Sirrin Rike Miji

Hadin Sabuwar Mace Part 1: Tare Da Malama Juwariyya Bn Outhma

▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
✦ *GYARAN KANKI* ✦

❀ HADIN SABUWAR MACE*l ❀

Kawata kina so ki koma sabuwa koda kinyi haihuwa goma idan kika bari
gabanki ya zama kato kamar rami maciji mijinki bazai yarda ya zauna dake ba yaga kofar mutuncinki kamar rijiya saboda fadi idan ba kya so mutumci da darajarki ta zube a wajen maigida saiki nemi magani wanda zai saka gabanki ya tsuke maigida sai yayi da gaske zai shiga yaji kin matse shi.

gamgam dadi sai mace mai gyara jikinta

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

✾** *RASHIN KUZARI* **✾

Wasu daga cikin hanyoyin daza’abi dan magance matsalar rashin ku zari ,rashin
karfi hadida saurin kawowa yayin jima’i.

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

✿ Idan namiji yana saurin kawowa maniyi daga yafara jima’i to ya nemi
dabino ya bare ya cire kwallayen ya hada da nono ya barshi ya kwana har sai ya fara tsami sai arinka wankewa gabansa dashin.

Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

✿ Domin samun karfin gaba kanemi garin habbatus-sauda cokali 1 sannan
kasamu ruwan danyen kwai 3 sannan ka gauraya ko soya kada ya gama soyuwa ka rinka ci.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

❀ Ka samu cucumber (gurji) ka markadashi sai zuma me kyau kamatse a cikin karinka sha zakayi mamaki wajen jimawa kana jima’i baka zubar maniyiba
domin karawa samun ingantaccen ni’ima wajen kasamu albasa da kwai guda 2 ka soya albasar tayi ja ta kone sai ka zuba ruwan kwan akai ka juya kada ka bari ya soyu ka sauke ka kaci.

▄▄▄▄▄▄▄▄▄▄▄▄▄▄▄▄

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃

Back to top button