Gwamnatin jihar Kano ta samu tallafin kudi daga wani bankin musulumchi ta hannun gwamnatin tarayyar nigeria domin Aiwatar da Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano.
Wannan tallafin ya kasance na masu Noma da kiwo ne kawai.
Amma idan har kana Sha awar cikawa zaka iya cikawa Amma ka sani wannan tallafin iya na Yan jihar kano ne.
Sannan zaka iya cikawa idan kana wani state din ma Amma sai dai komai sai kazo ka Kano state.
Za a rufe wannan tallafin ranar 3/4/2022
Kana Shiga site din cikawar Bata da wahala Amma farko zaka Shiga wajen da aka rubuta
Eligiblity criteria
Daga Nan zaka cika duka wani bayanan ka
Fatan nasara