Uncategorized

Labarina Season 4 Episode 12 Kaɗan daga cikin shirin

 Haƙiƙa mutane da dama sun zaƙu kuma sun ƙagu suga abinda zai faru a cikin shirin Labarina abubuwa biyu ne zuwa uku ne mutane suke son a cikin shirin:

Na farko shi ne shin Sumayya zata kuɓuta daga hannun masu garkuwa da mutane kuwa, kafin wannan Season din ya ƙare kuwa?

Karanta:

✓  Sabbin Hotunan Momee Gombe, Maryam Booth da Hadiza Gano.

✓  An baiwa mawaƙi Umar M. Shareef jakada a gidan television.

✓  Cikin fushi Umme Zeezee ta mayar wa da wani saurayi da martani akan cewa ita ba jaruma ba ce

Na biyu shin ya zata kaya tsakanin Lukman da Ummi shin zata koma gidansu ko kuma zata haƙura ta ci gaba da zama a gidan su Lukman ɗin.

Me zai faru idan Prisdor yasan cewa Baba Rabi’u shi ne mahaifin Sumayya?

Back to top button