My Uncle Page 7 Complete Hausa Novel
Wani irin kallo yakebinta dashi mayen kallone mai cike da ma anoni dayawa kallonta yake yama kasa dauke idonshi akanta wani irin feeling ne yake bijiro mishi baitaba tsammanin haka yarinyarnan takeba kwata kwata yama kasa controlling kansa jikawai tayi anrugumeta dawata irin zabura tayi kokarin kwace jikinta amma ina Sam takasaWayyo aunty iman takwalla kara Wanda yasa Aliyu dawowa hayyacinsa yayi saurin sakinta tareda ja dabaya Cikin borin kunya aliyu yafara fada Zan mugun saba miki bana hanaku saka irin wannan kayanba ke mai kunnen kashi ko to idan kika yarda nakara ganin da rin wannan shigar wlh abunda zan miki sai kinyi mamakina tunda nafahimci ke kwata kwata yanzu bakyajiHmmmmmm nikuma nace to itakuma rungumar tameye aliyu๐๐๐๐๐๐๐๐Sorry uncle iman tafa tana dukar dakanta kasa OK oya jekikawomin abinci amma kifara cire wannan kayan najikinki kafin kidawo nan wurinAikuwa,iman saida taga kamar baya kallonta tamurguda mishi baki tareda harararshiKe nikike murgudawa baki yafada yana mikewa zai kamata dagudu iman tabar falon tashige dakinsu sai haki takeWani irin kayataccen murmushi Aliyu yasaki Wanda bantaba ganin irinshi akan fuskarshiba yakoma yazauna yana Dan danna wayarshi still murmushin nakan fuskarshi Sanin iman badawowa zatayiba yasanya Aliyu mikewa ya isa kan dinning yaci abuncinshi sanda yakoshi sa’annan yakara fitaIman kuwa adaki kwanciyarta tayi afili tafurta wlh bazan cireba haka kawai inajin dadina wannan mutumin zaizo yatakurani to bazan ma koma falonba music dinta takara sanyawa tacigaba darawarta Wannan kenan***********Saima wasan buya yashiga tsakanin iman da uncle domin tasan tayi mishi laifi batasan shiyama manta da hakanba yashiga sha anin rayuwarshi Kwance take sai juyi take tana kuka zufa duk yajikata shigowar salma kenan tatarar da iman awannan halin tayi kanta tana tambayarta meyake damunta cikinta tanuna mata dagudu salma tayi dakin aunty takirawota suna fitowa dai2 Aliyu shima yafito daga dakinshi aikuwa gabadayansu sukayi dakinsu iman kuka take sosai tana rike ciki aunty tayi kanta iman meke damunki Aunty cikina mutuwa zanyi aunty wayyo kasancewar hartayi shirin bacci kayan baccinne ajikinta Riga iya kugu sai wando iya cinya Aikuwa aunty takasa riketa sabida irin juyin datake Aliyu Dan Allah danzo ka kamamin ita inkawo insanya kayana muje hospital Hmmmm kawai yace ya hawo gadon aunty kuwa tasauka tafita canzo kaya rungumeta yayi sosai ajikinsa yana kallon fuskarta itakam iman da bata Masan inda kanta yakeba sai juyi take tana kukaShigowar aunty tace yawwa Aliyu Dan Allah kamata muje mota Haka kawai yaji bazai iya barin aje da’iman haka gaban wani Dr dakayan bacci ba dan haka yace aunty kisauya mata kaya pleaseAliyu yazanyi nasauya mata kaya tana cikin wannan halin please aunty Dan Allah Aliyu kawai katashi ka kamata mujeIna kayan nata suke yabukaci da aunty tabashi kayan………..Ina kayan nata suke yabukaci da Aunty tabashi kayanAunty kuwa tamiko mishi kayan sa’annan tafita tabar dakin Dan dagata yayi yafara yin kasa da zip din