Uncategorized

Yadda ake samun kuɗi har ₦1500 da share it cikin sauƙi

Share it” wato wani manhaja mai kama da Xender wanda ake tura Files suma sunfitar da wata garabasa wanda suke bada kyautar  ₦1500 Airtime ga New Users 

Abinda suke bukata shine kai invites mutum 2

Dafarko zaka shiga nan 👇

Click Here

Zakai Download Share it Lite

Bayan ka dauko zaka ga wani Box gashi nan nai alama sai kayi

Signup with Email/Facebook/Phone Number

saima zavi wanda yafima sauqi bayan ka bude zaka ga  “invite Codes” saika saka wannan 

—–> 7631

Kana sakawa kayi Submit a kasan wani 📦Box  zaka ga 20× an rubuta  Open shi zakai ta Budewa har sau20 daga nan ka duba sama zakaga

 —-> Diamond Redeem Phone fee

Anan zaka je kasa Number ka kacire Airtime All Network 

Sannan suna da tsarin Refferls program idan kai invited mutum 1 zasu baka points na kwatan kwacin ₦50 kai Redeem

Minimum withdraw ₦70

Zaku iya yi mani tambaya kai tsaye ku danna bulun rubutun nan

Back to top button