima yaji marin a qasan qahon zuciyarsa yace.“Amma Hajiya meye Hauwah tayi miki daga shigowarta cikin family dinmu a fara yimata wannan tarbar Hajiya matatace fah kuma sonta nakeyi na biya sadaki na aureta iyayenta suka dauketa basaso suka bani ita ta amince kuma zatayi rayuwa dani duk da kasancewar iyayenta sun sallamamin ita, meye yasa Hajiya zakiyimin haka meye yasa ni baki taba tayani so da tattalin abinda nakeso ba?”“Matsawa tayi gabansa ta sanya hannu ta shaqosa tace “kutmar ubanka ne yasa bazan tayaka sonta ba Lameer nace durun uwarka, ni zaka titsiye kace sai na fada maka meye yasa banason abinda kakeso to bari kaji in fada maka ba Hauwah ba ko makka ce banasonta bakuma zan taba sonta ba aurene kayi hankalinka Dana ubanka ya kwanta ka nunamin ban isa dakai ba, to naji kaje ka zauna da matarka amma kashedi kuma umarni daga yau idan ka qara dauko kucaka baqauyiyar bagidajiyar yarinyar nan ka kawomin gdan sai nayi maka abinda baka taba tunaniba.Tunda ta fara mgnr Hauwah ta qara shigewa jikinsa ta lafe jikinta na rawa tana kuka me gunji tunda take a rayuwarta bata taba ganin abinda ya tsoratata kamar Hajiyan Lameer ba yanda ta haqiqance tana fada yafi komai ruguza lissafinta.Numfashi yaja me huci yace “kiyi hq…..” Duka takaiwa bakinsa Jiddoh ta sake maqaleshi tana kuka rawar jikinta na qaruwa tace “nikam banason wannan masifaffiyar matar Ingarido ce ka fice dani daga gdannan wlh bani qara zuwa…”Ranqwashi Hajiya takai Mata tace “tsohuwa ta ruga me tallan nono da fura itace Ingarido bani ba Koda yake kicemin abinda yafi Ingarido ma ba laifinki bane laifin wannan sabitu sallamammen ne shegiya yar gadon saida fura nikam duk yanda akayi ku mayune shiyasa daga siyan nono kika lashen kurwar Dana”.Ganin haukan na Hajiya babbane yasashi janye Hauwah da baya da baya zasu fice Muneef ya taso yace “haba Hajiya meye hakan wannan ai ba girmanki bane ki tsaya kina fadar maganganu irin wannan a gaban surukarki matar danki meye laifin Yaya don ya farantawa zuciyarsa ya auro farin cikinsa wlh nikam ya burgeni 100%….”



