Uncategorized

An tsinci gawar wata Ɗalibar Jami’a Yar 300 Level an kwakule mata Idanun a wani Otal

  

Ita dai wannan Dalibar, Daliba ce a UNIJOS kuma tana Level 300.

An tsinci gawar wata daliba mai mataki 300 a jami’ar Jos, UNIJOS mai suna Jennifer Antony tare da fidda idanuwanta.

 Kafin rasuwarta, marigayiyar daliba ce ta fannin ilimi na musamman da gyaran tarbiyya.

 An tattaro cewa an samu mamacin ne a wani Otel dake cikin garin Jos wanda da dama ke zargin Kisan Al’ada.

 Abin takaici ne yadda aka gayyace marigayin zuwa dakin otal da wani da ba a tantance ba, wata majiya mai tushe ce ta bayyana hakan ta bakin wani matashi da ke aiki a otal din.

         KARANTA WASU LABARAN

 Yadda za ku kula da fatarku lokacin sanyin hunturu.

 Scholarship Ƙarƙashin Ma’aikatar Ilimi Ta Ƙasa Da Kuma Hukumar Samar Da Lamunin Karatu Ta Ƙasa. 

  Gwamnatin Tarayya zata dauki karin Matasa 400,000 aikin N-Power

 Yan Kannywood Sun fara yin Blue Fim

 Majiyar ta bayyana cewa wacce ake kashe ɗin dalibar makarantar ce kuma anba ita Jennifer kwaya ne ta bugu daga nan aka kaita mata wannan kisan gillar.

 Wasu majiyoyin da suka bayar da labarin faruwar lamarin sun ce an samu cokali mai yatsu a dakin otal ɗin.

Back to top button