rigarta wata irin zabura iman tayi duk da tsananin ciyon da mararta kemata amma hakan bai hanata gane abunda Aliyu yake nufiba Dan haka tayi saurin ja dabayaTsawa Aliyu yadaka mata Ke miye haka Idan nakamaki bakizo aka sauya miki kayaba ko Allah saina saba miki Iman tayi narai narai da ido ga zafin ciyo ga bala’in Aliyu Allah uncle zan iya sauyawa dakaina Tsaki yaja mtswwwww ohhhh wai mekike tunanin zan kalla ajikinki yarinyarnan Allah kinfara rainani zan gyara miki zamane Maza kisauya kaya muwuce yafada batareda yadaga daga wurin dayake zauneba iman ganin haka tana dafe da ciki tana kuka ahaka taja kayan nata tawuce bathroom Da kallo yabita yana kara Jan wani tsakin acikin zuciyarshi yaceWaiji yarinyarnan danasan haihuwarta naci kashinta nitake yiwa haka kome take boyewa dabansaniba ohoooooHABA KAIKO UNCLE DANEFA YANZUKO TUNI ANWUCE SANINKA AMMA BADAMUWA ZAKASAN HAKA NAN GABA๐๐๐๐๐Wata irin kara takwalla daga bandakin cikin tashin hankali yanufi bandakin Baitsaya tunanin komaiba yafada bandakin tasanya doguwar rigar amma ko zip bata rufeba ciyon marar yakara tsanani Zip din yakarasa rufewa sannan ya tallabota kamar wata jaririya yayi waje da’ita daidai lokacinda aunty tafito itama Sanda yakwantar da ita a sit din baya sannan yazagaya mazaunin driver cikin matukar tashin hankali ganin iman ko sheda batayi yafigi motar baitsaya ko inaba sai hospital dinsu salim Aikuwa dasauri nurses suka kawo gadon daukar marar lfy akayi emergency da ita hankalin Aliyu da aunty amatukar tashe Aliyu kam kasa zama ma yayi sai safa da marwa yakeyi Can bayan awa daya da rabi aka turota akan gado Aliyu naganin haka yayi saurin nufar wurin salim Salim kam murmushi yayi yana cewa haba gadanga kwantarda hankalinka tasamu sauke muje office akwai abunda zangaya maka Duk da haka hankalin Aliyu baikwantaba amma yadaure yabi bayan salim Bayan sun zaune Haba salim kace muzonan zamuyi magana amma kayimin shuru Ohhhhh sorry Aliyu kasan meyake damun matarka To gaskiya kusan ciyonku iri dayane da madam dinka Abu daya ke damunku domin tana ciyon marane kuma wasu matan haka sukeyi amma dazarar sunyj aure shikenan zasu daina So inaga ka’ajiye wannan girman kan naka kabawa matarka abunda zai sama mata lfy da kuma kai kankaDogon tsaki Aliyu yaja amma wlh saiim kai banzane tunda haryanzu kana tunanin zan iya rayuwar aure da wannan Yar jaririyar yarinya idan zaka ruhuta mana magani karuhuta idan kuma bazakayiba muje wata asibitin Lallai kuwa Aliyu kana wahaladda kanka nikuma nasan insha Allah watarana kaida kanka zaka bani labarin bazaka iya rayuwa dan bada imanba nikuma alokacin hmmmmmm yayi wani shu umin murmushiAliyu da baibawa maganar ta salim wani mahimmanciba yace Malam idan zaka rubuta mana magani karubata mana Zan ruhuta mana amma kasani akwai lokacinda magani bazaiyi amfaniba Saidai kaidin karan kanka!! Ga masu bukatar Audio My Uncle sai ku taba bulun rubutun dake kasa domin sauke shi a cikin waฦดoyinku na hannu ๐๐https://youtu.be/dN4d74VKV9Uhttps://youtu.be/dN4d74VKV9Uhttps://youtu.be/dN4d74VKV9UCommentCommentComment
