Uncategorized

Zafin Kishi ya sa wata mata caccaka wa mijinta wuka har sai da yace ga garinku nan

 

A daren ranar Asabar ne wani magidanci mai suna Ibrahim Ahmed (Mai Unguwa) ya gamu da ajalinsa sakamakon caccaka masa wuka da matarsa mai suna Atika ta yi.

         KARANTA WASU LABARAN

Ana zargin wani kwastoma da kashe wata Karuwa a jihar Jigawa.

Da gaske Mai shadda zai auri Aisha Tsamiya ?/ jaruma ta koma kurkuku/rigimar yan tiktok da 13×13

Farashin Burodi Ka iya tashi a Nijeriya Saboda Yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine.

Kawa Ta Aure Saurayin Kawarta Nan Take Bayan Ita Kawar Ta Ce Ba Ta Son Saurayin A Yayin Da Ake Cikin Addu’ar Daurin Aure

Lamarin ya auku ne a yankin Unguwar Yerima dake garin Mararrabar Abuja da jihar Nasarawa, binciken RARIYA ya gano cewa matar ta yanke wannan danyen hukuncin ne saboda kara aure da mijin nata ya yi.

Tuni aka yi jana’izar mamacin a safiyar Lahadi, inda ita kuma matar take tsare a hannun hukuma.

Back to top button