Uncategorized

Gwamnatin Tarayyar Nigeria Zatabawa Daliban Makarantar University Da Kwalejin Ilimi Tallafin Kudi

Gwamnatin tarayyar nigeria tare da hadin gwiwar federal scholarship board zasu bayar da tallafin kudi ga Daliban makarantar University da Kuma Wanda suke karatu a makarantar collage of education (N C E).

Shirin bayar da tallafin Yana cikin Shirin da gwamnatin tarayya ta kaddamar Mai Suna Education bursary award.

Ga Dama: National Directorate of Employment (NDE) sun sake buɗe shafin su na tallafi ga ƙananan ƴan kasuwa da masu ƙananun ƙarfi

A saboda Haka ake sanar da duk wasu Dalibai da suke karantar education a matakin gaba da secondary School cewa an bude shafin cika wannan tallafin ga masu niyyar cikawa zaku iya Shiga shafin a yanzu ku cika.

DOKAR TALLAFIN

Dole ka sama kana karanta education a jami’o’in nigeria ko Kuma kwalejin ilimi.

Sannan Kuma Banda Wanda suke karatu a bangaren PART TIME

ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN CIKA TALLAFIN


ADMISSION LATER

SCHOOL ID CARD

Zasu rufe shafin cika wannan tallafin ranar 21, October 2022

Ga Masu sha’awar cika wannan tallafin zaku iya Shiga wajen da aka rubuta Apply now dake kasa.

APPLY NOW

FATAN NASARA

Back to top button