Uncategorized
Allahu Akbar! Allah Ya Karbi Rayuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin nan mai farin jini wato Izzar So.
Matashin daraktan a wata fira da gidan Radiyo na VOA suka yi da shi ya ce yayi shekaru sama da 17 yana a masana’antar shirya finafinai ta kannywood.
Hakika wannan mutuwa ta girgiza duk wani dan masana’antar ta kannywood, kasancewar daraktan mutumin kirkine mai yawan haba-haba da jama’a.
Ga dai firar da Gidan Radio na Voa suka yi da shi za mu saka maku.
Kalli Bidiyo jana’izar ๐ข๐ข๐
Da ga karshe muna rokon Allah Ya yi masa rahama in tamu ta zo yasa mu cika da imani.