Sirrin Rike Miji

Maganin Ciwon Sanyi Sadidan Na Mata

  1. MAGUNGUNA INFECTION KALA BIYU:

 

MAZA DA MATA ZASU SHA (YARA DA MANYA ZASU SHA)

 

BABBAN MUTUM KOFI DAYA NA SHAYI:

 

MACE KOFI DAYA ZATA SHA:

 

YARA SHEKARA 6 ZUWA 8 RABIN KOFI (DAGA 12 ZUWA 18 KOFI DAYA):

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

🍀 YAN MAKARANTA KO MASU AIKI ZASU IYA SHA TSAWON KWANA BIYU (SATI DA LAHADI) SATURDAY and SUNDAY:

 

☕ YANA SAKA YAWAN FITSARI SOSAI KAMAR MAN GYADA:

 

KAYAN HADIN SHINE:

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

🌿 GARIN HULBA (FENUGREEK SEEDS): COKALI 6.
🌿 KANKANA (WATERMELON) KWALLO DAYA:
🌿 TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
🌿 CITTA MAI YATSU 4.
🌿 TSAMIYA ( SABUWA ) 4.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

YADDA ZA’A HADA MAGANIN:

Za’a yanka kankana kwalo duka ( kada a cire bawon ) sai a zuba cikin ruwa (LITA 4).
Sai a zuba tafarnuwa da citta da tsamiyar cikin ruwan za’a Dora a wuta sai ya Kai 30 minutes.

Sai a sauke ya huce za’a sha (SAFE DA YAMMA):

Karanta>>> Hadin Karawa Mace Ni’ima, Sha’awa Da Kuma Karin Dandano

KAYAN HADIN NA BIYU:

🍀 GANYEN AYABA KO GANYEN MANGWARO ( DUK WANDA AKA SAMU ZAIYI ( AMMA KADA A HADA SU GABA DAYA):

🍀 TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
🍀 TSAMIYA GUDA 5.

Sai a dafa ya kai 30 minutes idan ya huce sai a sha kofi daya (SAFE DA YAMMA):

SAI BAYAN 1 hour sanna za’a ci abinci.

 

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

 

WANDA YAKE KAIKAYIN GABA KUMA (MACE KO NAMIJI):

🍃 GARIN HULBA COKALI 5.
🍃 GISHIRIN MIYA COKALI 3.

SAI A DAFA ANA ZAMA TSAWON 5 MINUTES.

KAIKAYIN GABA KASHI NA BIYU:

✅ GANYEN AYABA:
✅ GASHIRI MIYA COKALI 3.

SAI A DAFA ANA ZAMA CIKI TSAWON 5 MINUTES:

WANNAN HADIN NA GANYEN AYABA YANA MAGANIN:

👇👇👇👇👇👇👇

KAIKAYIN GABA, KURAJEN GABA, KANKANACEWAR GABA (SANYI):

 

Karanta>>> Amfanin Zogale Guda 18 A Jikin Dan adam

 

Beneficiary:
SULEIMAN ABUBAKAR

Back to top button