Uncategorized

Yadda Zaku Samu Kyautar 200MB A Layin MTN A Kowace Rana

 

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya, sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Aihausanovels.com

A yau nazo muku da wata sabuwar hanyar da zakuna more kyautar 200mb a layin mtn a kowace rana.

Ba tare da bata lokaci ba da farko ku danna Link din dake kasa domin saukar da application din da zai baka damar samun 200mb din 

Download free 200mb App

Back to top button